Part 79

502 12 0
                                    

, 9:32 PM] Khadeejaht hydar Novelist: ❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow).
❤❤💋💋💫💫🌟🌟

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen,
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to:
Lil-Deeja mai sunana(Allah ya albarkanci Rayuwarki,ki girma naga aurenki love u mah Baby❤❤)

Tnx to u fans much love.

7⃣9⃣
Innan lado tace"... Haka za'ayi ashafe labarinta kawai,Boka yace"....to ga wannan kibuga wayarta  ko namijinta tunda bazaki iya zuwa gidanba tana d'agawa ki k'ira sunanta tana amsawa aikin yagama ci.

Godiya suka mai inna ta'ajiye masa guntun kud'in daya rage mata suka k'ara gaba.

Nasiha gareku mata kida kizama asararriya wacce k'udinta da imaninta zasu k'are a gun bokaye,kada mu bari rayuwa ta rud'e mu mu mutu masu hasara .
Allah ya kare mu gaba d'aya. Amin Summa Ameen.

Zaune take daga ita sai pencil jean blue da pink shirt an rubuta(You are My life)ajiki tayi pack d'in dogon gashinta gida biyu ta koma kamar wata y'ar baby,kamar asaceta a gudu.

Da sallama ya shigo gidan,wow nace lokacin daya shigo sanye yake cikin  blue jean d blue shirt yayi kyau matuk'a,kunsan  Deen akwai kyau badaga nanba,sumar kansa  tasha gyara ga bak'in sajensa sai kyalli yake ga fatarsa kamar ta mace tsabar laushi ga fari  kamar balarabe ga blue eyes d'insa wannanne yasa wasu ke cewa ba d'an naija bane.

Tashi tayi don tarbar mijinnata,baki ya bud'e yake kallonta saboda tamasa kyau matuk'a,hannu ya bud'emata da sassarfa tazo tashige jikinsa tana lumshe idanu atare suka sauke ajiyar zuciya.

Yanzu ta saba da kwanciya ajikinsa saboda tunda cikinta yakai wata   hudu bata gudunsa saima sabo datayi da kwanciya ajikinsa.

Yace"... Baby ba welcome kiss,Kafarta ta d'aga don masa kiss,ganin bazatakai bane yasashi d'agata tamasa kiss a forehead da kumatu sannan ya ajiyeta tamasa a lips,waist d'inta ya rik'e pulling her close to him,saida suka kashe minti 10 tukun yasaketa.

D'aukar briefcase d'insa tayi wacce tafad'i takama hanyar dak'insa binta abaya yayi yana k'are mata kallo,suna shiga ta  had'a masa ruwan wanka da turaren wanka mai dad'i sannan ta fito.

Yace".... Sweet Love bazan iya wankan ba,A hankali tace"..... jikina ciwo yakemin kaje kayi am waiting,Murmushi yayi yace".... Ohk Tnx.

Kafin yafito ta fidda masa kayan shan iska ta feshe da turare ta kwanta tana jiransa,yana fitowa  tatayashi goge jikinsa yasaka kayansa suka fito parlour tana goye abayansa tana masa shagwaba.

Suna zuwa parlour ta sauka yace".... Baby kin zama y'ar lukuta fa kinyi weight,baki ta turo tace"....Ni ba y'ar lukuta bace,Kallon cikinta daya fara fitowa yayi yace"..... Mai k'aton ciki baby cikinnannaki yamiki kyau.

K'afa tafara bugawa tace"....shikenan kabani Abu kazo kanamin tsiya dashi,wlh to  banaso nafasa haifarma yaron tafad'a tana kuka.

Saurin zuwa gunta yayi tare da rungumota  yace".... Sorry plss wlh wasa nakemiki haba ai cikinnaki baiyi girma ba,tace".... Dagaske yace"....yes love.

Murmushi yayi yace".... Why are u hidden it baby,tace".... Haka kawai ana ganina da ciki ansan wayamin kuma ....saitayi shiru  yace'.... So what Kowama ai saidayayi passing through this kafin ya haihu.

Tace"... Naji muje muyi sallah ana k'iran sallah,Sallah sukayi sukaci abinci sannan sukayi Sallar isha'i.

Shirin kwanciya sukayi wayarsace tafara ringing kafin yagama harta katse,Kwanciya sukayi suna kallo kayan kallon ya kashe yace".... Baby let's sleep tace".... To tare da k'unna karatun Qur'ani a wayarta.

Tana samansa a kwance tana masa shagwaba,tace".... Baby zansha ice cream da chocolate, yace".... Oh Wifey kincika shan zak'i fa tace"... Uh uhm Nide kabani.

Fridge d'in d'akin ya nufa ya d'auko mata yafara bata saida tagama shan ice cream d'in  ta  sha chocolate d'in taje tayi brush ta kwanta a samansa.

K'iranne yasake shigowa wayarsa hannu yasa zai d'aga amma kawai saitaji zuciyarta  be aminta da k'iran ba,Who is calling at this tym?.

Har k'iran ya katse ba Wanda ya d'aga k'iranne yasake shigowa  wayar.

Hannu tasa ta d'auki wayar tayi answering d'in call d'in,Muryar inna taji tana kwala mata k'ira Deen ne yamata alamar datayi shiru kada ta amsa saida inna tayi k'ira uku babu amsa can kuma saisukaji k'arar ta.

Saurin kashe k'iran Deen yayi don yaga alamar Ihsan taji tsoro,rungumeta yayi yamata addu'a  yana lallashinta da dadad'an kalamai harta samu tayi bacci..

Toh wai jama'a tayaya inna tasamu numbar Deen?

Ku biyoni don jin bayani

Tauraruwace.
Royal Blood.

Search My Group on fb.
Khadeejaht Hydar Hausa Novels Or Khadeejaht Hydar Novels(Young Novelist).

Join nd be my friend.

My Fb user name.
Khadeejaht Hydar Deejaht.Or Queen Deejer Musa.

Tnx 4 d love
[1/31, 9:42 PM] Khadeejaht hydar Novelist: ❤❤💋💋

IHSANWhere stories live. Discover now