Part 51

600 26 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love, sorrow)
❤❤💋💋✨✨

Written By
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.✍🏻

💫✨FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION✨💫

❤Gidan Zaman lafiya,Aminci,Hadin_kai,Da yardar juna Insha Allah .❤

Dedicated to All my fans.
Inajin comments inku kuma inajin dadin hakan,ana mugun tare,ina yinku irin sosai innan.❤1❤to yuh.

          ✨51✨
Murmushi yayi a zuciyarsa yace" zankamaki ne,Nima zan rama.

Dakin da'aka bata  ta koma tayi wanka da taimakon mummy,shi kuma yayi adakin dayake da taimakon Hisham.

Bayan sun kammalane su mama suka wuce wani Dan gida da'aka gina saboda masu jinya don yin wanka,Hisham kuma yana tare da Deen suna fira.

Zaune take abakin gado tana kokarin daura dankwalinta,doguwar rigace ajikinta pink rigar ta amsheta sosai.

Dukda cewa ta rame  amma tayi haske kadan,ta gama daura dankwalin Amma batasaka hijab ba sanin inba su mama ba bame shigowa don haka hankalinta kwance ta kwanta a gado.

Duniyar tunani ta fada,ita yanzu damuwarta daya ta yaya zata ga y'anuwanta?.

Bataji sallamar sa ba balantana shigowarsa, sai kawai taga mutum zaune a hannun gadon,shima kamshin turarensane ya ankarar da'ita.

Saurin tashi tayi tana kokarin daukar hijab dinta saboda yadda dinkin yake,Amma ya rigata kai hannu ya
dauke.

Kamar zatayi kuka tace" please kabani hijab dina insaka zanyi sallah, dariya ta bashi wai zatayi sallah yace" Sallar azahar ko ta la'asar?"

Tace" nide ka bani kaga su mama zasu shigo yanxu,yace" to su shigo mana aii sunsan ke matata ce".

Turo baki tayi cikeda shagwaba tace" uhm uhm Nide kabani insaka ko inbar maka dakin tafada tana saukowa daga gadon."

Shagwabar da takeyine yake burgeshi,be ankaraba ya ga harta kai kofa tana kokarin  budewa.

Da sauri ya isa gabanta,ya bata fuska yace" yanxu sai ki fita ahakan? Maza su kallemin ke?"

Tace" to ai kaikaso infita  ahakan,wai meyakawoka nan? Ina yaya Hisham ?

Yace"Nazo ganin sarauniyata kuma uwar ya'ya'na,ko in koma ne ba'a bukatar ganina?"

Nide inkana so namaka magana to  kabani hijab dina,kallon karamin bakinta yakeyi tana magana kamar bata budeshi, mika mata hijab din yayi yace" yauwa Queen Deeja ta ina kika ajiye  miskikancinnaki ne?"

Tace" yananan yaje Hutu ne,amma inkanaso yafara aiki to saika fadamin."

A'a kar ya dawo yanzunma mutum sai ya miki magana kusan sau Biyar ke kuma bakiyi daya ba,amma lokacine zaki daina.

Wai shima mutum baya magana amma sai yace" nice bana magana,me kikace juyowa tayi don ita batayi zaton maganar ta fito fili ba"

Ni bance komai ba fa,yace" kiyi komai zakiyi bayani.

Ihsan yakira sunanta ,har zuciyarta taji Kalmar tasa sunan yayi dadi matuka abakinsa,juyowa tayi batare data amsa ba .

Hannunta ya riko ahankali yake magana,yace" Kimin alkawarin zakiyi yi rayuwa dani cikin dadi ko wiya,kimin alkawarin zakinamin uziri ,kuma bazakina boyemin laifina agareki ba."

Tace" namaka alkawarin rayuwa dakai cikin dadi,wiya,hazo,iska rashin lafiya,lafiya ,jin dadi ko akasin hakan.

Uhm ainice yakamata in rokeka waennan abubuwan,tunda kaine  Allah ya aiko kazamto mahadi agareni kana ganin inna butulce maka Allah zai kyaleni?"

Nide rokona daya ne☝tak agunka,duk halin dazan shiga kada ka juyamin baya takarasa maganar tana hawaye.

Rungumeta yayi Yana cewa namiki alkawari bazan taba yanke hukunci akankiba,har saina tabbatar da laifinki.

Dagowa tayi tace" nagode ,yace" godiya kawai zakimin  tace"....

Kafin tayi magana ya daura bakinsa akan nata, light kiss ya bata sannan yace" to wannan itace godiyar dazakinamin."

Kasa_kasa tace"wlh niba yar iska bace,kama bakinta yayi yace" to waye dan iskan?".

Ni badakai nakeba fa,yace" kin rainani ko don ina miki wasa ko!

Tace" ni na'isa na raina Mr Deen? Yace" zakiyi ganene ya'nmata.

Zatayi magana sukaji ana knocking ,zaro 😳 tayi tace" kagani ko saida nace katafi amma kaki.

Yace" to kije ki bude,tace" please ka bude musu ,kwanciya yayi akan gadon ya kyaketa.

Kara knocking akayi,bandaki ta wuce da gudu ganin hakan yasa shi tashi yana murmushi yaje ya bude.

Hisham ne a tsaye,yace" Lalle malam kasamu lfya shine daga kaje ka siyo Abu kashanyane ko?"

Yace" matsalata dakai sa eyes wlh, ah ba laifinka bane Romeo matsamin nashiga naga kanwata ni ."

Taku a kullum
Queen Deeja
  Youny Novelist.

Tnx 4 d calls,msge nd prayers ! I appreciate all.

IHSANWhere stories live. Discover now