Part 84

486 17 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋
(Romantic, Love,sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By.
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen
We write assidiously percieven no pain
Sooo magical
Our creative golden pen
Be hold our words
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to
mah WhatsApp Group Khadeejaht Hydar Novels 1&2  much love to u guys.Muahhhh.

8⃣4⃣
Yana fita ta koma ta kwanta,shi kuma gidansa ya nufa ya jido kayan dayayi order daga  saudiyya kowanne kala uku na mata 2 na namji daya haka yayi siyayyar batare da sanin Kowa ba daga shi saisu Hisham.

A bayan boot yasaka kayan ya figi motar sai gidansu, A wani babban super market ya tsaya ya shiga ya judo kaya nafitar hankali na Ihsan da yaranta kayan kam ba'a magana.

A parking space ya ajiye motar sannan da taimakon y'an aikin gidan suka fara shigar da kayan,Su Mama da su Angel na zaune banda Ihsan dake bacci sukaga ana shigo da akwatuna da kayayyaki kama daga baby bath Pampers da dai sauran abun buk'ata duk kamar na y'ay'a goma.

Tun suna irga kayayyaki har suka daina ,saida aka gama shigowa da kayanne su Mama sukace sannu Son Allah yasa albarka Allah ya k'ara bud'i Amin ya Amsa.

Ihsan wacce yanzu ta fito  daga d'aki tana sanye da pink hijab kamar ba itace ta haihuba,Ido hud'u tayi da kaya a ranta tace".... Ko waye zeyi aure ."

Zama tayi a k'asa kusa da Angel Mama tace".... Kul kada na sake ganin kin zauna a k'asa daga yau maza tashi kihau kujera ki zauna kema nan gidankune."

Mumynsu Fahad tace".... Daughter ga kayankunan keda  Y'ay'annaku, kayan tabi da kallo taga akwatina 7 guda shidab duk medium size ne sai babba guda 1ne g kyau ga uwa uba tsada kawai saita fashe da kuka wai yau ita Ihsan ce take ganin Changi a rayuwarta amma babu iyayenta.

Angel ce ta fara lallashinta su mama ma na kwantar mata da hankali tare da cewa"... Kidaina kuka Kinji mu duka d'ayane."

Dakyar tayi shiru tafara musu godiya da Addu'a,saida suka b'ata rai tukun tayi shiru,Kallonta takai ga Deen Wanda aikin kallonta kawai hakeyi,Sak'on so da k'auna take aikamasa ta idanuwanta tare da masa kallon Kaine Rayuwata  kamin komai.

Lumshe idanu yayi don tabbas sak'konta sun isa inda ya dace, Su Angel ne suka taimaka tare da Deen aka kai kayan d'aki aka jera a cupboard.

Bayan kowa ya fitane ta kalli Deen tare da rik'e masa hannu tace".... Tabbas Kaine haske a rayuwata bani da bakin godemaka saide na maka fatan Alkhairi amma Dadynsu kayannan basuyi yawaba?"

Yace"....beyiba ko kad'an ai kinwuce komai a guna  ,Rungume sa tayi tana masa adduo'i  A hankali yace".... Baby kinyi kyau."

Tace".... Tnx Hrt kiss yakaimata  a bakinta bata hanasaba saida ya gaji don kansa ya kyaleta yace"... Zan wuce zan aiko Angel ta baki waya tace".... Tnx yace"... Babu godiya a tsakaninmu."
Yau ta kama suna gida ya cika mak'il da jama'a y'an uwa da abokan arxiki sai hidima ake ga abinci kala-kala anayi abinda ba'acewa komai,Kaya iri d'aya Deen da su Hisham suka saka,Fatima,Angel da Ihsan ma kaya iri d'aya suka saka Blue nd gold sunyi matuk'ar kyau,Babies ma y'an kanti aka saka musu the same colour danasu Ihsan.

A garden d'in gidan akayi wata rumfa akayi decorating d'in gun yayi kyau matuk'a,Akayi inda Deen da Ihsan zasu zauna sai su Angel agefen IHSAN su Hisham kuma a gefen Deen mai karatu bazan iya kwatanta maka haduwar gun ba kawai ka kiyasta.

Bayan kowa ya zauna mazan kuma nagun rad'in suna a masallacin ynguwarsu, mai shele ne yazo yana shaida sunan y'ay'an kamar haka.

Yaro na mjin an rad'a masa suna  Ahmad Zahradeen(mai sunan baban ihsan),Matan kuma an saka musu Maryam Zahradeen (Mai sunan mamar IHSAN)da Aisha Zahradeen (Mai sunan Mamar Deen).

Farin ciki kamar ya kashe su Ihsan su Mama ma sun yaba da sunan da' aka saka Ihsna kuwa harda y'ar kwallarta,Bayan an bud'e taro da Addu'a aka fara rabon abinci da gifts kala_ kala da hotunan yaran ajiki abin sha'awa.

Bayan anci ansha aka fara d'aukar hoto inda ihsan take sauya kaya ita da Babies d'inta,Abinde ba'acewa komai.

Can na hango wata rumfa tana kyelkyeli nace su waye waennan matan masu aji haka,ina zuwa na tadda su Anti Deejat,Fauziyya Muhammad, Hafsa Taheer su Queen dimple sai dariya ake don dimple d'in ya  nuna su Bintu Baby su Bandirawo su Babie Ameesha,su Husaina, Zee,Da duk sauran IHSAN fans sunsha anko sai kyelli suke.

Na juya kenan sainaga tawagar Golden Pen association sun faso kai da sabuwar Benz d'insu su Anti nafeesa da meenat da anti Fatima da Da dai sauransu sunsha anko iri d'aya nan de aka hau selfie harda y'an uku ma suka dauki hoto. Lol.

Haka taro ya watse kowa ya kama gabansa da gifts d'insa su Hafsa Taheer harda d'aukar chocolate kit_kat,Lol.

Toh Allah ya huce gajiya fans kusha magani karkuyi ciwon jiki fa lol.

Muahhhhhhh.

Share.

Royal Blood typing
[2/10, 9:48 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now