Part 69

650 22 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
💋💋❤🌟🌟💫💫

Written By
Khadeejaht Hydar✍🏻
Young Novelist🧕

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION💫

❤Gidan zaman lafiya,Hadin_kai da yardar juna Insha Allahd🤝

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

      Dedicated to u fans,dis page is urs do as u lyk wit it❤❤

   *Bismillahir_Rahmanir Raheem.*

Malamai suna masu wa'azantarwa ga Al'umma akan su kiyayi gane _ gane da idanunsu.
Inda malamin akhdarii ya fada yana cewa

Wayajibu alaihi(kuma yana wajaba agareshi)hifzi basarihi(yakiyaye ganinsa)Anini nazri ilal haram(ga kallo zuwa haram). Allah yasa mu dace)Aminnn..

               🌟6⃣9⃣🌟
  ASUBAH

Shi yafara tashi saboda zafin zazzab'in jikin Ihsna daya tasheshi,yana tashi ya shiga ban'daki yayi wanka ya ha'da wani mai 'dumi ya dawo yafara tashinta a hankali ta hanyar Jan yatsun kafafunta.

Bu'de idonta dasukamata  nauyi tayi ta sauke akan cut face 'dinsa wacce ke mata dariya,tuno abinda yayi matane yasata tsuke fuska tana kokarin tashi.

Da sauri ya ri'kota Yana mata sannu amma taki kulashi ,da kyar ya shawo kanta tahakura ya taimaka mata tashiga ban'daki,

Yanason taimaka mata amma yasan saita iya birkice masa don haka yasa  ya dowo dakin ya zauna abakin gado yana jiranta,tana fitowa ya kafeta da ido kayanta ta 'dauka ta shiga ban'daki taje tasaka.

Fitowa tayi tafiyarta ba laifi ahakanma daurewa take,Sallah sukayi sannan ta kwanta akan abin sallar nan bacci ya 'dauketa.

'Daukarta yayi ya kwantar a gadon yafara kokarin cire mata hijabinta saboda taji da'din bacci,saurin bu'de ido tayi tace".... Yaya bacci nakeji yace"... To cire hijabinnaki mu kwanta nima bacci nakeji."

Tace"... A'a nikam ka koma d'akinka,hannunta ya ri'ko yace".... Khadeeja nagode dakika kawomin budurcinki gidana  kinfarantamini rai kema Allah yabaki masu faranta miki Babu abinda zakinema aguna banmikiba saboda kinmin babbar kyauta wacce bazan ta'ba mantawa dashi ba Allah yabarmu tare.

A hankali ta amsa da Amin saitaji duk wani fushi da haushin abinda yayi mata duk ya guje,Murya a sanyaye yace"... Come to me ba musu tafada kan 'kirjinsa ta kwanta hannunsa ya rufe a yamatseta ajikinsa.

Bakinsa yakai kunnenta yace"..... Can we go again?a zabure ta tashi daga jikinsa tana kokarin sauka daga gadon,saurin riketa yayi yace"... Matsoraciya am joking fa babu abinda zanmiki let's sleep.

Fuska tayi tace"... Nikam ba matsoraciya baceba,yace".... To waye? Kaine mana yace"... To cikin nidake waye me cewa...Dan Allah kayi hakuri zan tsaya,fa'dawa tayi jikinsa tana rufe fuskarta a jikinsa tana dariya 'kasa_'kasa.

Dariya yayi yana godema Allah daya bashi abin kaunarsa,a haka sukayi bacci cikeda farinciki.

Morning (Safe)
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

Tare suka tashi sakamakon buga kofar da akeyi,shi ya fita don ganin waye.

Mai aikin Mama ya gani dauke da basket a rufe da wani kyalle,'karba yayi yamata godiya ya ajiye a dining ya tafi 'kiran  Babyn tasa.

Yana shiga yaji alamun ruwa a ban'dakin alamar tana wanka,gwada bu'de kofar yayi amma yajita a rufe murmushi yayi yafita zuwa 'dakinsa don shiryawa.

Tana fitowa ta shirya cikin riga da zani 'dinkin sun mata kyau sosai,batayi wani kwalliya ba saboda Sam batada appetite(karfin jiki)ga kuma sauran ciwo. Uhm kungane Ae.

Tana ko'karin 'daura 'dankwali ya shigo 'dakin,saurin ri' keta mata hannu yayi yace"....no kibarmin  kayana  a haka sunfi kyau murmushi kawai tayi shima murmushi yayi yaja hannunta yana cewa muje muci abinci.

Shayi ya ha'da musu  sannan ya 'dibar musu chips nd eggs,dakyar taci don bakinta Sam baya mata da'di.

Bayan sun gama ne yajata don ganin yanayin gidan,suna fita suka hangi su Angel dasu Hisham suma sun fito.

Da murna a fuskarsu suka gaisa da juna Hisham yace".....yanzu muke shirin shiga gunnaka,Su Angle kuwa 'bangaren Ihsan suka nufa.

Suna shiga Angel tasaka dariya tace".... Oh su Anti Ihsan Angirma kinga yadda kika koma kuwa kamar.....bata 'karasaba Ihsan tace".... Ai wallahi yayanki mugu ne kekuma kinzo zaki dami mutum.

Fatima tace".... Wallahi Angel bakida kunya ,yace".... Kaii Antii nifa ba abinda nace.

Tsugunnowa tayi dai_dai kunnen ihsna tace"... Dafatan yayana yayi ajiya ko,ihsna ce ta tashi tabita tana cewa Allah ba ajiya ba ajiyoyi.

Tana dariya tace".. Ai nasan yayana ba rago bane irinki,Ko'karin kamata takeyi ganin za'a kamatane yasata fita waje dai_dai dawowar su Hisham daga 'bangaren Hisham.

Da gudu tayi Bayan Fahad tace".... Wayyo Allah zata dakeni,Fahad yace".... Bazata dakeki a gaban mijinkiba,Ihsan tace"...Kaganta ko daga zuwa tana neman tsokana ta .

Hannunta ya kama yace"... Kyaleta zanyi maganinta a hankali yace".... Kafartaki tadaina ciwo ne?cikeda kunya tace"A'a yace"... Then meyasa kike gudu"?

Tace"itace ke Neman tsokana ta aii,juyowa yayi gun Angel yace".....kina mata rashin kunya ba antinki bace?kamar zatayi kuka tace"... Yaya Fahad aii itace tafara ko?"

Gyada  kai yayi yace"....toh muje ayi sallah lokaci yayi,'bangaren Deen suka koma anan suka wuni matan na 'daki su suna parlour.

Angel tace".... Wallahi sis jiya ko ba'a magana aini da safe cewa nayi zankoma gida,Ihsan tace".... Ai daga wannan ba ' kari murmushi Fatima tayi tace"... Gwara Ku shirya don yanzu aka fara."

Ido suka zaro sukace wlhh Antii wahala kawai akesha mukam bamaso,tace".... Ai inku bakwaso su suna so."

Haka kowace mace take sabawa  ,Allah de yabamu ikon biyayya Amin suka amsa.

Sai bayan magrib kowa yakoma 'bangarensa,Bayan sunyi sallar isha'i kowa yayi wanka a 'dakinsa kayan bacci tasaka wondo da riga tasaka hijab tayi kwanciyarta tare da saka key.

A hankali ya mur'da kofar 'dakin yajita a kulle murmushi yayi ya koma ' dakinsa 'dauko spare key,tana jin komawarsa tayi murmushi ta kwanta batare da fargaba ba.

A bacci taji hannun mutum akan hijab 'dinta,da sauri ta tashi  tare da ja baya .

Kallonta yayi yace".....Trust me ba abinda zan miki tace"... Kayi alkawari yace"... Nayi let's just play.

Da kyar ta yarda tazo gareshi,wasa yayi da'ita saida tafara masa kuka ya kyaleta suka kwanta.

KAUYE
🌸🌸🌸
Innna ce zaune agaban Lado yace" ina sauraronki yaushe zaki biyani ku'ina? Tace"... Kayi hakuri zan baka nanda wasu kwana ki.

Yace".. Na baki kwana 3 inba hakaba ki kuka da kanki, Innar Lado tace"...Kinji angaya miki inba hakaba kema kinsan sauran."

Su Meesha ne acikin mota zasu gidan Bestie 'dinsu  suna hira dajin 'da'din sauyin rayuwar da Ihsan ta samu,da kuma muhimin abunda zasu fa'da mata.
To Farha me zaku fa'dawa IHSAN .

Fans Ku biyoni don jin bayani .

Share.
Comments.
Like.
Follow me on IG::: Official Queen Deeja
[1/14, 9:17 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now