Part 38

523 19 0
                                    


❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

( Romantic,Love
sorrow)
❤❤💋💋

Written By
Khadeejaht Hydar.

💫JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION💫

❤Gidan aminci,Hadin_ kai da jajirtattun  marubuta❤

Dedicated to ( Meenerl)
Precious daughter

GARGADI::  Bazan amince da zagi ba kuma kar wani ko wata ya/ta canzamin littafi .Allah yasa mu dace..Allah yasa mu dace..

38


Ahaka take zaune acikin gidan bb fita ,ta nemi duk hanyar fita ta rasa,ana saura kwana daya daurin auren,duk tabi ta rame ga babu cimar kirki.

Tana zaune wani tunani yafadomata ,tayi saurin tashi taje gun inna ,alokacin inna na barci,amma soboda tasan yadda inna kesan auren yasa ta tasheta,fuska a daure taceh miye kikazo zaki dameni.
Taceh yi hakuri inna lado ne ya aiko yaro wai....kafin ta karasa inna ta zabga mata harara taceh yo da inyazo ninakefita ko keh??
Zatayi mgna taceh maza tashi ki tafi mutumuyar banza ,kafin na nakasaki.

Abinda yasa inna amincewa ta tafi ,ba sai taje taga ladon ne yazoba ko a'a ,saboda tana ganin aii aure saura kwana daya ta hakura ,Nide nace anya inna .

Tana fita daga dakin inna taje dakinta,ta dauki abinda take bukata ta fito tana san'da, har  tazo fita tajiyo muryar inna nacewa saura in yabaki kudi ki kikarba tamuce dake..

Boyayyen ajiyar zuciya tayi na ganin inna bata tsaidataba.

Tana fita ta nemi wani yaron unguwarsu tabasa takadda taceh kashiga ka kaima meesha injini ,tana fada hawaye na taruwa a idonta.. .

Ahaka tafara tafiya tana waigen gidansu da gidansu meesha,tazo daidai kofar gidansu farha,ta hadu da ita,gabantane yayi mummunar faduwa,amma saita dake ,suka gaisa ,farha ta rungumeta tana farin ciki daganinta don yau kusan sati kenan basuga junaba..

Ta dago ta kalleta cikeda mamaki taceh amma ya akayi kikafito yau ,ko de inna batasaniba..

Taceh tasani mana,aikena tayi ,farha ta kalleta cike da damuwa taceh yanxu Bestie lado za'a auramiki,amma inna taci amanar baba..

Fashewa tayi da kuka ta rungume farha ,taceh kiyi hakuri insha Allah ,Allah zebimiki hakkinki.

Ita kuwa kukan rabuwa dasu take, rarrashinta tayi taceh kije kartaga kin Dade taceh to sai  saiwatarana, da sauri farha ta juyo taceh saiwatarana kuma ,da sauri itama taceh no sai gobe zance.

Harta juya saikuma ta kira farha wacce tafara tafiya,juyowa tayi sai  kuma ta dagamata hannu,farha ce ta dawo ta rike hannunta taceh ihsan meke damunki .

Taceh bbkmai kawaidaii I miss u a lot .tace toh sannan kowa yakama gabansa.

Sauri sauri take ,saboda magriba ta gabato,saura kadan tabar kauyennasu ta hadu da lado .

A firgice ta kwalla kara,shikuma azatonsa tsoronsa da takejini yasa ta kara,saiyace Amaryata ina zuwa haka ,muryarta na karkarwa taceh in.in.innace ta aikeni.
Yaceh yazatayi ta aikeki a irin wannan lokacin .

Ki koma gida, kifadamin meaka aikeki ,inyaso sai inkamata ,yanxu inason naje wani guri neh.

Saura kadan fitsari ya subuce mata tsabar firgici,tana ganin in asirinta ya tonu yau tashiga uku..

Cewa tayi Aa kabari yanzu zan sayo inkoma gida,ya ce Aa kikayo ,taceh Aa kabarshi zan siyo ,tana fadin haka ta juya zata wuceh ,ya ce to jirani anan indawo inrakaki my luv .

Taceh to tanemi wani kujera agaban shagon ta zauna.

Yana shiga cikin shagon, ta tashi da gudu, hanyar tasha ta nufa,tana zuwa ,saura mutum daya  motar da zataje cikin gari tacika ,don haka ta fada aka jasu sai cikin garin yobe.

Yana fitowa daga shagon yayi turus ganin batanan,nan yafara dube dube, amma bb ita  bb alamarta..

Atunaninsa wucewa gida tayi ,yayi kwafa yaceh zakisan umarnina kika take ina amatsayin mijin dazai aureki.
Hmmm su miji manya 😂🤣.

Innace ta fito ta leka zaure,jin bataji duriyar ihsan ta shigoba,ta juya kenan saitaji muryar lado nacewa ,inna sannu da gida ,rai abace yaceh meyasa kika aiki Matar da zan aura har cikin garii.
Inna ta zaro ido taceh nikima Aa kam ni banaiketaba nasande taceh kazo amma nii..katsata yayi cikin bacin rai yaceh wlhh in wani Abu yasameta koya sami aurena daza'a daura gobe koh....yayi kwafa yayi tafiyarsa yabar inna wacce tayi mutuwar tsaye..

Ihu tasa tayi gidansu meesha ,tana cewa wlhh baku isa Ku tozartaniba,.

Ko sallama batayiba tashiga gidan,mama ce tana girki sai meesha wacce yanxu ne shigiwaerta..

Taceh munafukaij Ku fitomin da yata inbahaka ba wlhhh saina kaiku kara .

Mama taceh wace 'ya kikeda ,inna taceh ihsan da kuka boye Ku fito da'ita yanxu.

Sai alokacin mama ta tuna da takardar daaka aiko.

Mama taceh ga takarda nan daxu aka kawo bakyanan.

Karba tayi,kawai saitaji gabanta na faduwa haka de ta bude takaranta , kuka tafashe dashii taceh ihsan whyyy!!!

Tana kukane farha ta shigo take tambayarta meke faruwa ,bata bata amsaba sai nunamata takardar datayii.

Dauka tayi takaranta ,atsorace taceh wlhh dazu naganta a kofar gidanmu ,inna taceh na Baku nan da kwana uku,tana gamawa ta wuce fuuuu  kanar zata  tashiii..sama.

Muje zuwa

IHSANWhere stories live. Discover now