57/58

573 24 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋💫💫✨✨

Written By:
Khadeejaht Hydar✍🏻
Young Novelist🧕🧕

💫✨FAGEN MARUBUTA WRITEES ASSOCIATION✨💫

❤✨Gidan zaman lafiya,Aminci, Hadin_kai da yardar juna Insha Allah ✨❤

Dedicated To:
Shehu waziri. Courageous Bro.❤

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

     
    🌟✨ 57/58✨🌟
Tun a hanya takejin marar ta na ciwo,haka ta jure har suka kai gida.

Suna zuwa gida itada Angel sukayi part din mama,shi dasu hisham kuma suka nufi part din Deen.

A parlour suka yad'a zango amma Ihsan wucewa daki tayi saboda yadda taji mararta ta kulle mata,Ganin alamintane yasa Angel bin bayanta.

Tana shiga d'aki kamar ancema ciwon ya k'aru ne,durkushewa tayi agun tasaki kuka saboda bata taba tsintar kanta cikin ciwon ciki ba.

Subhanallahi cewar Angel wacce ta shigo d'akin yanzu,da sauri takaraso gunta  tace" sis meyasameki?"

Batayi magana ba illa fashewa da kuka data karayi,ganin tana kuka rike da cikintane yasaka Angel fita da sauri cikin tashin hankali.

Karo sukayi da Deen wanda ya dawo daga rakiyar su Hisham,ganin yanayin tane yasa yace" lafiya Angel what's happening? "

Kamar zatayi kuka tace" Sis ce  batada lafiya ta.....kafin takarasa yayi saurin shiga dakin,Ganin ta durkushe tana kuka rikeda Mara ne yasa shi kidimewa."

Ya d'ago ta yace" meyasameki,batamasa maganaba illa nuna masa cikin ta da tayi."

Da sauri ya dauketa yayi hanyar fita da'ita,Angel tace" Bro where are you taking her to? Yace" To the hospity or can't u see the situation she is in."


Yace"tell mum nd you meet me in the car,tell her she should not worry everything is going to be fine,be fast am waiting for u."

Da sauri taje tafadawa mama ,mama tace" inanan zuwa nima,gyalenta ta dauka ta fito tasamesu a mota."

Se sannu yake jero mata,tana shiga ya figi motar da gudu  sai NOORULDEEN M ISMA'IL PRIVATE HOSPITAL.

Fadar irin haduwar hospital d'in kauyancine, Asibitin ya hadu ba karya komai nacikinsa mai kyau ne ga kwararrun likitoci.

Suna isa ya dauketa yayi hanyar wani office da'ita,abakin kofar naga anyi rubutu a sama kamar haka DOCTOR NOOR.

Suna shiga ya kwantar da'ita akan wani gado,sannan ya kira wata nurse don a gwada ta.

Bayan minti 10 nurse din tadawo tace" Sir it is her period,cikeda mamaki mama wacce tazo Yanzu take kallonta haka ma Deen. "

Mama azuciyarta tace" ikon Allah yarinya takai kusan shekaru sha bakwai 17 amma sai Yanzu zataga al'adarta,Deen ma mamaki yake amatsayinahi na likita ansha kawomasa Waenda basu kaita shekaru ba da waennan matsalolin."

Amma kowa da hakittarsa,k'arin ruwa aka mata,sannan Mama ta aiki wata nurse.

Bayan kamar awa 🖕ta farka tana mai kallon inda take,Nan ta tuno abinda ya kawota asibitin.

Mama ce tace" sannu kintashi ya jikin? Tace da sauki ,Angel tace" sis ya jikin? Da sauki,mama tace" Angel taimakamata tashiga band'aki  inyaso ta canza kayanta."

Bakin kofa tarakata sannan ta  mik'a mata ledar, tana shiga ta cire kayanta tsugunnawa tayi donyin fitsari abunda taganine yasata firgita.

Harzata saka ihu saita tuno cewa antaba fad'a musu something about period, Alhamduliilah tasan yadda akeyi don haka wanka tayi ta bude ledar.

Tana budewa taga doguwar riga aciki,sai pad da pants sakawa tayi sannan ta kulle Wanda ta cire a Leda tasa  a dustbin, rigarta kuma daman beyi staining ba kawai saita sa a Leda.

Kallon kanta tayi a mudubi,rigar tayi mata kyau sosai kuma tadan kamata kadan ,gashi maroon colour ce.

Kasa fitowa tayi don tabar Hijab dinta a kan gado,daurewa tayi ta fito dai_dai Lokacin Deen ya shigo.

Idonshi akanta ya sauka ya kasa daukewa,ita kuma kunya takamata,dauke idonsa yayi yace" mama kuzo mu tafi gida tunda taji sauki anbata magani a gida."

Mama tace" to shikenan Angel karbi ledar hannunnata,saka hijab dinki daughter mu tafi gida ki huta."

Mama da Angel ne suka fara fita,hijab dinta ta dauka  ta nufi kofa,saurin shan gabanta yayi yace" Ashe daman ke din karamace amma kike zancen aure,kunya ce  ta rufeta tasa hannu ta rufe fuskarta tana murmushi. "

Tace" ai bani ke zancen aure ba  kaine, kuma in bangirma ba ina ruwan mutum da girmana ta karasa tana murgudamai baki."

Murmushi yayi yace" ni kikewa rashin kunya ko? Kokarin bude kofar tayi yace" uhm y'an mata na an girma yau."

Da gudu ta fita daga office d'in tana dariya,murmushi yayi ya kullo office din yabi bayansu.

Plss manage.

Like
Comment
Share.

Thanks .

Special tnx to Isa Balogun my Yoruba Bestie he always treated me as Queen.

Isa!! Is lovable.

IHSANWhere stories live. Discover now