Part 68

663 17 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By
Khadeejaht Hydar✍🏻
Young Novelist🧕🧕

💫🌟FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION🌟💫

❤🌟Gidan zaman lafiya,Hadin_kai da yardar juna Insha Allah🌟❤

Dedicated to
Ukashat B Bello.
Tanx 4. ur du'a.

       
                🌟6⃣8⃣🌟

Da sallama ya shigo d'akin da take ya jima a k'ofar d'akin yana kallonta tare da yima ubangiji godiya,a hankali ya k'araso  ya zauna abakin gadon tare da k'iran sunanta.

Shiru tayi bata amsaba saida ya sake k'iran ta tukun ta d'ago batare da fuskarta ya bayyanaba,Hannu yasa ya yaye gyalen da'aka rufe mata fuska dashi.

A hankali ya k'ira sunanta  for  the first time*Khadeeja*Dagowa tayi suna kallon juna,yace"......tashi  kije kiyi alwala".

Tace".... Ni nayi sallah yace"... Eh nasani ki tashi ,tashi tayi taje tayi alwala tana fitowa ta tadda ya shinfidamusu praying mat."

Bayan sun gama sallah raka'a biyu yakama kanta Yana add'ua da manzon Rahama ya halatta, Kamar haka, Allahumma inni as'aluka khairaha wa khaira ma jabaltaha alaihi wa'auzubika min sharriha wa sharri ma jabaltaha alaihi.

Bayan ya gama ya mata tambayoyi akan addininta da sauransu  kuma yayi mamaki tabashi amsa dai_dai gwargwado,sannan ya dauki ledar daya shigo da'ita ya juye full chicken wanda yaji kayan had'i ga yoghurt mai sanyi.

Bayan ya juye sai ya yaga ya kaimata baki kauda kai tayi alamun bataci,kinga dagani saike  ad'akinnan zaniya danneki nabaki jin haka ne yasata bude karamin bakinta yasamata don duk tsoro yacikata.

Baifi ci ukuba tace"... Na koshi yace"ki k'ara badan tasoba takara kadan ta kauda fuska,kyaleta yayi yaci shima ya tattara kayan yakai kitchen yana fita taje tayi brush ta kwanta.

Dawowa yayi d'akin da kayan bacci ajikinsa,gadon ya hau tare da maida wutar d'akin zuwa dim light.

Pretending in bacci tayi,yana tab'ata tayi saurin tashi tana shagwabe fuska,yace".... Baby ya bak'icire kayankiba? Tace".... Ni haka nakeso na kwanta ta fad'a tare da komawa ta kwanta."

Dariya yayi  ya d'agata yana kokarin cire mata rigar jikinta,Saurin rike hannunsa tayi tace"....Dan Allah kabarni  kaina na ciwo,to inkinaso nabarki ki tashi kisaka kayannan.

Toilet ta shiga tasaka sannan  ta d'aura babban hijab akai,tace"... Nasaka yaya saida safe dariya yayi yace"....uhmm kicire hijab d'in to tace"...kabarmin kayana haka,yace"... Kinmanta ni yayankine kinga ai bazan cutar dakeba ko?"

Sai lokacin  ta d'an saki ranta ta cire cikeda jin kunyar rigar ta juya masa baya ta kwanta,Addu'a yayi yashafa sannna itama yashafa mata, daganan kuma yafara zarcewa  da sauri ta tashi tare da rik'e hannunta."

Muryarta na rawa tace"... Kayi alkawari fa kace"... Bazaka ......bata karasaba ya daura bakinsa akan nata yafara tsotsa cikeda nutsuwa hannunsa kuma is going round her body,ita kuma sai kokarin tureshi take ganin ba sarki sai Allah ne yasa ta saki wani sabon kuka mai cikeda tsoro.

Ganin kukannata ya fara damunsane yasa shi daina abinda ya fara ,idonsa daya canza kala ya kalleta dasu ya k'irata a hankali yace"....what happened kike kuka?"

Banza tayi dashi yace"... Inbakiyi magana ba saina...bai karasaba tace"... Ni ka daina tab'ani,yace".... Uhm kinmanta wa'azin da'aka muku ko to shikenan saida safe."

Ya tashi yana kokarin fita daga d'akin,tuno su kad'aine a gidan yanzu inya tafi akazo aka sacetafa,kuma gashi yana fushi da'ita malaiku na tsine mata.

Da sauri ta sakko daga gadon tasha gabanshi tana kuka tace"... Dan Allah kayi hakuri karka tafi wallahi inajin tsoro,Kallonta yayi yace"....to Nide karki biyoni  yafad'a yana kokarin fita.

Da sauri ta rike rigarshi tace"... Dan Allah kayi hakuri karkayi fushi dani ko kanaso Mala'iku su tsinemin?,yace"... Ni ya zanmiki kinga bazan iya jure ganinkiba kekuma bakyaso gwara kawai na fita."

Cikin kuka tace"... Kayi hakuri na yarda dad'i yaji a zuciyarsa sannna suka koma kan gadon,hannunta ya rik'e yace"... Trust me I won't hurt u,kuma if am hurting u tell me I will stop kinji, kanta ta gyada masa tana mai share hawaye.

Romancing d'inta yake sannu a hankali ya rabata da kayan jikinta,jikinta sai rawa yake  tsoronta  ya dawo sabo fil.

Sum_sum na barmusu d'akin saboda kar ayi aika_aika agabana,bayan  kamar minti Ishirin(20)naji k'ara mai firgitarwa da gudu na koma d'akin.


Ihsan nagani tana kuka muryarta har baya fitowa don kukan datasha ,shikuma sai aikin lallashi yake amma fir tak'i ko kallonsa tayi.

So yake ya taimaka mata amma ta nad'e jikinta guri daya taki bari ya taimaka mata,shareta yayi yashiga band'aki ya  had'a ruwan.

Koda ya dawo tafara bacci d'aukarta yayi ya direta acikin ruwan zafin,jin zafi na ratsatane yasata sakin wani k'ara ta kankame hannunsa tana kuka.

Da kyar ta yarda ya taimaka mata yafito ya barta tayi wanka,fitowa tayi tana tafiya a hankali yana zaune a bakin gad'o yana tuna aika aikar dayayima yarinya karama he can't believe he hurt her much nd he can't control him self.

Wuceshi takeniyar yi yayi saurin rike mata hannu,rufe ido tayi tasaki kuka tace".. Kadaina tab'ani mugu kawai ai da gan_gan kamin mugunta saboda kaga kafi karfina Allah zai sakamin."

Am sorry Love bada gan_gan nayiba kuma kibari nataimaka miki ashirye nake da inkarbi kowane hukunci daga gareki,kuka tafara tace".... Kafita daga d'akina wlhh ko ni nafita,ba yadda ya'iya haka yafita ta koma ta kwanta jikinta na rawa.

Dosowar asuba zazzafi mai karfi ya rufeta sai kuka take,Lekowa d'akin yayi don ya kasa kwanciya a halin daya barta,wutar d'akin ya kunna da sauri hakarasa ganin yadda take karkarwa.

Yana hawa gadon tasa k'ara ta rintse ido,ya gane yanzu Sam batason ganinsa tsoronsa ma takeji.

Da kyar tasha shayin daya kawomata sannan tasha magani,kwanciya yayi akan gadon yana kokarin azata akan kirjinsa, saurin tashi tayi ta nufi kofa,saurin riketa yayi yace"... Yi hakuri zan fita.

Fita yayi itakuma  takoma ta kwanta tana goge hawaye da gefen hijab d'inta,aranta tace"....Safiya nayi zan koma gida da wannan shawarar bacci ya saceta.

Lallab'owa yayi ya kwanta a kusa da'ita ya d'aurata akan kirjinsa.
To Safiya ta gari Ihsandeen..

4give me fans
Comments
Vote
Share
[1/13, 8:12 PM] Khadeejaht hydar Novelist: ❤❤💋💋

IHSANWhere stories live. Discover now