Part 71

629 19 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋✨✨💫💫

Written By
Khadeejaht Hydar ✍🏻
Young Novelist🧕🧕

💫🌟FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION🌟💫

❤Gidan zaman lafiya,Hadin_kai,da yardar juna Insha Allah❤

Dedicated to
Fauziyya Musa Hydar(Auta)

Fatima Xarah  Ta group d'ina a fb hrt u much I praise ur comment ina sane da bibiyata dakike Allah yabar kauna.

              🌟7⃣1⃣🌟

Deen  Wanda yazo wucewa yaji zancennasu ya iso gurunsu yace"....karku damu bazanbari tashigo gidannanba kuma gobema mukesaka ran tafiya waje tare dasu Hisham.

Meesha tace".... To shikenan Allah ya kare,Amma meze hana Ku canza b'angare,yace".....No karku damu babu abinda zai faru.

Afra tace"...to mu zamu koma sai kun dawo,Ihsan tace".... Kujirani nana ta shiga ta bud'e akwatinta ta d'ebo masa kayan kwalliya da man Shafa da turare kala_kala da atamfofi."

Kowa ta basa leda daya tace"... Ku bani numbarku innaje can zan k'ira nan suka bata ,rakasu sukayi har waje Inda akasaka driver yakaisu."

Dawowa sukayi parlour ta tattara kayan taje ta wanke,ta k'ara gyara gun tana cikin gyaranne Deen dake kallonta yace".... Honey wife zonan a sanyaye tak'araasa gunsa saboda duk jikinta a sanyaye yake da maganar Inna.

Karasowa tayi  kusa   dashi tana kok'arin tsugunawa saurin tarota  yayi yamata mazauni  akan cinyarsa,small tiny waist d'inta ya rik'e yana mai binta da kallo.

Kanta ta kauda gefe tana son yin kuka,juyo fuskarta  yayi yace".... Baby what happened?"

Kok'arin maida hawayen fuskarta take yace".... No kifadamin , murya na rawa tace".... Bakomai.


Bakinsu ya had'e  yana kissing cikeda kwarewa kasa hanashi tayi saboda jikinta dayayi sanyi,D'aukarta yayi ya wuce d'aki bai ajiyeta ko'ina ba sai kan gado.

Ahankali yake binta har ya samu yafara dosar inda yakeso,jin yana kok'arin introducing kansa ne yasata fara kok'arin tashi tare da fashewa da kuka murya na rawa tace".... Noo banaso wallahi kadaina zan mutu inkasake, Amma ina  ko  kulata beyiba.


Yauma tayi kuka kamar ran farko taji jiki,Ba abinda takeyi sai ture hannunsa dayake kok'arin d'agota dashi.


Shima duk saiyaji babu dad'i  don yaga yamata karfi kamar ba y'ar 18 ba ,band'aki ya shiga yayi wanka sannan yazo ya d'auketa.

Yana zuwa ya direta acikin ruwan dumin,ihu tasa taride rikeshi  ,bayan sun gama yafito da'ita  kamar baby ya ajiyeta  akan gado .

Riga Mara nauyi yasamata ,kwantawa  tayi tana mai lumshe idanunta saboda baccin datakeji ga jikinta babu dad'i.

Harta fara bacci ya tasheta cikeda fargaba saboda yasanta da shagwaba saita tada masa hankali, Aikuwa tana tashi tafara  kwab'e fuska lallashinta  yafarayi  dakyar tasha tea ta had'iya magani ta kwanta.


Yana dawowa   ya kwanta kusa da'ita   ya janyota jikinsa yana Shafa  kanta,bacci sukayi su duka.
Sai kusan magrib suka tashi, shi yafara tashi sannan ya tasheta saida yafara shiga yayi wanka tare da alwala,sannan yataimaka mata tayi.

Tana fitowa ya jasu sallah bayan sun idar ta jingina agaban gadon don duk batada kuzari,suna  zaune  aka k' ira sallar Isha'i.

Bayan sun gama ne ta tashi tace".... Zance d'akina yace".... Baby in rakaki tace".... Aa yace"...... To ina jiranki a zuciyarta tace"....sai ka ganni aii bade daniba.

Kitchen tashiga don d'ebo abinci,wutar kitchen d'ince ta mutu wayarta ta kunna harta tsuguna d'aukar kwano kunnentane yajiyo mata muryar mutane a parlour.

Gabanta ya fad'i rass tayi saurin kashe wayarta  jikinta na kyerma da sauri ta lab'e guri daya,wayarta taciro tafara dialing numbar Deen alokacin yana shirin fitowa duba meya kashe generator d'in.

Ganin mutane karte da bindigogi a hannune yasashi komawa hankali tashe yana haka yaga k'iranta da sauri ya d'aga yace".... Kadaki fito daga d'akinki tace".... Ina kitchen aii yace".... Ki kwantar da hankalinki ki duba hannunki na dama zakiga wata kofa ki bude ki shiga da duhu amma ki d'aure ki taho ahaka direct d'akina zaki shigo ta baya.

Saurin dubawa tayi taga kofar da sauri ta bude ta shige tamaida ta kulle,garin hakanne yasasu su Samuel dake kusa da gun sukaji k'arar.

Da sauri suka shigo kitchen d'in wayam babu kowa don haka suka nufi sama don duba d'akunan.

Tana isa taga kofa a bude ta shige da sauri shikuma ya kulle cikeda tashin hankali tafara kuka tace".... Shikenan yau za'a kashemu.

Yace".... Yi shiru nak'ira su Hisham babu abinda zai faru,Ana haka Hisham ya bugo yace".... Kuyi sauri Ku fito ta k'ofar baya mun bud'e.

To yace".... Sannan ya bud'e k'ofar  suka fita ta baya,Dasauri suka fita tare da rufe kofar Deen din tagaba da baya.

B'angaren Hisham dukansu suka koma saboda shine na karshe,Angel,Fatima da Ihsan kuwa sai kuka suke  dakyar suka rarrashesu.

Hisham yace"........Y'an sandan damuka k'ira nace kada subada wata alama kawai su afka musu,Deen yace".....Angel Ku shiga daki ku kwanta,Ido ta zaro tace".... Wallahi kafarku kafarmu babu inda zamuje.

Su kuwa su samule suna shiga suka duba duka d'akunan babu kowa kafin su ankara  suka jiyo karar bindiga,arikice sukayo kasa amma ina sun makaro everywhere is surrounded with Army.

Su samuel duk sun tsure sy hud'un duka  suna neman hanyar fita, you are All Under Arrest!!!! Inji  Ogansu,duka suka  ajiye bind'igarsu suka d'aga hannayensu.

Nan suka sasu  a gaba akayi station dasu,Oga ne yak'ira Hisham yasanar musu cewa sunkamasu,Fahad yace"... To muje mu rakaku kowa yakoma b'angarensu, Angel da Ihsan sukace aisu basusan zancenba babu inda zasuje.

Dayake gininnasu irin d'ayane,don haka kowa yashige da matarsa kafin da safe kowa ya koma b'angarensa.

Fahad da Angel nashiga ta k'ank'mesa tace".. Inajin tsoro yace".... Don't be kinji am wit u,ajikinsa ta kwanta.

Ihsan kuwa suna shiga d'akin Deen yace"... Baby bara na shiga nayi wanka tace"..... Bazan iya zama ba plss karkaje,yace"..... To mu shiga tare,batare da tasoba tabisa.

Wanka sukayi tamaida kayanta tahaye gadon tayi kwanciyarta,bayanta yaje ya kwanta tab'ata yayi yaji jikinta da zafi.

D'agota yayi yace".... Bakida lafiya ne?,tace"....lafiyata kalau kowai zazzabine,yace"....sorry Zaidaina kinji,ahaka suka kwanta.

Mummyn su Fahad ce  rik'eda wata takarda ta nufi d'akin mijinnata da Sallama abakinta,Bayan ya amsane ta shigo tace".... Alhaji yanaga address d'in Gidannan a aljihun rigarka.

Yace".... Tabbas naga wannan takardar a hanya ta ta dawowa a wani shago kusada cikin gari aranarne naga wannan takardar,abin mamakinma shine abinda aka rubuta abayan da passport d'in dake jiki.

Dubawa tayi bayan hoton take kallo daga baya takaranta rubutun  dake jiki kamar haka.

Nafito neman dangin Babana ko Allah  zaisa naga wannan ranar"Sunana Khadeeja(IHSAN)

Mamace ta share hawaye tace"... Daman akwai jini kanwarka a duniya ikon Allah ,Lalle ga hotonta da nata kuma kwarai suna kama da Fahad.

Yace"... Insha Allah tunda akwai hotonta ai ganinta baazeyi wiyaba."

Tnx u all fans
[1/17, 6:43 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now