59/60

621 24 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romay,Love,Sorrow)
❤❤💋💋✨✨🌟🌟

Written ✍🏻 By
Khadeejaht Hydar.
Young Novelists.🧕

💫🌟FAGEN MARUBUTA WRITEES ASSOCIATION🌟💫💫

❤✨Gidan zaman lafiya,Aminci,Hadin_kai,da yardar juna insha Allah ✨❤.

Dedicated to
❤My WhatsApp Group❤

      🌟✨  59/60✨🌟

A mota ta samu su Mama a back seat,Bude bayan takeso tayi ta shiga Mama tace"....no ki zauna a gaba ko ke Angel ki koma gaba ita ta dawo baya."

Angel tace"...No ta zauna kawai ,suna haka ya fito yace".....Aunty ya bakishiga mota ba,Hararsa tayi ta shige ta zauna tana hararar Angel wacce ke mata dariya ta mudubi."

Suna isa gida mama tayi gaba abunta,Angel ma haka tafita Ihsab nacewa sis kijirani amma tayi ignoring inta tayi wucewarta.

Murda handle din tayi yaki bu'duwa,jiyowa tayi tace"...uhm Ka budemin zan fita,yace".....A'a anan zamu kwana ido ta zaro tace"... Plss am hungry."

Yace".... uhm nak'i wayon tace".....Da gaske fa yace"...To bara na aiki mai gadi yasiyomiki."

Dabara ce tafado mata kawai saita kwalla ihu,a firgice ya juyo yace".... meyafaru?rike cikin ta tayi tana b'ata fuska."

Da sauri ya bud'e kofar ya fito ya zagayo ya bude mata yace".... fito mu shiga ciki kici abincin."

Tana fitowa ta kwasa a guje saida takai bakin kofar parlour  ta tsaya tana maida numfashi ,gwalo ta masa tana dariya.

Murmushi yayi yana kallonta yace"....oh daman wayo kikamin ko,zankamaki zaki fadi gaskiya."

Tace".....eh din zoka kamani,nufuta yayi da sauri tana ganin haka ta afka parlour da gudu.
Uhm nide Deejaht nace".... irin wannan soyayya haka lol😀😜.

Tana shiga parlour ta taradda Angel kawai ce a zaune,Da gudu tayi bayan Angel tana cewa sis ki bawa bro hakuri plss Angel zatayi magana sai gashi ya shigo.

Yace" oh Ita zata karemiki hukuncin?tace"...  A'a kayi hakuri bazan sakeba,Angel tace"....kai Bro ka kyale sis nasan kaine da laifi."

Yace" ...ohkay yanzu kinbi bayanta ko? Kun fara hademin kai ko?Ihsan tace" ba wai munfara bane min riga mun hade."

Yace" to da nayi niyyar hakura amma na fasa saina miki hukunci,Tace"... Kayi hakuri kawai ,zaiyi magana tayi wuf ta shige daki."

Angel ce tasa dariya tace".... Lalle Bro Sis tafika wayo,hararar wasa yayi mata yace".....kyaleta kawai nayi aii."

Yace"....Angel bari na shiga  I need some rest,tace" ohk see u later."

Yana shiga bangarensa ya watsa ruwa Yana fitowa ya saka jallabiya ya kwanta,beyi minti biyar da kwanciya ba kira ya shigo wayarsa .

Kamar baze d'aga ba amma ya mika hannunsa ya dauka,ganin me kiranne yasashi murmushi ya amsa.

Sallama yayi sannan yace"...Guy ya ake cikine,Ido ya zaro yace"....Da gaske? To ganinan zuwa yanzu mu hadu a guest house kawai don mu samu tattauna wa da kyau."

Yana gama wayar ya canza kaya zuwa  blue jean da farar T_shirt an rubutu For u  My ❤,Yana fesa turarensa ya dauki wayarsa ya fito don fadawa mama zaifita.

Yana zuwa falon ya ga Angel zata shige d'aki tace"... ya bro harka gama hutawar?yace" no Hisham ne yakirani zamu d'an fita,yace"....ina Habibty?tace"... taje makwabta."

Tace".. Bro saika dawo  I want to shower yace"...ohk ta wuce ciki shikuma ya nufi ✌ seater   inda Ihsan take kwance ta kudundune kamar  y'ar baby."

Hannunta ya kama yasa dayan hannunsa na dama ya d'alli bakinta,da sauri ta tashi tana ganinsa ta marairaice fuska kamar zatayi kuka tace" Ayya kayi hakuri yaya yace" Nak'i nayi hakurin."

Tace" plss bazan karaba yace" to shikenan naji gobe  Ku shirya keda Angel zamu tafi unguwa ,tace" to ina zakaje?

Yace"fira zani fuska ta daure tace".... to Allah yabada sa'a tana kokarin tashi,yace"....ina zakije kuma bamu gama maganaba."

Tace"....zanje na kwanta ko

IHSANWhere stories live. Discover now