My Favorite

1.8K 173 22
                                    

https://my.w.tt/xijcyGD1Gcb
MAH~NOOR
My First Wife♡
Chapter 2️⃣4️⃣
MrsUsman400
Free book 🤩
For You Jikar kulu

_Wadanan mutanen ba zan gama labarin nan ban gaida ku ba! Musamman Mum Sayeed da Maman sadeeq tare da Mom Ases! Maman Khadijah da Sadeeq! Zahrah Adda Ramlat! Tare da Naja'atu! Mamana Nanah, Maman Sultan, Fa'izah, Maman Areef  na grp din tare da Maman Meenat Untichlobanty⁩ Wassh Matan Quarts Iya Wuya muna tare 🤨🤩😍🔥_

A ɓangaren Nazzir kuwa yaso bin didigin Mahir, amma abu ya ci tura. Haka ya je har Yola ya bincika ko da gaske Noorh ta rasu, mutanen da yabawa aikin suka ce, Tabbas sun kona motar da zata Jos a ranar amma bai yarda da batun su ba. Dan haka ya nufi Jos, anan ya sami labarin mutuwar Noorh, tare da tabbatar mishi mareniya ce.

                Duk yadda yaso yaji wani abu a bakin shugaban gidan Marayun yaki cewa kome, dan haka ya bar gidan.
   •••
Hannun shi ya kai marar ta, yaga ta lumshe idanunta, kasancewar ta gama kwanakint hailarta,har ta shiga kwanakin kyankyasar kwan halittar mahaifa, sai abin ya sakata jin wani irin feelings sosai, tare da narke mishi, kallonta yayi sannan ya hura mata iskar bakin shi, tare da jan hancinta. Lumshe idanun tayi tare da sakar mishi jiki, ta lafe a jikin shi luf.

                Hannun shi ya saka a cikin rigarta yana wasa da kirjinta, sake narkewa tayi tana rike rigar shi, kamar zata sake mishi kuka, a hankali yake shafa jikinta, shi kanshi ya gama sauka akan hanyar da ya dace, lallubar fuskarta yayi tare da hada bakin su, ware idanunta tayi akan shi suna kallon juna, lumshe idanun tayi tare da cusa hannunta cikin gashin kanshi, tana yatsunawa. Ji yayi baki daya ya dauke wuta, ya dauki dogon lokaci yana dauke wannan yanayin tare da janyewa ya kyaleta sakamakon tuna mishi da zuciyar shi yayi cewa babu abinda yake tsakanin su sai gaba, kuma babu wani alaƙa na aure, shi da yake gudun kar a b'ata Kanwar shi zai b'ata yar wani.

      A hankali take sauke numfashi, ya kalli yadda idanun, sake mannewa tayi a jikin shi, tana sauke ajiyar zuciya tare da kwalla, shiru yayi yana kallon yadda take mutsu mutsu, sannan ya kalli agogon lokacin shan maganin ta ya kusa, tunda fita yawo suka yi, dan suna masaukin shi ne. Yana ganin ma idan ya koma da ita za a sallamo tane kawai kafin zuwan likitan, domin kashe kudin yayi yawa.

            Buɗe kyakyawan idanunta tayi, sannan yace mata..
"Zamu tafi asibiti."
Makale mishi kafada tayi, tare da tura baƙi gaba. Kai bakin shi yayi kan nata, a karon farko da ta fashe da dariya tana me fadawa kirjin shi, wani irin murmushi ya sauke, haka kawai yake jin kamar ita din mallakar shi ce.

    Gani yake kamar dama can, tashi ce, a yanzun da ya shaku da ita, yana matukar shakkar ranar da zata dawo hankalinta, bai san yadda zata amshi alaƙar su ba. Yana jinta har cikin ranshi,  gani yake kamar itace abinda ya rasa na tsawon shekaru da yake niman, yana ji kamar dama can da ita aka yi zuciyar shi, shi yasa yake kuma nanne mata, yana kuma manne mata, zai iya zama kome idan ta kama a kira shi kaska ya amince, dan ba zai iya daukar kasadar rabuwa da ita ba.

             Duk inda Danginta suke a duniya sai ya nimo mata su, ya kuma damka musu ita, kafin ya.
Sumbatar haɓɓar shi tayi wanda ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tafi, tallafe fiskarta yayi ya haɗa nashi da nata, yana dariya, tare da jan hancinta da bakin shi.
"Mmmm!" Ta furta iya wuyarta, sake cizon bakin ta yayi ta kuma cewa.
"Hmm!"
Murmushi yayi cikin jin dadi,ya sumbaci goshinta, sannan ya mike tare da gyara mata kayan sanyin jikinta, ya gyara na shi suka fito, da gudu ta danne bayan shi, sosai fa. Saura kiris su zube a kasa, ya tsaya da kafarshi, juyota yayi tare da haɗe ta da jikin kofar. Kallon ta yayi yadda ta kafe shi da ido, sai da yaji tsigar jikin shi ya motsa sakamakon hango wasu irin sakonnin cikin idanunta, bakin shi ya kai bai san lokacin da ya fara squeezing kirjin ta ba, cikin wannan lamari na daban wanda shi kanshi sai da yaji mamakin yadda ya sauya lokaci guda, sosai ya haukace mata kamar yadda take zauce da bukatar shi. Cikin sauri ya dauketa suna mai da ajiyar zuciya, sakamakon yadda tsoron Allah ya shige shi, dole ya auri Noorh, kodan kar ya keta mata haddi, dole ya kare martabar yan uwanshi, toh meye girman auren su?

MAH~NOOR🌹Where stories live. Discover now