Bonus page

1.8K 183 41
                                    

https://my.w.tt/f4z7yiSHPcb
MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter3️⃣0️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

       Ajiyar zuciya yake saukewa akai akai, (dan banza mugu😏😾😒) irin ya gama aikin da ya dace, kallon yadda take sauke ajiyer zuciya itama tare da kuka, fuskarta har wani ja yayi. Dan haka ya nufi ban daki, ya haɗa mata ruwan zafi yayi,yazo ya dauke ta, a hankali ya sakata a cikin ruwan zafi, kamar wacce zata farka ta kuma rufe idanun ta tana sauke numfashi a hankali, ya cigaba da gasata har sai da yaga tana jin dadin ruwan, sannan ya fitar da ita waje, ya kira likitan hotel din, tazo ta duba ta. Dake ya gaya musu mace yake bukata, tana zuwa ta gama abinda zata yi mata alluran kashe zafi, sannan ta bashi maganin zazzaɓi da na kashe zafin ciwo.

         --- bayan tafiyar likitan ya shiga yayi wanka yana jin wani nishadi na shigar yau ya zama cikakken namiji.

      Haka yayi wanka ya fito, yana shigowa dakin lokacin Sahoor nayi, dakyar ya tashi Noorh ya mika mata cup din tea, yana kallon yadda take yatsina fuska, ya haɗa mata da magani tashanye tass, dake barcin bai sake ta ba, haka ta kuma komawa barcin ta, tana jin ciwon jikinta sosai.

    Bata kuma farkawa ba, sai karfe bakwai na safe, cikin ciwon jiki da zazzaɓi me zafi, a hankali ta mike zata zauna taji kamar jikinta ya ɗan kumbura, cikin tashin hankali ta nufi ban daki, sai yanzun ta fahimci, yadda jikinta ya lalalce, wani irin kuka ne ya kwace mata, tare da rawan jiki, bude kofar ban dakin yana tsaye daure da towel, ya ganta ta banko ban daki.

       Wani irin kuka take, tana kallon shi. Ganin yadda fuskar shi babu alamar yayi mata wani abu, ya sata juyawa. Cikin ban tausayi, sai da tayi danasanin mara iyaka, koda ya fito waskewa yayi abin sha ya gama shiryawa zai fita, ya kalle ta.
"Yau babu sallah ne?"
Mikewa tayi a hankali tana tafiya, ji yayi kamar ya rungume ta, amma yayi fuska, tana shiga ban daki ya buga kofar.
"Jiya naga kamar kina mafarkin ana sex dake ko? Toh kiyi wanka tunda hukuncin wanka ya hau kanki."

Ya juya yayi tafiyar shi, shi bai yi haka dan ya tozarta ta ba, yayi haka ne domin ya dauke zargin shi a ranta, haka yayi tafiyar shi.
    Wanka tayi sosai, tana yi tana kuka zunzurutun bata da madafa,tana gamawa ta fito tayi Sallah, anan ta kuma bingirewa sai barci, haka ta wuni a kwance babu wani jin dadi a tare da ita.

   Amma kuma tunda ya fita, yake kira wayar hotel din tana barci, karshe sai da yasa aka zo aka dubata aka tabbatar mishi lafiyarta klau.

       Duk lokacin da ta tashi, sai ta shiga ruwa tayi wanka ko zata ji dadin jikinta, kafin asha ruwa jikinta ya ɗan dawo mata, wani shagon yan Turkiya yaje ya musu bayani aka hada mata wani farfesun kaza, ya kawo mata.

Ana shan ruwa ya bata tasha, dakyar bakinta babu dad'i babu wani sabida bakin ta.

           Haka suka yi bude baki babu dad'i, bayan sallar tarawee ya zauna yana aiki ya ga yadda take kokarin mik'ewa zata koma dakin su.
         "Aeesha Omar!" A sanyayye ta juya tana kallon shi. Cikin renin hankali, ya ce mata.
"Baki da lafiya ne?"
Kukan da take dannewa ne, ya kwace mata, ta zauna tayi kuka sosai, sannan take gaya mishi abinda yake damunta, ya tausaya mata amma sai ya gaya mata cewa.
    "Mafarki ne, kuma kiyi ta addu'a,, zaki daina."
Gyada kai tayi, sannan tayi mishi sai da safe, duk sai yaji ta bashi tausayi, dan haka ya kyale ta...

   Kwana biyu a tsakanin ya dauke ta suka tafi Umrah bayan ta tabbatar su Ummi sun koma gida, nan ma ya dauke kanshi akan ta, na tsawon sati zuwa kwana goma, sannan yayi kokarin janta a jiki yadda har ta sake dashi, suna hira, su fita ibada tare,. Suci abinci tare,.kome tare wanka ma taso nokewa ya nuna mata shi haka yake son shirya rayuwar shi ko ta rabu dashi ai dole zata yi da mijinta na gaskiya tunda su auren su fake marriage ne. Dan haka ta biye mishi amma tana kulawa dan bata yarda ya tab'a wani gurin a jikinta.

MAH~NOOR🌹Where stories live. Discover now