Part 74

648 21 0
                                    

💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By.
Khadeejaht Hydar ✍🏻
Young Novelist.

💫🌟FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION🌟💫.

❤GIDAN Zaman lafiya
Hadin_kai da yardar juna Insha Allah❤

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

Dedicated to.
Late Aminiya (Fatee)
Allah yakara fadi da hasken kabari.Ameen
😭😭😭😭😭😭😭😭

Nagode da k'irana dakukayi tayi akan dakatawar danayi da tambayar ko lfya,to lafiya kalau aikine  amma Insha  Allah zanna kokartawa koda once or twice in a week ne tnx once again ana tare.

7⃣4⃣

Ihsan dariya tayi tace".... Nikam bacci nakeji don haka sai anjumanku,tafad'a tare da hayewa gado takwanta.

Hafsa kanwar Hishma ce ta shigo tace"....Anty Fatima Bro na k'iranki Tashi tayi tafice,Ta maida kallonta ga Angel tace"...... Bestie Amarya kinsha kamshi kalli yanda kike  shining kamar 🌟,Angel tace".....uhm kede bari kawai wlh.

Hafsa tace"....gist me ,Nafeesa ta harareta tace"......to uwar gulma kibari inkika auri naki kema haka kawai zaki wani sata a gaba kina tambaya.

Dariya duka suka fashe da ita Angel tace".... Aikuwa Besties kubar maganar kowama inyayi aure zai gane,Dariya sukayi sannan Duka suka baje kan gado donyin bacci.

Kauye
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Inna ce a zaune gaban boko itada maman lado tace"...... Abinda nake buk'ata shine  kada yarinyarnan tayi ciki ko tayi ma kada ya zauna don inta haihu dukiya zata dawo gunta nikuma burina ta wahala a rayuwa ni indaso samu ne a raba auren gaba d'aya,wata dariya ya shek'e dashi yace"... Maganar rabasu bazeiyuba ko kuma juya mata baya saboda akwai addu'a sosai na tsari dasukeyi maganar d'aukar ciki kuma zamu hanata inkuma kunga tayi ciki to kudawo mu zubar ya gama tare da sakin wata muguwar dariya."

Haka suka tashi tare da bashi kud'ad'e Wanda inna ce  ta saida gonar Baban  Ihsan takaiwa boka,wa'iya zubillah mata ayi hattara.

Duk sun tashi daga bacci suka fita parlour akabar Ihsan ita kad'ai,bayan fitarsu da minti goma itama ta tashi ta shiga band'aki donyin wanka saboda duk jikinta ba k'arfi.

Kowa na parlour ana son ayi sallar La'asar Deen ya kalli Angel yace".... Baby ina wifey tace"..... She is sleeping."


Wucewa yayi don ya tasheta ga kuma missing d'inta dayakeyi tunda suka shigo gidan suka taho d'akin  bai sata a idanunsa ba,yana zuwa dai-dai tana fitowa kok'arin juyawa takeson yi yace"......Uhm Uhm karkije ko'ina bata juyoba kuma bata shige band'akinba karasowa yayi ya d'aura kansa kan kafad'arta tare da zagaye hannayensa akan kugunta."

A hankali ya furta  Wifey I missed u a lot today,missed ur soft skin nd ur pink lips, miss u too husby.

Juyo da'ita yayi ya k'ara ruko kugunta pulling her so close to him,kissing d'inta yakesonyi  saurin kauda fuskarta tayi ya bud'e blue eyes d'insa yace"... What tace"... Kabari insaka kayana kaga kowama zai iya shigowa yace".....uhm you ara avoiding me bakomai
Ya juya yanason tafiya.

Saurin rik'e  masa hannunsa tayi tace".... Haba Hubby am not avoiding u fa yace"......so what tace"... Ba komai kaga d'akin kowa ze'iya shigowa.

Yace"... Ohk am waiting  for u outside saurin shan gabansa tayi zeyi magana taja hannunsa ta zaunar bakin gadon tare da d'alewa kan cinyarsa,zeyi magana tajefa bakinsa cikin nata  tana kissing d'insa passionately.

IHSANTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang