Part 70

697 18 0
                                    

❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋💫💫✨✨

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION💫

❤Gidan Aminci,Hadin_kai,da yardar juna Insha Allah❤

          Dedicated to:
Hanan(Little maimoon)

Bintu Baby  Muktar.
ina matukar jin da'din comment d'inki Allah yabamu fans irinki masu karfafamana gwuiwa.

Allah ubangiji yayi k'ira acikin alqur'ani acikin suratul Hakka:
inda yake cewa Al'haaka(~K'ira na gaskiya)Mal haaka(menene kiran gaskiya)Wama adraka mal haaka(Kuma mai yasanar dakai abinda akecewa k'iran gaskiya)
Ku biyoni don jin Karashen Fassaraa suratul HAAKA.

              🌟7⃣0⃣🌟

Abakin gate d'in gidan suka sauka,Suka nufi gate d'in gidan suna kwankwasawa.

Mai gadi ne ya fito ganinsu yasa yasaki murmushi yace"... Ku shigo bara naje nasanar musu yana gaba suna biye dashi."

Alokacin kuma Deen da Ihsan suna parlour,Ihsan ce ke bin Deen da gudu tana cewa wallahi saina rama ai wannan cin zaline haka kawai ka p'alle ni abaki kuma kana min dariya.

Data gajine ta zauna kan kujera tafara kuka tana buga kafarta,Da sauri yakaraso  ya tsugunna agabanta yace".... To rama karki hanani sukuni."

Tashi tayi ta zagaya ta haye bayansa ,murmushi yayi yace"......wato wayo kikamin ko nima saikin goyani."

Zatayi magana sai sukaji knocking don haka saita sauka tasaka hijab  d'inta shi kuma ya nufi kofa,ganin waenda suke tsayane yasashi murmushi yace".... Bismillahi Ku shigo mana.

Shiga sukayi suna ido hudu da Ihsan tasaki k'ara taje da gudu ta hadasu su biyu ta rungume,tace"..... Shine ko Ku gayamin zakuzo ko? Dariya sukayi Meesha tace"....Surprise ne aii.

Gaisawa sukayi da Deen sannan ya wuce d'akinsa tace"... Ina zuwa, Da sallama ta shiga d'akin.

Amsawa yayi yana daga kwance,zuwa tayi ta tsuguna a gabansa kallonta yayi yace"....ya akayi ne Soul mate d'ina.

Tace"... Daman wai inason nace inason nayi girki,came,yace mata tashi tayi ta zauna bakin gadon janyota yayi kan jikinsa.

Yace"....ai gidankine kuma daga yau in akazo kada kik'ara tambayata ko kiyi girki ,inkinaso ma kullum kibada abinci bai dameniba komai na gidannan nakine .

Murmushi tayi tace".... Nagode sannan tafara kok'arin  tashi,Fuska ya b'ata kamar karamin yaro yace".... Haka ake godema miji ? Murmushi kawai tayi yace"... Daga yau inzakimin godiya haka zakiyi ya mata light kiss a lips d'inta kai ta gyada tafice a d'akin.

Tana zuwa taje ta d'ebo musu ruwa da lemuka masu sanyi ta jera a tray da glass cup,tace".... Kusha bari inje nayi girki.

Afra tace".... Muje mu tayaki tare suka shiga kitchen d'in suna fira har suka gama,Tuwon Shinkafa sukayi da miyar egusi Wanda yaji bushashen kifi da kayan had'i,sannan suka had'a kunun aya Wanda yasha madara.

Jerawa sukayi a dining sannan suka wuce d'akinta,suna zuwa Meesha tace"... Gaskiya Bestie munmiki murna Allah yasa mutuwa ne zai rabaku,kuma next year muzo musha suna.

Murmushi tayi tashige band'aki,tana fitowa ta shirya cikin wani blue gown yamata kyau sosai.

Bayan tagama tace".... Ku tashi muje kuci abinci,Farha tace".... Mijinnaki na gida bazakiyi kwalliya ba tabb gwara ki sauke wannan kunyar taki kirik'e mijinki.

Murmushi tayi zatayi magana kenan Farha tajata ta zaunar akan stood nagaban mudubi ta janyo akwatin kayan kwalliyarta tafara mata kwalliya,Kunsan makeup artist dason kwalliya tanayi tana fad'a  mutum Nada kayan kwalliya bazeyiba.

Heavy makeup tamata wow fans Ihsan d'inkuta tayi kyau matuka,Meesha tace"....wow Bestie karki haukatarmana da Yaya,murmushi yayi tace"......muje ko.

Fita sukayi ta d'ibar masa a  tawuce d'akinsa don kai masa,su kuma tazuba musu tace"... Please kuci Dan Allah.

Da sallama ta shiga d'akin da tray a hannunta,     Juyowa yayi yana amsa sallamartata,a hankali ake takowa ta shigo  d'akin,kallonta ya tsayayi  ganin yadda tayi kyau kamar wacce aka sauyawa halitta.

A hankali ya zo gabanta ya karb'i  tray d'in ya ajiye yana kallon  karamin bakinta dayasha jan baki yayi kyau, a hankali yakai bakinsa kan goshinta yayi kiss yafara gangarowa harya dire abakinta.

Small waist d'inta ya rik'e              ya janyota zuwa jikinta yana ci gaba da kissing d'inta,hannu yakai kanta ya kwunce band dinta, dogon gashinta mai bak'i da santsi ya bayyana.

Cire bakinshi yayi daga nata yace".... My Happiness u look Sweet tace".... Tnx yaya fuska ya b'ata yace"..... Kinmanta deal d'inmu n babu godiya sai...kafin ya karasa tamasa kiss a baki,yace".... Na biyu kuma banason kik'ara k'irana da yaya tace".... To nadaina My lollipop,Ido ya zaro yace wow the name sound so sweet tnx.

Tace"... Ga abinci kaci tana me bud'e abincin da d'ibar masa,'daurawa tayi akan central table d'in dake d'akin tayi sannna ta tsiyayanmai kunun ayan tace"..... Kaci bara naje nazubawa su Meesha."

Murmushi yayi yace"..... Tnx my happiness tafita ya rakata da idanu,tana fitowa ta zauna ta zuba nata tanaci ,Farhace ta kyelkyele da dariya tace"...lah Ashe na manta bansa miki janbaki ba,Sai lokacin ta tuno takai mata duka tace".... Allah ya shiryaki ankusa auranki amma baki daina haliba."

Meesha tace".... Kyaleta aii wallahi ankusa gyara mata zama.

Farha tace".....Yauwa Ihsan munzo miki da wata magana,ganin da gaske suke yasata maida hankalinta garesu,Meesha tace".....jiya ne  muna zaune saiga Inna tashigo tana zage_zage bayan tafita ne saiga lado ya shigo bayan an gaisa sai yace"....shi yanasonki kuma bazaiso abinda zai cutar dakeba ada yayi niyyar d'aukar fansa amma yanzu ya hakura.

Dalilin dayasa yazo shine wai gobe da safe inna zatazo gidannan  zata saka muku Abu a abinci don haka kiyi pretending kamar kunci kun haukace  don a samu tabar rayuwarki.

Zuciyarta cikeda damuwa hawaye tap a idanunta tace".... Shikenan nagode.

Plsss manage
Like
Share
[1/16, 9:48 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now