Part 88

516 15 1
                                    

❤💋💋
IHSAN.
❤❤💋💋
(Romantic, Love,Sorrow.)
💋💋❤❤💫💫🌟🌟

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*

*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

Dedicated to Mah blood Broda Mai sunan Daddy na Allah ya k'ara girma Yaya na.

8⃣8⃣

Second to the last page.

Sai isa batacika shiga dasu mutaneba.

Yau yakasance weekend su Hishma sun shirya fita da matansu gun shak'atawa,Basu fad'a musuba saida kowa ya had'u a b'angaren Hishma ana fira Deen yace"... Ammin twins close ur eyes,hakama su Hishma suka umarci matansu suna rufe idonso  su Hishma sukace inkukaji k'arar bud'e k'ofa Ku bude idanuwanku.

Bayan minti biyar sukaji k'arar bud'e kofa atare  suka bud'e idanuwansu amma me saisukaga duhu a koina,suna k'ok'arin magana haske ya gauraya d'akin.

Kallon table d'in dake gabansu sukayi,Masha Allah sukace tare da d'aukar  box d'in dake gabanta,Suna bud'ewa sukaga wani mugun doguwar riga komai iri d'aya.

Rigar maroon ce sai dankwalinta mai d'an girma sai bangles da sark'a da y'an kunne duk iri daya sai gaba
Kayan suke,Wani paper suka gani a  ajjiye agaban kowacce.

D'auka sukayi tare da karantawa atare suka kama hanyar d'aki suna Murmushi, kayan suka saka tare da rolling kamar na larabawa basuyi kwalliyaba amma sunyi matuk'ar yin kyau,Dan kunne suka saka sai bangles d'in.

Haka suka jero kamar y'an uku saboda su Angel sunada tsayi har sun tarda Fatima, Masha Allah kawai mazajensu keyi Dasuka hango su suna tahowa Musamman IHSAN abin kam ba'a magana.

Suma yaba kyawun mazajennasu sukeyi kowa tana rayawa aranta  tafi kowa samun zuciya,suma shigar kayan the same colour sukayi dasu IHSAN wato maroon, Yaran Matan kuma Mubeena da Muneeba da y'ar Fatima Haseena mai Sunan Mumyntace suke cemata haka kayansu iri d'aya pink da sai hularsu white,Muneeb da D'an Angel Wanda akama kakansu takwara wato Isma'eel suke k'iransa(Haneef.)suma kayansu iri d'aya blue sai hularsu black.

Kagansu Abin Sha'awa ga kamanni dasuke har Deen ya saje dasu,mota suka shiga gaba d'aya suka bar gidan.

Agaban wani had'add'en Hall sukayi parking, Kowa rik'e da hannun matarsa suka shiga ciki,Suna shiga wutar gun ta mutu tafi sukaji raf-raf daga baya kuma sai wutar ta kunnu dawasu colours masu kyau.

Murmushi su Hisham suke musu sannan suka musu iso gunda zasu zauna inda aka masa decoration da kalar kayansu,Kallon gunnayi naga duk dangine da abokan arziki saisu sai IHSAN fans Su sukafi yawa a gun.Harda saynerh Naseer da Twin d'inta Hamza gayyar karere lol,Saisu Anti Deejat da fauziyya,Ga Hafsa taheer ga su Husaina dasu Ummulkhairi, Bintu Baby,Ameesha da sauransu Harda waenda ban ambataba duka sunzo.

Meesha da Farhama ansha ado kamar ba gobe da samarinsu Wanda saura sati d'aya auransu,Su Mama Ma duka sun halarta gun.
Abokinsu Abdool ne saurayin  Meesha yatashi ya bud'e taro da addu'a sannan yayima kowa sannu da zuwa yakuma godema waenda suka haalrci taron cika shekara daya da rabi da auran su  Deen,sai a lokacin su IHSAN suka San taron  da'ake.

Fahad ne yace"... Muna gayyatar Khadeejaht Hydar Tazo tamana bayani tafad'a mana yaushe zatayi aure tasamana akwara.lol

Fitowa nayi tare da Àbbakar dina na musu bayani nace musu aurena nan da next Month kowa yace zaizo nace nikam ban gayyaci su oo ba itama tasan kanta da d'an uwanta hhhhh.

Haka suka yanka cake d'in kowa ya samu da cold drinks,daga nan labari ya canza nan suka fara wasa da cake suna b'ata jikinsu sai dariya suke suna jin dad'i abin gwanin sha'awa.

Haka aka tashi ana farinciki da annashuwa,Kowa ya koma da gifts kala kala.

Toh bayan sun koma gida nanma aka zuba love IHSAN na nuna godiyarta ga mijinta da sabuwar k'aunarsa wacce ke barazanar tafiya da zuciyarta,washe gari su IHSAN suka had'u Bayan mazan sun tafi office suka had'a musu gifts da Abinci da snacks kala-kala don nuna appreciation.

Suna dawowa kowacce tasa mijinta yayi wanka sannan suka fito harabar Gidan suka zauna a babbar dardumar da aka shimfid'a ga kayan ciye-ciye da juice,kowacce mijinta take bawa abinci abaki  abun birgewa saida suka kammala tukun suka sake jaddadawa juna irin son dasuke ma kansu.

Sati mai zuwa kuma sukaje auransu Meesha komai yatafi normal.

After 3 years(Bayan shekara uku).

Mubeena da Muneeba ne suka shigo da gudu suka fad'a jikin dadynsu dake parlour suna cewa Daddy kace ma mummy karta dakemu,yace"... What did u do to your Mum sukace "... Nothing kafin ya sake magana saiga Ihsan tafito daga Kitchen hannunta rik'e da Bulala ga k'aton cikinta a gaba, tace"... Wlh kabari na zanesu yarannan basaji yaza'ayi Muneeba ta bawa  Mubeena Ashana wai zasu kunna gas salon sujama mutane aiki duk Muneeb yafisu jin magana."

Yace"... We are sorry Mummy bazamu sakeba plss, tace"... Zakuma sake ne ai.."

Toh ina labarin Inna ne?.

Toh inna de Bayan tabar hospital daji ta nufa inda take hauka tuburan ba kaya ajikinta sai fallasa abinda tayi take,tana haukarta harta fito titi tana hauka yara suna tsokanarta tana binsu.

Last page tomorrow insha Allah.

Tnx fans 4 d love.

Royal Blood Typing.
[2/15, 9:16 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now