Part 66

661 23 0
                                    

💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By
Khadeejaht Hydar✍🏻
Young Novelist🧕🌸

💫✨FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION✨💫

❤🌟Gidan zaman lafiya,Hadin_kai da yardar juna Insha Allah🌟❤

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~ADDU'AR DA ZAKUYI A LOKACIN DA ZAKU SHIGA TOILET~*

بِسْمِ اللَّهِ. اللَّهُـمَّ إِنِّي أَعُـوذُ بِـكَ
مِـنَ الْخُـبْثِ وَالْخَبَائِثِ

*~Bismillaahi. Allaahumma 'innee 'a'oothu bika minal-khubthi walkhabaa'ith.~*

*~In the Name of Allah. O Allah, I seek protection in You from the male and female unclean spirits.~*

Dedicated to:
Sweet Father Thanks 4 ur du'a May Almighty Allah continue to Bless ur lyf.🤲.❤❤❤❤❤❤❤

             🌟6⃣6⃣🌟

Da kamar su jiya amma Hisham yace".... No Ku tsaya ya juyo gun mai napep yace".... Su waye suka mata haka?,Nima 
gaskiya bansan suba  amma tundaga(Rich land) na daukosu Nande yafad'a musu abinda ya Sani akan al'amarin.

Fahad ne ya kalleta yace".... Suwaye suka miki haka?Da kyar cikin kuka tace".....K'ennanku ne,Da mamaki suka kalleta sukace k'annenmu kuma wayafada miki."

Tace".... Na tab'a ganin pic d'in d'ayar a wayar Deen,D'ayar kuma bansantaba amma ita wacce nasan in tace"... Wai Matar daze aura ce."

Ido suka zaro don sun gano Angel da Ihsan ne,Fahad yace".... Anya kuwa kinsan me kike fad'a?, tace".....to k'arya zanmaka ne kuma wlhh bazan yardaba saina rama."

Sai a lokacin Deen ya juyo yace".... Saikin rama me?,ko kunya bakijiba k'ananan yara sunmiki duka daman nazone don inja miki kunne akan abinda kikamin wlhh ko a hanya kika ganni kika nuna kinsanni saina saka an kulle ki.

Ido ta zaro donjin abinda yafad'a tasanshi  sarai  zai iya aikatawa,kallon shi tayi tace".... Don kaga inasonka shine kakemin wulakanci to Mu zuba ni dakai zakaga me zaibiyo baya taka tsaki ta wuce tana d'ingishi."

Mota suka shige don komawa gida,Ahanya Hisham yace".... Wallahi datace harda Ihsan nayi mamaki don de nasan Angel zata aikata,Fahad ne ya harareshi yace"... Saboda ita karainako?"

Hisham yace"....Ai ita alamun fad'a sun nuna a jikinta amma ita Deeja fa,Deen ne yayi dariya yace".... Nifa nasan da zuwansu amma bandauka  da gaske sukeba saida naga sun fito daga gida."

Fahad yace"... Ashe kasan zasuzo,yace"... Eh na kyakesune naga abinda zasuyi Amma innaje gida mu nuna bamu ganesuba daga baya zan tuhumesu dakai na."

Su Ihsna kuwa suna barin gun suka tsaida  mai mashin yakaisu kofar gida,agun mai gadi suka karbi kudi cewa anjuma zasu kawo masa.

Suna shiga gida suka runtuma d'aki don har lokacin Habibty bata dawoba,suna shiga suka kulle kofar Angel tasheke da dariya tace"... Yau dasu yaya sun kamamu damungane kuskurenmu."

Ihsan tayi dariya tace".... Ai Yaya Deen ya ganmu tun kafin mu shiga,zaro ido Angel tayi tace".... Na shiga goma nikam."

Ihsan tace"....kije ki bawa  baba mai gadi kud'insa tunkafin su iso,Da sauri ta d'auki kudi a Jakarta ta nufi gate."

Tana zuwa ta mik'awa mai gadin kud'insa ta juya tafara tafiya,kamar daga sama taji muryar Fahad nacewa Baby kamar ta shareta saboda tsoro amma saita dake ta isa gunsu.

IHSANTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang