Part 81

540 16 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

Dedicated to
Halima S Hydar(Lovable sis)❤

I pray 4 ur success Fans.

8⃣1⃣

Sabuwar motarsa suka shiga ya tadata suka bar gidan mai gadi na musu adawo lafiya,Suna hawa babban titi yafara gudu aikuwa  Ihsan ta gigice ta matso kusa dashi ta kama masa hannu tace"....plss kadaina guduwa ina tsoro kaga cikina na kicking,parking yayi agefen titi yace"... Kincika tsoro Baby ashagwabe tace"...plss kadaina kaji."

Lumshe idanu yayi saboda yadda shagwabarta ke shigarsa,ya janyota jikinsa ya rungume yakai hannunsa kan mararta yana shafawa,kuma yana kok'arin saka hannunsa cikin rigarta.

Kok'arin zamewa take saboda taga a titi suke duk da gun bame wucewa,Ahankali tace"....Ahanya muke fa please mu tafi nagaji da zama.

Sakinta yayi tareda gyara mata rigarta yajasu suka nufi hospital d'in, hannunshi rik'e da nata suka shiga hospital d'in.

Ganin jama'a sun taru maza da mata ne yasa su Deen lek'awa ganin  meke faruwa,Wata mata suka gani kwance duk fuskarta da jikinfa kuraje ne yana fidda tsutsa.

Ihsan ce ta zare idanu cikeda tsoro tace".....Inna!!! Kuma saita fashe da kuka,Saurin janta yayi yatafi da'ita cikin office d'insa ganin idon mutane yafara dawowa kansu.

Kuka take  sosai ganin yadda Allah  yamaida Inna cikin kwana d'aya,rungumeta yayi yana lallashinta yace"....Pls stop this u know is not good for your condition,ganin ba daina kukan zatayi bane yasashi hade bakinsu.

Tsit tayi tadaina kukan seda ya tabbatar tayi shiru sannan ya yacire bakinsa daga nata,Kanta ta kwantar akan kirjinsa tana maida numfashi.

Rungumeta yayi yana Shafa kanta harse da yaji ta samu nutsuwa  sannan  ta d'ago tana kallonsa,Ahankali tace".... Plss Ka taimaka mata kallonta ya tsayayi a zuciyarsa yana jinjina karfin imani da hali da yafiya irintata ace mutum ya azabtar dakai kuma yana shirin ganin karshenka amma kana damuwa da halin daya shiga harkana Neman taimaka masa."

A hankali yace"....shikenan tunda kikace haka,yace"... Zauna anan ina zuwa ya zaunar da'ita a kan kujera ya fita, yana zuwa yabawa likitocin dake kula da   fannin fata umarnin su dubata.

Komawa office d'in  yayi yaganta  a yadda yabarta tayi tagumi,ji tayi anyi sama da'ita saurin rik'eshi tayi tare da sakin ajiyar zuciya.

Ajiyeta yayi sannan ya kalleta yace".... Baby wannan taguminfa har nayi sallama baki saniba?,tace"... Bakomai kawai de ina tunanin rayuwane.

Yace"....to plss kidaina tunani kinsande bashida kyau a yanayinki,tace"....Zan daina habibi."

Tashi kizo in gwadaki naga yadda d'ana ko y'ata yake tare da nuna mata wani d'an karamin gado,kwanciya tayi akan gadon tare da lumshe idanunta saboda this is her first tym saboda tak'i zuwa amata tun Deen na k'irafi har ya kyaleta sai yau ta yadda sukazo.

Rigarta ya d'aga tare da d'aura na'urar scan d'in a cikinta,ido ya zare don tabbatar da abinda yagani,y'an uku ya gani suna kwance cikin koshin lafiya sai yawo suke,Maza biyu mace d'aya,Saurin kai dubansa gunta yayi atare kuma wani farinciki ya lullub'eshi amma kuma yana hango tashin hankalin da zata shiga saboda koshi sai daya tausaya mata.

Bud'e idonta tayi karaf suka sauka akan engine d'in scan d'in,saurin tashi  tayi tare da zaro ido bakinta na rawa tace"....baby what's this?"

Da Murmushi akan fuskarsa yace"....y'ar muce namata  hoto uku saboda mu ganta sosai,Ajiyar zuciya tayi tace... Wlh nazata y'an uku ne,yace"... No d'aya ce  tace"... Muje mu gansu da fargaba a ransa suka k'arasa kallon yaran suke cikeda k'auna ."

Tace"... Tayi kyau amma ya kayi wannan yad'an banbanta da biyun,yace"....Eh haka suke in anyi scan tace".... To Baby am hungry."

Yace"....To bara naje na siyo miki ya fita yana me hamdala a zuciyarsa  da bata gano saba,komawa tayi ta kwanta.

Baifi minti  goma ba ya dawo d'auke da basket,darduma ya shinfid'a tare da ajiye basket d'in akai.

Zuba musu abincin yayi sannan yaje ya d'aukota yad'aurata akan cinyarsa,Kallon shinkafa da waken dayaji kayan tumatir da albasa tayi tace".... Baby kayi sauri kabani am hungry."

Murmushi yayi yace".... Baby kin zama  acici fa tace"....toh ai y'arka ce tasani nazama hakan.

Nikuwa nace"... Ba dole ba.

Haka yabata abincin saida ta cinye plate guda biyu tasha ruwa tukun shima yaci,Yace"... Baby kiyi exercise kad'an kinji,baki ta turo tace"....ni nagaji yace"...let's do it together.

Haka sukayi takai kawo adakin harseda sukayi say goma sannan suka zauna,gadon ya hau  ya kwanta ita kuma tana kan kujera.

Ahankali  yace".... Come here my baby,Ba gardama tazo don ita a tunaninta wani abun zefad'amata.

Bakin gadon ta zauna  tana kallonsa cikeda so da adoration,Ahankali yakai hannunsa  yajata zuwa jikinsa yafara mata magana ahankali,yace".... Baby na Zo inji d'umin jikinki tun jiya fa ai nayi k'ok'ari.

Lumshe idanu tayi  don fara lalubarta  dayayi,Kissing d'inta yake a zafafe,Martani take maida masa don she can't help it,k'ok'arin cire rigarta yake tayi saurin tashi tare da maida zip d'inta.

Tashi yayi yana  kallonta da blue eyes d'insa da suka fara canza launi,A nitse da sanyinsa yace"....what again?,Tace".... A hospital fa muke kuma everybody can knock or enter.

Yace'... And this is my own hospital my own office babu Wanda zaizo,to inma zasuzo da wata suka samenine ba matata bace?"

Ganin ransa nason bac'i ne yasata komawa jikinsa ta kwanta tare da zame  rigarta,Lumshe idanunsa yayi tare da k'ara k'ankyameta kamar zai maida ciki,y'ar k'ara ta saki saboda matsar dayayi mata.

Kissing d'inta yahauyi baji ba gani,ahankali ya rabata  da kayan jikinta pant kawai yabarta dashi tare da rage kayan jikinsa shima,Romancing d'inta yake jikinshi har rawa yake.

Itakuma duk tsoronsa yafara kamata don baitab'a yimata hakanba,Da sauri yake Neman introducing d'in kansa amma tak'i haka yagama masifarsa ya kyaleta.

Tashi tayi  tamaida kayanta ta koma kan kujera ta zauna tana maida numfashi,Shima tashi yayi ya gyara sannan yazo ya zauna kusa da'ita yace"... Mah Baby What happened ne yau tsorona kikeji?"

Tace"... A'a Nide ka kaini gida zan kwanta bacci nakeji ,As u Wish mah queen.

Tashi tayi tasaka hijab d'inta tare da maida nik'ab d'in tasaka,ya kulle k'ofar ya rik'e hannunta suka fito.

As usual suna tsaye suka hangosu wata  baturiyace tazo har gaba u tace".... Hey Mr Deen how was ur day?a dak'ile ya amsa yana kok'arin wucewa tak'ara shan gabansu tace".... Where are u leaving in new York I mean ur home?"

Murmushi yayi yace"... Am Nigerian not from new York,zatayi magana Ihsan taja hannunsa suka wuce."

Matar tace"... Now I believe he is Nigerian but his face his way of speaking nd d eyes look like some one not from Nigeria.

Suna isa gida suka tarar  har Angel takawo musu abinci,Sallah sukayi sukaci abinci suka kwanta.

To Asuba ta agri Ihsandeen.

Tnk  u fans.

Plss🙏🙏🙏 Share
[2/6, 9:44 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

IHSANWhere stories live. Discover now