Tracking

1.8K 182 33
                                    

https://my.w.tt/BTeyLocsRcb
MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 3️⃣1️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

Wannan Pagen na kune masoyan Mah- Noorh 😍🤩🙏🏼

Waya yafita yayi ya jima sosai yana magana ta waya, sannan ya dawo dakin yana kallon lokacin da ta shiga ban daki ta fito, ta shirya cikin riga da skirt na English wear,

     Sai mayafin da tayi nad'e kanta dashi, a hankali ta koma gefe tana wasa da Wayar hannunta, tana jin muryan shi yana waya da wani, cikin faɗa-faɗa. Tare da bada umarnin ayi duk abinda ya dace.

Tab'e baki tayi sannan a ranta tana cewa.
*Zaka san ka wulakantani, dan sai na rama wallahi sai ka rabu dani*
Ta faɗa tare da kwafa,.tana jinjina qarfin rashin mutuncin da yayi mata, har yanzu kasan ta. Kamar an watsa barkono.

       Tsaki tayi tare da dauke kanta lokacin da ya shigo dakin, yana kallon ta. Ganin yadda take cika tana batsewa ya sashi, shima dauke kan shi ya dauki kayan da zai saka ya shiga shiryawa abin shi yana gamawa, ya dauki jakar su bai mata magana ba.

"Burinka ya cika, ai dole na zama shara mara amfani, thanks God. Da mutuncina aka same ni da ba haka ba." A fusace ya juya yana kankance Idanun shi. Siririn tsaki taja, ran shi ya b'aci sosai. Bai ce mata kome ba ya Wuce.
"Haka dai za a wuce gaba xugudun-zugudun, mutum mara tsoron Allah."
Kyale ta yayi sanan yayi tafiyar shi, tana Cigaba da gaya mishi magana, murmushin mugunta yayi sannan ya juya yana kallonta, yace mata.
"Wani budurcin da na samu fanko ne! Ko baki bawa maza sun kwakule ba? Da zaki kama min ihu kamar na samu abu a jikin yar shekara sha biyar! Toh listn to me,.yarinyar da zan aura yar shekara sha tara ce, virgin ce sosai. Kin san me? Boons ɗinta suna tsaye, tamtsan tamtsar, kuma hmm Ni zan fara ride ɗinta, nake da wasu mazan suka fincike sauran tantanin ba."

   Kura mishi ido tayi, hawaye na zuba daga idanun ta. Wani irin rawa jikinta yake, shi kan shi ya fadi haka ne dan ta kyale shi bai tab'a sanin cewa haka zai iya sanadin birkicewa lafiyarta ba, domin wani kuka tasaka me hade da dariya, tana kallon shi hawaye na zuba, can kuma ta kama dariya, sosai har suka bar garin Bulgeria, dariya take. Kasa hakuri yayi suna isa Dubai ya kaita ka fara duba lafiyar ta, da tirjiya da kome aka kaita ofishin din likitan, lokacin da likitocin suka rufa akanta nan suka gano damuwa ce tayi mata yawa, har take yawan tab'a gurin aikin da aka mata, dole suka mata allurai da karin ruwa, sannan suka ce mishi, ya barta zata huta na tsawon awa sab'anin da huɗu, lafiyar kwalkwalrta ya dawo.

       Ba haka yaso ba,  amma babu yadda ya iya dole ya zauna kodan lafiyar matar shi, tunda shi ya fara, kuma ya ga Illar furuci, tunda gashi da daga ramakon gayya, gashi nan ya jangwalo damuwa, da bakin shi.

       Haka suka share kwanaki ƙalilan, ana jinyarta, sannan ta sami sauki suka fara zaga manyan mall, bata mishi magana dan wani irin fushi take dashi,  a masaukin su ma,lallabata yake dan haka bai takura mata ba, dan ya lura yadda take saurin tinzira, dan haka ya kyaleta tare da rarrashina, abinci ne kawai bata wasa dashi, amma duk abinda zai bata toh ko kallo bai ishe ta ba.

               Yau sati su uku, da zuwa dubai. Dan haka ya nemi hakkin shi tayi tsalle ta dire, tare da rike k'ugun ta.
"Kaje gurin yar sha tara, ta baka ba dai ni ba"
"Noorh hakkina ne fa?" Ya faɗa mata a tausashe.
"Hmm! Hakki fa?"
Ta faɗa tare da dafe kirjin ta,tana zare mishi idanu.
""Eh hakkina ne,domin ni dai da zuciya daya na aure ki, kuma matukar kika hanani hakkina Allah zanyi amfani da karfina, na amsa."
"Ai ka saba. Ka bugar dani balle karfinka dan haka go head." Ranshi ya b'aci ainun, sai ya kyaleta. Ya wuce ban daki. Ya barta tana ta masifa da kananun magana, fitowa yayi. Tare da wurgi da towel ɗin shi, ya rikota.
Hmmm, iya gurzanta sai da yayi bakinta da baya mutuwa kuwa, kamo harshen yayi, cikin salon ladabtarwa ya hanata motsi, Mahir bai kyaleta ba, sai da ya ga tana kuka wiwi,  sannan ya sake mata bakinta, cikin wahala tace mishi.
"Ya Mahir, cikina zuwa mara na kamar abu zai zubo don Allah. Ka barni haka."

MAH~NOOR🌹Where stories live. Discover now