Part 83

558 19 0
                                    

❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to
Herpserh Taheer.
(Really Appreciate ur effort).Wannna page d'in nakine kiyi yadda kikeso dashi.

I love u fans to death I can slap soja 4 case.

8⃣3⃣
Da sauri dukansu suka k'araso  gadon,a hankali tace".....Yaya Fahad mutuwa zanyi da sauri Fahad ya r'ike hannunta yace".... No sis bazaki mutuba takai dubanta ga Deen tace"... Kadaina kuka addu'a zakamin yace".... Insha Allah zaki tashi da k'afafunki."

Zatayi magana tayi shiru sanadiyyar Nak'uda daya zo mata gadan-gadan,wata doctor ce ta duba tace".... Ku fita haihuwa ce tazo mata."

Haka suka  fita suna waiwayenta,Taimako suka fara bata nan tafara Labour baji ba gani.

Cikin sa'a tayi wani dogon nishi ai kuwa saiga yarinya ta fad'o,Wani azabar tasake ji  nanma ansha fama tukun yarinya mace tasake  fad'o wa,Ana ukun ne dataji azabar tayi yawa saitace ak'ira mata Dee.

Suna waje aka masa alama dayazo da fargaba yashiga d'akin ko kula da yaran da'aka Haifa beyiba ya yaje gunta ya tsuguna,Hannunsa ta kama tana hawaye tace".... Ni nagaji wlhh bazan iyaba tun....bata k'arasaba tarik'e hannunsa gagam tana hawaye tace".... Allah ya'isa tsakanina dakai bazan yafemakaba kuma.....bata k'arasaba tayi wani ihu tare da furta innalillahi tayi nishi saiga yaro ya fad'o tare da mabiya."(Su IHSAN anji jiki)

Kabbara Doctors d'in sukayi tare da tattara y'ay'an guri daya,itakuma aka fara bata kulawa saboda taji jiki ga ko motsin kirki batayi.

Deen kuwa ko y'ay'an be kallaba yana kan IHSAN wacce takejin kamar anciremata wani dutse ne,A hankali yakai bakinsa kan goshinta ya sumbata tare da Mata sannu.

Yace".... Am grateful to Allah,Allah yamiki Albarka no words can express d love I have for u,u gave me everything in lyf I love u."

Idanuwanta ta lumshe tana sakin ajiyar zuciya,Aranta tace".. Bazata sake haihuwa ba."

Kukan jariranne yadawo dashi hayyacinsa wata nurse ce ta miko masa su daya Bayan d'aya,Karbarsu yayi yamusu Hud'uba tare da rad'a musu suna.

Tashi yayi yaje yak'irasu Fahad,Da Murmushi ya iso garesu tun kafin yayi magana Angel da Fatima suka hangi ana fito da IHSAN zuwa d'akin Hutu ga yara a hannun nurse's.

Bayan ankaita d'akinne suka tambaya ko zasu'iya shiga ganinta akace musu eh amma banda surutu, Ad'akin suka yadda Deen kusa da IHSAN wacce ke baccin wahala.

Babies d'in suka d'auka masha Allah namijin sak babanshi amma idonsa na uwarsane,Matan kuma sak mamarsu Amma sunfita haske idanuwansu kuma sak irin na dadynsu.

Angel tace"... Wow  Bro they all inherit your eyes wow o cute,Fatima tace"....Masha Allah our Babies are Wonderful Sis taiya haihuwa."

Hishma ne yak'ira gida ya sanar ,haba murna kamar zata kashe su mama,sukace gasunan zuwa.

Su Angel kuwa Saida suka gama shirmensu tukun suka mik'awa su Fahad,Fahad Yace"... Guy gaskiya sister ta'iya haihuwa Masha Allah Allah ya rayamana dukansu suka amsa da Ameen."

IHSANWhere stories live. Discover now