Part 82

584 16 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic,Love, Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist).

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to u
Àbbakar💕💕👑👑👑.

8⃣2⃣
Haka suka kwana tana jikinsa,da asuba suka tashi sukayi salla suka koma bacci bayan sun gama azkar Wanda yakasance musu jiki.

Tana kwance ajikinsa as usual saboda Sam yanzu inba ajikinsa ba bata bacci,Hannunta ya kama yace".....Wifey tace"....uhm yace"....U didn't give me morning kiss ba yau.

Tace".... Uhm bakai bane baka siyamin ice cream ba jiya,yace".... To zan siyamiki guda  shida yau tace".... Are u serious Tnx Habibi tare da kai masa kiss baki daman abinda takeso kenan daga nan ya zarce.

Saida komai ya lafa sannan sukayi wanka  suka kwanta,basu tashiba sai k'arfe goma shima bugun k'ofa ne ya tashesu.

Tashi yayi don ganin wake knocking ita kuma tashige bathroom donyin wanka,Hisham ne d'auke da basket a hannunsa yace"....Gashi Ku karya duk yau gidan ba lafiya fa.

Deen yace"... Subhanallah meyafaru yace"... Wlhh Fatima ciwon ciki take itama Angel haka amma dasauki akan na Ihsan tunda gashi ta dafa abinci.

Deen yace"...to Allah yabasu lafiya yace"... Guy akwai albishiri fa amma sai mun had'u dukanmu yace".... Ohk see u later.

Komawa yayi yasameta harta shirya cikin wata Riga iyakacinta gwuiwa,ta tufke gashinta da ribbon  ga cikinta karami ya fito.

Fuska yayi yace".... Meyasa baki jiraniba?, tace".... Zafi nakeji wlhh yace"... Ohk bara na fito.

Kafin ya fito harta gyara d'akin tasaka turaren wuta ta fito masa da kaya  ta feshe da turare,yana fitowa tazo don tayashi shafa mai yace"..... No Wifey yizamanki na hutarki.

Bayan sunci abincine sukayi b'angaren Hishma   acan suka tadda Angel da Fahad, bayan sun gaisane matan suka shiga ciki suka barsu a parlour.

Hisham yace"..... Bro fad'amana na kag'u naji me zakace Wlhh,da Murmushi yace".....Akbishirunku,goro inji Fahad Deen yace".... Ihsan y'an uku take d'auke dashi. "

A tare sukace what!!!!!kai ya gyada musu don su tabbatar,Fahad yace".... Allahu akbar  Y'an uku gun yarinyar nan ba Abu mai sauk'i bane amma Musata a add'ua Allah  raba lafiya,Hishma yace"... Ta sanine?Yace"... A'a bata saniba bana son tasani ma wlhh don bakuji yadda  mukayi a asibiti ba nan ya fad'a musu ganin datayiwa scan d'in."

Hisham yace".... Kada Wanda ya fad'a mata saboda inta sani zata tada hankalinta duka sukace to,Haka suka zauna a gida dayake weekend ne suna ta hira".

Sai Bayan sallar isha'i kowa ya koma b'angarensa,Fahad yace"... Baby kinsanme tace".... A'a yace"....Ihsan fa y'an uku take d'auke dashi,Zabura Angel tayi tace".... Masha Allah tana rawa kuma lokaci daya tayi sanyi tace ".... Baby kanaganin  zata iya kuwa basumata yawa ba?yace"... Kina mata  addu'a kinji,tace"...to zannayi.Thats My Baby.

Haka Hisham ya fad'awa Fatima itama tace"....Wlh na tausayamata haihuwar fari y'an uku toh Allah ya sauketa lafiya,yace"....Amin."

Suna zuwa b'angarensu Deen yace"..... Yace"..Wifey zansha Coffee tace"....to bara naje na had'a maka yace".... Let me escort you."

IHSANWhere stories live. Discover now