Part 52

552 21 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟✨✨

Written By:
Khadeejaht Hydar.✍🏻
Young Novelist.🧕

💫✨FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION✨💫

❤🌟Gidan zaman lafiya,Aminci,Hadin_kai,da yardar juna Insha Allah❤🌟🌟.

           ✨🌟52🌟✨

Matsamai yayi Yana dariya sannan yabi bayan sa, Hisham ne yace" ina kanwartawa? Ko ka boyeta."

Uhm uhm in boyeta kuma,? Akanme ai kabari in anyi auren zakuga yadda ake boye mata ba yanzuba.

Hisham zayi magana kenan ta fito tana dauke kanta daga kallon Deen,Gaida Hisham tayi sannan ya mata ya miki,tace"Alhamduliilah naji sauki."

Hisham yace" ya mukaji da abubuwa kuma,?tace" Alhamduliilah .

Hisham yace" to Alhamduliilah mungodema Allah,Amma kanwata kada ki kara gangancin Barin gida,da saiki saurari zuwanmu ,yanzu da wani abin ya faru dake fa.

Tace"insha Allah ,Amma yaya fa aure zasumin fa,kuma ni bana sonsa,yace"uhm su Anti Ihsan da yanzu an zama amarya.

Rufe fuskarta tayi da tafin hannunta tace" Yaya kadaina  ni bankai aure ba."

Dariya yayi yace" wata rana zakikai ai kanwata, Amma ba yanzu ba sai kingama karatu kinga karshen Biro da takadda ko?,Gyada kai tayi tana murmushi.

Harara Deen yayima Hisham yace" to Baba sarkin iya tsari,dariya sukasa dukansu.

Su mama ne suka shigo tare da sallama,fuskarsu cikeda farinciki ganin ya'ya'nsu suna cikin farinciki.

Mummy ce tace" Son likita yace" zuwa jibi za'a sallameku,No mummy asallamemu gobe mana base mu wuce yamal muje nakarasa jinyata acanba."

Mama tace" saboda me ai abinda likita yace" shi zamubi banaka ba,kuma inma don Angel ne suna kan hanya  harda  umman Ku( Umman Hisham)."

Dadi ne yakama su Deen,yace" Habibty Zamuje kasuwa mu siya musu  Abin tarba,Hisham yace" Mr man kaida bakada lafiya shine wani zaka fita?"

To nacema ka goyani ne dazaka hanani fita,? Ka tashi mu tafi kar su iso .

Tashi yayi yana cewa mutum ya girma sai rigima kamar karamin yaro,yace" eh din ba ruwanka de kaima kayi rigimar mana."

Yace" Allah y kiyaye inada kanwa INA tabara irin taka,sai munmaka aure zakayi hankali,duk suna magana kasa _kasa ne kada iyayensu suji."

Har sunzo fita mummy tace" Ku kadai zaku tafine?Ku tafi da ita at least ta taka kafarta ai yana da kyau ko?"

Hisham yace" Hakane mummy kanwata taso muje,Daman abinda Deen yake so kenan amma ya kasa fada."

Tashi tayi tabisu tana dingisa kafarta,kallo mama tabita dashi tana mata fatan samun sauki.

Suna fita suka tambayi inda ake saida abinci,fruit da sauransu,kwatance aka musu ganin gurun ba nisa ne yasa su zuwa da kafa.

Hisham na gaba, suna baya,kallonta yayi yace" (Sururii) 'kwanciyar hankalin na yaushe  kikesaran zakiyi aure? Uhm in ason rainane nanda ✌years. "

Ido ya zaro yace"  haba enmata shekara ✌is too much for me,so kike na tsufa kice bakyasona ko? Kije ki auri wani."

Tace" ai da tsufanka nace naji nagani,kaga bakada matsala anan ko?.

IHSANWhere stories live. Discover now