Part 78

521 17 0
                                    

💋💋
IHSAN
❤❤💋💋
(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.....

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen.
We write assidiously percieven,no pain
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to:
Mah Bro
Muhammad Habeeb ❤
(Emzy Benz)💧🔥💧🔥

Ina godiya ga masoya naga kuma naji sak'onku.
Allah yabar k'auna Muna tare.🤝🤝🤝🤝🤝🤝

7⃣8⃣

Suna isa gida a parlour suka zube akan 3 seater,    yana kwance Ita tana samansa suna maida numfashi.

A hankali tace".... Baby zansha Ice_cream kallonta yake don ko kadan kallonta baya isharsa,yace".... Ai akwai acikin fridge.

Tashi tayi zata d'akko yayi saurin rik'eta yace"..... Baby Let me bring it for you tace".....tnx Love.

Yace".... Wow say it again I love the name,fuskarta ta rufe da tafin hannunta tana dariya yace".... Common Baby say it again,ahankali tace".... Tnx love,Tnx Ummu Babyna(Mamar Babyna).

Babbar robar ice cram ya d'akko mata nan tafara sha kamar ba ita taci abinci d'azu ba, k'arbar robar yayi yace"....Plss karki  bawa d'ana sanyi too much,fuska ta b'ata tace".....Nide plss kabani nasha  takarasa kamar zatayi kuka.

Bara robar yayi Dan yasan inbe bataba zata fara masa kukanta mai tada masa hankali,Saida ta shanye tass ta ajiye robar azuciyarsa yace"... Ai sai kink'ara ganin ice_cream zakisha.

Ahankali tace"..... Sweet Love zanje gun Su Anti Fatima, yace".... To muje in rakaki sun tashi kenan sukayi karo dasu Hishma gaba d'aya.

Komawa sukayi kowa ya zauna gefen mijinta Ihsan kuma sarkin son jiki a kafadar Deen takwanta,Deen ne yace".... Yauwa My Angel ya kuka k'are da Inna ne.

Dariya tayi mai isarta Fatima natayata Fahad da Hishma sai kallon matansu suke wit adoration, Daky'ar ta tsagaita tabasu labari.

Haba mezasuyi inbanda dariya  ba,saida sukayi mai isarsu tukun sukayi shiru,Deen ya kalli Ihsan yayi murmushi yace"....sweet love Laugh again it makes u more beautifull.

Harararsa tayi da sigar soyayya tace".....Nagaji  da dariyar amma wallahi       Angel bakida mutunci Inna kikasaka gudu haka tab amma u wicked.

Angel tace'.... Inason tak'ara kawomana  ziyara, Fahad yace".... Baby gaskiya ki rage karki  tsamma d'ana rashin ji,Fuska ta b'ata   tace"..... Dani kake ko? Yace".... A'a fa badake nakeba da wata nake.

Tashi tayi zata fita Fahad yayi saurin Rik'ota  yace"....Haba baby Am sorry dariya tayi tace"....To na hak'ura.

Ihsan tace"....Baby zansha ice cream yace"....What!! Ice cream kuma?A shagwabe tace"....Eh shi zansha yace'.... Badaniba  yaza'ayi  kidinga shan ice cream kamar kinsamu abinci salon sanyi yakamaki .

Hisham yace".....Ka siyo mata mana Fahad yace"....kabawa  K'anwata  abinda takeso,Deen yace".... Haba guys d'azu fa ta shanye Babbar roba fa, yanzu kuma   tace zata sakesha.

Dak'yar su Hisham  suka rok'esa yabata ice cream d'in yana harararta,Gwalo ta masa  taci gaba da shan ice cream d'inta.

Angel tace"....sis ba tayine tace"..... Baga yaya Fahad ba ai zesiyamiki.

Kauye
❄❄❄❄❄❄❄
Zaune suke agabansa inna tace"..... Boka naje gidansu ,nan tafad'a masa abinda ya faru.

Dariya yayi yace"..... Kunyi kuskuren barinta tayi ciki,cikeda tsoro tace".... Ciki!!!! Lalle yakamata a zubda cikinnan.

Bokan yace".....Abun dakamar wiya zubda cikinnan tace"..... Ranka ya dad'e ko nawa zan biya acire shi intakama ma harda ita duka su tafi.

To Nide nace ta Allah batakiba.

4give me fans 4 not typing kwana 2 .

Tauraruwace.
Ur Queen Deeja.
❄❄❄💦💦💦💧💧
[1/30, 9:32 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now