55/56

605 25 0
                                    

Ur Queen
❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋✨✨🌟🌟

Written By:
Khadeejaht Hydar✍🏻
Young Novelist🧕🧕

💫🌟FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION💫❤

❤✨Gidan zaman lafiya,Aminci,Hadin_kai,da yardar juna Insha Allah❤✨

Dedicated to:  (well wishers)
Am much grateful to Allah S.W.T  who show me this day,Am +1 today,Nagode da kulawarku gareni Banyi zaton abinda nasamuba ,waenda ban tsammani ba ma nagani ,an nunamin so matuka ,Nagodesosai,Allah ya bar kauna.wannna page din nakune.❤❤
Life is nothing without friends: Nasha chocolate kam ba laifii😋😋😋😋

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
.

    🌟✨55/56🌟✨

Nagode sosai y'ar kanwata,tace" uhm bani hanya zan wuce kaga yaya Fahad na jirana."

Yace" sai kinmin murmushi tukun, ganin zai b'ata mata lokacine yasakata yin murmushi."

Hartakai bakin kofa yace" Baby bakijiba,juyowa tayi tace" What again? Yace" Kije ki wanke fuskarki."

Juyawa tayi ta wuce cikin bathroom ,shi kuma ya fita yace ma Fahad she is coming.

Tana fitowa ta samesu a parlour dukansu hardasu mama,kawai sai kunya ta rufeta ta kasa karasowa.

Umminsu ikram ce tace" Daughter ki karaso mana,Da kyar ta karaso ta gaidasu  Fahad yace"Bandirawo ta yau babu magana."

Da fulatanci tace"inyellijam(ina wuni),Amma Bandirawo mib'erni(Amma dan' uwa nayi fushi dakai).

Yace" Haba kanwata ba'afada miki nayi tafiya bane,ai kema kinsan haka kawai bazanki zuwa ba."

Tace" Aa babu  Wanda yafadamin,yace" to laifin waye yanzu? Tace" Nashine,yace"wa?"

Batayi magana ba illa kallon Deen da tayi,murmushi Fahad yayi yace"Toh kanwata Ashe kingano mai laifin."

Murmushi tayi tareda komawa gunsu Angel ta zauna,iyayennasune suka tashi mama tace" zamu fita sai mun dawo,dukansu suka musu  adawo lafiya."

Suna fita Fahad ya tashi yaje kusa da Angel yace" my cutie I miss u tace" miss u more."

Ganin haka yasa su duka sukabar falon,ikram ta wuce kitchen donyin girki Fatima ta wuce dakinsu Hisham kuma yabi bayanta,  Ihsan fita waje tayi don ganin yanayin Gidan ganin haka yasa shi bin bayanta.

Fahad yace" Baby na wai yaushe za'a mana aure ne? Tace" oh daman auren yi mana za'ayi bakaine zaka shiryaba."

Yace" ni a shirye nake, ke nake jira,tace" ni banshiryaba sai anyi auren Bro da Yaya Hisham."

Yace" Tabdijam banyardaba kina nufin surigina aure?, Ai Wlh rana 👆za'yi tace" To ni banaso yace" Haba ki tausayamin mana,ganin yana neman zauce mata ne yasata cewa to na amince shikenan?"

Yace" thanks  Baby,Baby am hungry ,tace" bari inkawoma abinci."

Tana fita ta hangi wani dan karamin garden ta zauna,tana tunani  tana tuna yadda taga  su Angel da Iyayensu duka.

Hawaye ta  share tace" a zuciyarta dole in rungumi kaddara,haka Allah yaso dani Allah nagode maka."

   ✨✨✨❤✨✨✨
Kamshin turarensane ya sanar mata da zuwansa, lumshe idanu tayi tana mai jin wani irin yanayi na daban,karasowa yayi ya zauna akan wata kujera kusa da'ita.

Yace" Khadeejah dagowa tayi tana kallonsa sonsa na kara tsuma zuciyarsa,Kuma wannan shine karo na farko daya kira sunanta   da wani yanayi mai tsayawa aran mai sauraro.

Yace" Dan Allah kiyi hakuri da abinda ya faru  d'azu it was not deliberately, karkiyi zaton da wata manufa nayi plss nd plsss."

Sai a lokacin ta juyo tace" ba komai ya wuce,Yaya ina tsoron komawa  inna ta biyoni ta dauke ni tamin aure."

Kallonta yayi yana murmushi yace"uhm karkiji komai muna komawa bayan aurenmu zamu fara binciken dangin mama,maganar inna kuma kada ki damu batasan inda kikeba kinji."

Rufe fuskarta tayi da tafin hannunta,tace" uhm uhm ni saisu Angel da aunty fatema sunyi tukun  kafin ni."

Dariya yayi mai sauti sannan yace"Insha Allah tare zamuyi aure mu duka,tace"uhm uhm aini da Angel saimun gama karatu."

Yace" ohk to ai zanjiraki ki gama,yauwa Yayanmu tnx a lot."

*********************
A Month Later(Bayan wata 🖕daya)

Deen ne da mama ,Angel a airport su ikram sun rakosu  zasu koma kasa Nigeria ,Dukansu kowa ya warke sumul saima kara kyau da sukayi ,su ikram kuma washe gari su ma zasu wuce yamal su Hisham kuwa sun Dade da komawa saboda aikinsu.

Ihsan da Angel suka rungume ikram suna hawaye ,saboda shakuwar dasukayi da juna kamar kada su rabu.
Daman hausawa sukace SABO TURKEN WAWA.

Haka suka rabu suna kewar juna,Suka d'aga sai naija.

Suna isa su Fahad najiransu a airport, da murmushi akan fuskar su ganin abokinsu ya warke da abar sonsa.

Shaking sukayi Hisham yace"Ah ah su Romeo daga jinya  kake amma kalli yanda ka canza kayi fresh,Fahad yace" kanwata tafishi kyau."

Murmushi yayi yace" ba dole ba ina tare da abar sona, murmushi Ihsan tayi tashige mota."

Fahad yanason yayi magana mama wacce ke cikin mota tace" Kuzo ku kaimu gida in yaso saiku dawo kuci gaba da surutun naku,ai  kun hadu kenan mutane bazasu hutaba."

Dariya sukayi sannan suka shige motar sai gida..

Tnx once again .

I completed 18 yrs today.

Small but mighty.

Momma's proud

Daddy's pet.

Broda's care

Tnx All I love u fans to death.

Comment
Share
Like my novels

IHSANWhere stories live. Discover now