Part 87

514 21 0
                                    

❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋
(Romantic, Love, Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen
We write assidiously percieven no pain
Sooo magical
Our creative golden pen
Be hold our words
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to❤🌟❤🌟
Dah Great Bro dah Fulani Legend mah blood broza love u nd ur wife Antii Deeja llnp Bro sulaiman.

8⃣7⃣

Dagashi sai driver suka zo,sallama yayi aka bashi izini ya shigo ,Mama tace".. Kashiga d'akinsu tana ciki k'in tashi yayi ganin haka yasa mama ta shiga ciki."

Da sauri ya tashi ya shiga da sallama don shik'adai yasan how much he missed her,Amsawa tayi tare da ajiye Mubeena datake bawa nono.

Kallon juna suke suna aikuwa juna sak'on zuciya mai tada tsimin masoyan asali,Hannu ya bud'e mata da sassarfa taje ta rungumeshi.

Ajiyar zuciya sukayi a tare yace"... I missed u my jewel tace"... Me too mah king yace"... Then prove it,a hankali takai bakinta kan pink lips d'inshi tana masa kiss mai zautarwa."

Martani yake  maida mata a zafafe,Jikinshi  ya raba da nata  don bayason ya zarce,A hankali yace"....Ina kayanku?nuna masa tayi ya d'auka yaje yakai  mota ya dawo ya d'auki yaran biyu sukaje yima su Mama sallama.

Sallama suka mata tabawa Ihsan tsaraba sosai,Deen ma haka yamusu shatara ta arziki itada Baba tana godiya taba musu fatan  sauk'a lafiya.

Su Meesha har bak'in mota suka rakasu suna mai kewar juna,gidan baya  suka shiga driver ya jasu  suna d'agawa juna hannu,A hanya Fahad ya k'irasa yace".... Bro an kuma yace"... Me yafaru yace"... Yanzu Fatima ta haihu amma ita mace ta samu."

Jindad'i suka shiga yi,Angel tace".... Na k'agu naje nagansu wlhh,yace"... Amma ni ko oho ko? Tace".. Noo kaii u are special ai  kaina dabanne."

Suna isa family House suka nufa anan suka tadda  har andawo da Fatima daga asibiti su Mama duka sunanan,Da gudu Ihsan tashiga Parlourn tana k'iran  suana Angel da Fatima sai cewa take anti Fatima inakike Angel inakike?.

Murmushi su Mama sukayi sukace Ah ah mana y'an uku sauk'ar yaushe?da murmushi ta tsugunna tagaidasu tace"... Munsameku lafiya?Habibty tace"... Lafiya ya kika barosu duk lafiya?tace"... Lafiya kalau suna gaidaku muna amsawa."

Mik'awa su Mama yaran tayi tashige d'aki abinta,tana zuwa  taga Angel da Fatima a zaune dariya tayi tace"... Wata ta tsallake mission yau tab sannu Angel anti Fati sannu."

Angel tace"...uhmm sis daman haka haihuwa take ai ni wlh bankawo wahalar takai hakaba,Amma kika haifi har uku uhmm wlh agaishe da mata,itade Fatima   dariya take musu ganin yarintarsu tayi yawa.

D'aukar yaran tayi d'aya bayan d'aya tace"... Masha Allah Akwai kyau lah  Angel blue eyes ke garesu su biyun fa lalle gado ba karanbaniba,Da sauri suka k'araso tare da kallon yaran atare sukace Masha Allah.

Bayan sati aka  had'a suna akayi gaba d'aya sunan ya hadu sosai kamar aure,washe gari Ihsan ta koma d'akinta.

A rannan ta yabawa  aha zak'inta tun tana marmarinsa har yazo tafara gajiya tana kok'arin janye jikinta don ta gaji sosai,Kuka tafara masa ahankali ya mirgina Bayan ya samu nutsuwa ya kwantar da'ita a kan kirjinsa yana Shafa mata kai tare da saka mata albarka.

Washe gari haka ta tashi dukba dad'i saboda tasha magunguna Wanda su Mama ne ke d'ura mata.

Yau su Angel sukayi arba'in bayan dangi da abokan arziki sun had'u  akayi sadaka aka watse,Su Angel ma suka koma gidansu rayuwa taci gaba.

Su Mubeena sai girma suke sunada watanni bakwai yanzu,abin sha'awa ga wayo da surutu,Kuma basu da k'iwa ga mutane na sansu.

Ko'ina taje dasu sai an tanka,akwai randa sukaje  wani gun shak'atawa gurun Babbane  ga yare kala-kala wasu daga kasashen waje,To sun fito gate suna r'ikeda hannunsu saboda yanzu suna d'an koyar tafiya.

Mai gadinne yace"....Ku daga ina haka ina zaku kai yarannan dukda yaga IHSAN da Deen ba babaya ba gun kyau ga Deen fari kyal."

Mutumin bai lura da Idanuwan Deen ba saina yaran don haka ya hanasu fita yaje ya k'ira guntun securities d'in,ran Deen ne yayi matuk'ar baci cikin zafi yace"... What did u mean by we are not going any where?.

Hankulan mutane harsun fara zuwa gunsu ana tambayar mai gadin what happened, Anan ya fad'a musu wani mutum yace"... To kai bawan Allah y'ay'ankane?Deen ne ya kallesa sukayi ido hudu yace".. Tayaya zakuna tambaya ta haka do you know who I am,Da sauri wani security yace"...Kaii bakaga idanunsa bane kake tahad'a mutane sai yanzu ya kallesa sosai yaga harda  kama sak hakuri suka basa dakyar ya wuce.

Na kusa fa saiku tanadamin sweet comment.
[2/13, 9:38 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now