part 89

968 17 2
                                    

❤❤💋💋
IHSAN.
❤❤💋💋

(Romantic, Love, Sorrow)
❤❤💋💋💫💫🌟🌟

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen
We write assidiously percieven no pain
Sooo magical
Our creative golden pen
Be hold our words
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

Dedicated All fans.
Tnx 4 ur prayers.

Last page Insha Allah.

8⃣9⃣

Zaune suke su duka a parlour, IHSAN na zaune a k'asa Deen na gefenta su Muneeba na gabansu zaune suna karatu,bayan sun gama sukaci abinci Deen ya musu wanka yakaisu d'akinsu ya kwantar dasu ya musu addu'a yaja musu k'ofa.

Hanyar d'ak'insu yakama yana k'iran Heart Melt,Sweet pie har ya k'araso bak'in k'ofar ya tura ya shiga.

Da sauri ya k'araso ganin IHSAN a tsugunne sai faman had'a zufa take,cikeda tashin hankali ya isa gunta tare da k'iran sunanta,cikin k'arfin hali tace"... Bayana Mara ta cikina ciwo."

Ciccib'arta yayi yakai mota yajasu sai wani private hospital da baida nisa daga gidansu,Suna zuwa aka amsheta zuwa labour room.

Hisham dayaji alamun tashin mota yayi saurin fitowa a harabar gidan yayi karo da Fahad Wanda shima tafito saboda tashin motar dayaji,gate suka nufa suka tambayi mai gadi yace"... Eh Oga Deen ya fita da Madam.

Hishma ne yayi dialing d'in numbar Deen,wayarsa dake hannunsa ne yayi ring da sauri ya d'auka tare da cewa wlh namanta a gigice muka fito ne IHSAN ce take labour.

Fahad yace"... kuna ina yanzu?Deen yace"....no karku damu Ku zauna insha Allah everything will be fine,Karku barsu Angel a gida zamu dawo koda da safe ne fatan Alkhairi suka musu sannan suk katse k'iran.

A labour room kuwa IHSAN tahaifi d'anta namiji mai kama da'ita sak har skin colour kamar antsaga kara,gyarata akayi tare da gyara ta sannan aka k'ira Deen wande ke zaune yana tunanin abin k'aunarsa da hanzari yashiga d'akin ya tadda IHSAN zaune tanashan shayi kallonta yake a hankali yace"... Weldone baby am proud of you thanks for d great lyf I love u tace".... I love u too My husby."

Yaron ya kalla yace"... Wow exactly me sak kamar ni tace"... Eh mana kaga munyi dai-dai su Muneeba ni Baby kuma da Muneeb kuma kai,yace"...toh wani suna kikeson asama baby tace"... Sunan daddy nakeso wani dad'i yaji donshima haka yakeso amma saboda yaji mai ra'ayinta yace"... Tnx Baby I love u."

nan ya tambayi Doctor akace zasu iya komawa gida sbd komai normal yake,nan de aka basu sallama suka koma gida."

Bayan sati akayi suna aka rad'awa yaro sunan Muhammad Zahradeen suna cemasa(Nurain).

Haka rayuwa taci gaba da tafiyar musu cikin jindad'i a walwala ga yaransu sun girma ga kwazo a makaranta donsu Muneeba har scholarship aka basu zuwa k'asar makka karatu,Su Angel ma sun haifi y'ay'an su abin sha'awa.

Cikin shekara goma y'ay'an Ihsan bakwai, haihuwa biyar,Su Mubeena sai Haneef sai Hydar,Sai Isma'eel sai mai sunan abban su Fahad(Jnr).

Sai su Angel ma y'ay'an su Biyar-biyar komai yana tafiya musu dai-dai arzikinsu sai bunk'asa yake ga zumuncinsu sai k'ara k'arfi yake komai normal.

Y'ay'an su duk sun girma masha Allah cikin tarbiya da nagarta Inkaga yaran ka kalli IHSAN bazakace ita tahaife suba.

Haka ma su Angel komai normal.

Inna kuwa a yawon haukarta tamutu akan bola,anan aka kwasheta aka yadda a ruwa.

To Alhamdulillah anan nakawo k'arshen Littafina mai suna IHSAN kuskuren danayi aciki Allah kayafemin kuma ya yafemana gaba daya,Acikin rubutuna duk Wanda nab'atawa rai ya yafemin dan kunsan D'an Adam ajizine.

Jinjina ga uwa tagari wacce a kullum burinta mu zama y'ay'a na gari Allah yaja zamani ummina,jinin sarauta jinin girma(Maimuna Aliyu Hydar Arab)kece duniyata nasamu nasarori dayawa daga nasihohinki Allah kabawa iyaye irin ummina dogon kwana don bawa alumma fatawa da nuna tarbiya ga jama'a tnx Umii Allah kabani nayima Ummimii.

Ina mai mik'a sak'on godiyata ga Umar Dalha Wanda yakasance jigo ga nasarar rubutuna sai Al' amin yahya balarabe shima yataka rawar gani,Anti Deejat kema banbarki a bayaba kema wata bangoce gareni, Anti Fauziyya kema tadabance ina matuk'ar ji dake Allah ya nunamin auranki.

ina jinjinama Golden pen writers association ga rubutuna.

Ina jinjinama fans dina dasuka jure Suna ta bina na wasu watanni bada gajiyawa ba don karanta littafina hakika kun sani farinciki sosai Kuma inaji daku.

Godiya ga yaya sulaiman da Junaid kuma inaji daku.

Sayner Naseer kema bazan barki a bayaba kema kintaka rawar gani,Ameesha kema haka inaji dake,Bintu Baby Muktar nagode,Aisha abubakar mai sunan granny(Dimple Deepika)tnx,Zaynab(Zee)And Ummulkhairi Aliyu(Mubi)Tnx 4 d encouragement.

Ina mai Mik'a sak'on girma ga Bro Sani M Naseer,Na jinjinama Addu'arka Musaddiq(yfwesh),Shehu Waziri tnx a lot,Abdallah Ibrahim Ngd.

Banmanta dakaiba Aminullah d'an Fulani kaima shawararka tayi inganci inaji dakai kamar raina.

Unique Zara taki jinjinar tadabance.Hafsa Taheer much love to u.

Aliyu Musa Hydar Tnx 4 ur support.
Abba Aserleen Tnx too.

Bandirawo El_sadiq Much Love.

Naeema Nd Bestie,Mubarak Kindam tnx a lot Mayo belwa property.
Ngd da goyon Bayan danasamu daga
gareku inayinku Y'an uwa na.💝

Jinjina ga masoya
ko'ina mace,namiji da kowa nagode da bibiyata dakukeyi,Ngd harda waenda banyi Mentioning ba duka inayinku.

Ni Khadeejaht Musa Muhammad Hydar ina mai farincikin sanar daku cewa zanci gaba da nishad'antar,da fad'akar da wa'azantarwa daku ta hanyar rubutu na,Bazan manta dakuba.

Ku saurarine ku biyoni a Littafina na gaba mai Suna.WATA RANA SAI LABARI) TRUE LIFE STORY::::::kuci gaba da bibiyata don buk'atarku a duniyata kuna sani a addu'arku.Y'an uwa.

Tammat Bi hamduliilah.

Royal blood typing.

Mah fb User name:
Khadeejaht Hydat Deejaht.or Queen Deejer Musa.

IG:official Queen Deeja.

Mah fb group:
Khadeejaht Hydar Hausa Novels or Khadeejaht Hydar Novels(Young Novelist).

WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABATA KATUHU.

NAGODEMA ALLAH.

Tnx to All.

Ku Biyoni a WATA TANA SAI LABARI.
A SHORT BUT HRT TOUCHING STORY.
TNX ONCE AGAIN.

IHSANWhere stories live. Discover now