Part 53/54

603 22 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,sorrow)
❤❤💋💋✨✨🌟🌟

Written By
Khadeejaht Hydar.🧕
Young Novelist.✍🏻

💫🌟FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION💫🌟

❤🌟 zaman lafiya,Aminci,Hadin_kai,da yardar juna insha Allah 🌟❤

 
          🌟✨53/54🌟

Kabani hanya  zan wuce,yace" Uhm wai fushi kike dani menayi miki?"

Bata bashi amsa ba illa r'abawa datayi ta gefensa ta wuce tabarshi a tsaye,kallo ya bita dashi yana murmushi ya koma dakinsu don shirya wa.

Tana shiga daki tayi wanka ta shirya ta Shafa magani a kafarta ,doguwar riga tasaka blue mai dogon hannu pink ta kama dogon gashinata da pink ribbon.

Duk da ba kwalliya tayiba amma tayi kyau ta fito bafulatanarta sak,fans zanso kuga yadda Ihsan tayi kyau.

Fitowa tayi ta karasa girkinnta sannan ta jera a dining area ta koma daki don tada su Ikram,tana shiga su mama na fitowa .

Tana shiga ta taradda su ikram har sunyi wanka,ikram tace" Matar yaya muje muyi girki wlh na farajin yunwa."

Dariya tayi tace" Aii ankawo abinci yana dining area, shine su mama sukace inje in tadaku.

Angel tace" yauwa bara mu tafi kawai,suka kammala shiryawa suka fito cin abinci."

Kowa ya halarci gun cin abincin banda Ihsan,wacce take daki tana tunanin yanzu suna komawa Nigeria zata koma kauye amata aure da lado.

Mama ta kalli su Angel tace" yaushe kuka tashi harkukayi girki muna bacci,atare suka kalleta Ikram tace" girki kuma muma fa yanzu muka tashi bamusan wa yayi girki ba."

Angel tace" inajin Antee Deeja ce zatayi girkin don ita tazo tashinmu ta tadda mun tashi,Deen yace" Ita tayi girkin don nasameta harta gama."

Mummyn hisham tace" kunji yarinya da kokari,ko kun bude baki kuna bacci sa'arku na muku girki ko kun kyauta."

Ummin Fahad tace" INA take y'ar albarka? Angel tace" bara in k'irata daga haka ta tashi ta nufi dakinsu,taradda ita tayi zaune akan kujera ta fada duniyar tunani."

Dafata Angel tayi a tsorace da dago tana kokarin maida hawayen dayake son ya zubo,Angel tace" what's wrong wit u? Tace' Nothing serious just headache. "

Sorry sis mama na kiranki ki tashi muje kici abinci then saikisha magani,ba don taso ba tabita suka fito.

Suna zuwa Angel ta zauna ya saura kujerar kusa da Deen,ba yadda ta'iya haka ta zauna.

Angel ce  ta zubama kowa sannna suka fara ci,Ganin Ihsan bata fara ci ba mama tace" Khadeeja kici abinci mana ki daukemu  amatsayin iyayenki kinji."

Tace" To mama na gode tafada hawaye na taruwa a idanunta ,kasa cin abincin tayi  kawai sai ta tashi ta wuce daki,tana zuwa daki ta fada kan gado tana kuka mai cin rai."

Kuka take tace" ni kuwa me zancewa waennan  mutanen basusanniba basusan daga ina nakeba suka taimakamin suka bani ci da sha da komai suka maye min gurbin uwa da uba Ya Allah kabani ikon yimusu halacci ka bani ikon yi musu biyayya amtsayin iyayena takarasa maganar tana kara sautin Kukanta."

✨✨✨❤✨✨✨✨

Tsaye yake abakin kofar dakin yana kallonta kukanta na d'aga masa hankali,a hankali ya tako  zuwa bakin gadon ya zauna yakira sunan ta cikin sanyayyar muryarsa.

Dagowa tayi tana kallonsa amma bata daina kuka ba,lumshe idanunsa yayi ya bude yace" pls stop crying it hurt my heart."

Saukowa tayi ta je gabansa  ta rike hannunsa tace" dole inyi kuka Baba ya rasu lokacin da  banda kowa daga Allah saishi ,Mama ta rasu ta barni a lokacin da nake mutukar bukatarta,se Allah ya hadani daku kukamayemin gurbin komai."

Yau na samu sauyin rayuwa Baba baya raye,burinshi bewuce  yaganni cikin farincikiba Allah ya gafarta muku Allah yasa aljanna ce makomarsa ta karasa maganar tana kuka.

Rungume ta yayi yace" is ohk My Queen pls kidaina kuka ,magana zatayi yayi saurin hada bakinsu guri daya yana kissing dinta."



Tureshi take kokarinyi amma yaki sakinta,don daga lallashinta ya fara tafiya batare da saninsa ba.

Ganin yaki sakintane yasata fashewa da kuka tare da tureshi da karfinta,sakinta yayi yace" Am sorry bada niyya nayiba."

Bata kulashiba saima kara sautin Ku kanta da tayi,dafe goshinsa yayi ya fita daga dakin.


Dakinsu ya shiga ya fada kan gado yace" O.M.G meyasa nayi haka I fuck up wlhh,Murmushi yayi yace" Am sorry lurv I won't repeat it again insha Allah."

Hisham ya samu  yafada masa ,Hisham yace" is Alright amma plss kana controlling d'in kanka karkaje kayi....."

Kafin ya karasa Deen yace" comon maika maidani ne wai aii lallashinta nayi ,Hisham yayi dariya yace" eh fa daga lallashi sai aka koma .....uhm ."

Deen yace" Naji shineme aii..baikarasa ba suka jiyo ihu a parlour, fita sukayi a hanzarce kicibus sukayi da  Fahad  Wanda shigowarsa   kenan Su ikram na masa sannu."

Rungume juna sukayi suna mai farincikin ganin juna ,Fahad yace" Broza  ya jiki yace" Alhamduliilah naji sauki,Fahad yace"Ina sis dina yace" I think she is sleeping lemme check her daga haka ya nufi kofar dakinnasu."

Tura kofar yayi tare da sallama,tana kwance jin muryarshi yasa ta tashi da sauri tayi hanyar kofa.

Saurin shan gabanta yayi yace" Dan Allah kiyi hakuri bazan sakeba plss ,ya marairaice mata kamar zeyi kuka.

Gefensa zatayi ta wuce yayi saurin shan gabanta yace" plss zatayi magana yayi kneel down yace" plss,saurin durkusawa tayi tace" plss ka tashi  na yafemaka shikenan matsamin na wuce yace" tnx a lot my lurv.


Plss manage.

Ur Queen

IHSANWhere stories live. Discover now