Part 77

597 18 0
                                    

💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍🏻
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen.
We write assidiously percieven no pain.
Sooo magical,
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to:
Husna.
Allah yabar k'auna ina yinki irin sosai d'innan.

7⃣7⃣
Lafiya ya tambayeta?shekeke ta kallesa tace"....ba ita takawoniba yace".... To sai anjuma ni inada abinyi yashige motar yabarta tsaye tana sababi.

Oh Ni Deeja waya nunama inna gidan Ihsan?Sainerh Naseer kode kece?.😆

Hanyar b'angarennasa ta nufa ita atunaninta Ihsan na ciki,tana shiga taga wayam babu kowa a parlourn zama tayi tana jiran Ihsan tafito don ita batasan hanyar ko'inaba a gidan.

Harta yanke shawarar shiga d'akunan ta duba taji anyi sallama,Fatima ce  ta shigo rik'e da basket a hannunta.

Da mamaki take kallon ta amma ta d'ake tace"... Ina kwana amsa mata dakyar ita kuma Fatima taje dining ta ajiye basket d'in.

Harzata wuce inna tace".....Ina matar gidanne,Fatima tace".... Au daman basusan da zuwankiba?tace".... Eh ,to bara na duba.

Fitowa tayi tace"....INajin sun fita,ita da wa?tace".... Mijinta inna tace"..... Amma ai naga mijinnata tace".... Inajin baki lura bane.

Waya ta d'auka ta k'ira Deen bayan ya d'aga tace".... Bro ina kukaje?yace".... Sis zazzab'i ke damun wifey munje muga likita tace"....Allah yasawake  Bro kunada visitor fa."

Shi haryamanta da wata inna da sauri yace".....where is she tace"..... She is here in d parlour, yace"..... U knw what don't let her know what's happening about Wifey pregnancy nd plss try your best to get her out of the house,ohk Bro bye.

Kallonta inna take tana jiran jin amsa saboda da turanci tayi wayar,tace"......Mama sunje gidan Mama kuma ba yau zasu dawo ba yanxu haka yabani umarnin a kulle masa b'angarensa.

Wata uwar ashar mama tayo tace".... Munafuka daman inaganinki nasan muna fukace,kuma babu inda zani inanan ina jiranta.

Fita Fatima tayi ta k'ira Deen tafad'a masa yace".... She is her step mother that evil woman,Yace"... Go nd tell Angel am sure she knw what to do.

Angle taje ta samu tana fad'a mata suka fito,maimakon suyi b'angarensu Deen saitaga Angel tayi hanyar kofar gida bata tambayetaba illa binta datayi.

Tana zuwa gun Baba mai gadin dayake Christian ne tace"..... Baba plss ina wannan karen dakatab'a kawowa?yace"....Aina makwabcinmune tace"....Dan Allah zaka iya aro mana yace"....Eh babu damuwa bara naje.

Baifi minti biyar ba yadawo dawani k'aton kare  bak'i su da kansu a tsorace suke tace"..... To Baba tsaya daganan plss akwai wata mata a b'angaren oga Deen to bamusantaba kuma tak'i fita shine nakeson kaje ka sakar mata karennan.

Yace".... Ohk wannan matar datazo d'azu da safe ai batada kirki harda marina  yafad'a cikin gurbatacciyar Hausarsa,Angel tace".... Yauwa ita amma kabi ta k'ofar baya saika saki Karen yazo tabayanta  kofar parlourn kuma abud'e yake,kabar gate d'inma a bud'e.

Ohk ya amsa tare da Jan k'aton karen yabi kofar baya dashi,Angle ta kyalkyale da dariya tace".... Zakiga hauka Fatima ma dariya tayi tace".... Kaii Sis kin'iya mugunta wlhh.

IHSANWhere stories live. Discover now