Prologue

4.3K 249 29
                                    

Mah~Noor🌹
My first wife♡
Shi Al'amarin Aure ba abun wasa bane!
Duk yadda aka kulla shi matukar an cika sharudan da shari'ar ta gindaya shi toh ya dauru.

Ubangiji yakan shangawa bawa kadarorin a rayuwar shi ba tare da sanin shi ba, haka zai ta hawa daya bayan daya.

Dan haka su a tunanin su ai a wasa aka shinga auren ga mutane guda biyun.

         Kuma aka kulla shi a wasa ba tare da sanin mutane biyun ba, Al'amarin Ubangiji ba haka yake ba, domin shi cewa yake kasance sai ya kasance.

    A dace sun fahimci hakan zai iya faruwa kuma a daidaita tsarin Ubangiji akai. Toh ba makawa da basu fara ba.

   Shi yasa musulinci ta haramta wasan aure a cikin al'umma, domin haka idan ya tabbata babu wanda ya isa shiga tsakanin sai Allah...

Haka ce ta faru a tsakanin su!

Sai dai magauta da makiya, tare da zagon kasa ya sanya su kasa fahimtar haka...

   Suna ce da mutanen gari suka sanya musu! Sakamakon bakin k'iyayyar da sukewa junan su.

    K'iyayyar da ta faro tun daga haduwar Farko! Tsana ce mai mugun tasiri, sabida rashin sanin suwaye su!

Da ace zasu san su waye su tabbas da basu tsannanta k'iyayyar kumar su.

Alkalamin kaddara tayi zanen ta a cikin littafin su.

Wannan k'iyayyar da sukewa juna yasan ya aka shiga tsakanin su domin karawa k'iyayyar su kaimi?

   Kasancewar aiki ya haɗa su, bai hana su kyamar juna ba, kafin suka fashe kamar yadda ake fasa kwai..
Kowa ya kama gaban shi da mugun kudiri a ran shi.

.... Kafin wannan lokacin Itama ta shigo cikin tafiyar domin karawa Alamarin gishiri..ba ita ba hatta wasu sun bayyana a cikin tafiyar....

            Wacce irin Alaka ce a tsakanin su?
          Meye mafarin k'iyayyar su?
   Mahir Hamoud Boualem CEO na MHB Foods Manufacturing company
Tare da
A'isha Noor Omar Hassan journalist

Tasleem Elhussain jimeta

Duk tafiyar da babu cin amanar toh bata yiwuwa, yarda da juna yakan haifar da zamba cikin aminci.

   Abotar kwarai!
Cutarwa

   Kowanne su ya shirya yakar dan uwan shi ta kowacce fuska,
Sai dai kuma duk da wannan k'iyayyar bai hana kare martabar aikin su ba.



   Kowanne su ya shirya yakar dan uwan shi ta kowacce fuska, Sai dai kuma duk da wannan k'iyayyar bai hana kare martabar aikin su ba

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

MHB CEO

Aisha Omar Noor

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Aisha Omar Noor

Nizzar Abul Aswad

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Nizzar Abul Aswad

Tasleem Elhussain jimeta

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Tasleem Elhussain jimeta

Ana yin abota ne sabida bukatar kai da kai, sai dai wasu abokan zama dasu gwara zama da bakin Maciji.

   Domin suna saranka suna baka maganin gubar su ne..

Meet
Eternal love
And
Love triangle
And
Love and destiny

Coming Soon..... Insha ALLAH.  

#Freebook vote and share to family and friends thanks

MAH~NOOR🌹Where stories live. Discover now