Big Mistake

1.6K 159 32
                                    

https://my.w.tt/shobrWxwWbb

MAH~NOOR✧✧
My First Wife♡
Chapter 0️⃣9️⃣
MrsUsmaa400
Free book
For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANIH RAHEEM

    KU TAYA MU ADDU'A JIKAR KULU da A'ISHAH BAGUDU ba lafiya Ubangiji ya basu lafiya 🙏🏼 😢

~Big mistake~

Ban taba shiga tashin hankali irin na yau ba, kasa zaune nayi na kasa tsaye, ina share kwalla. Kamar nice na kai kaina cikin damuwa. Ina zaune har na koma na kwanta, su kuma iyayenta suna can yarsu zata dangwalo musu Arziki.
......
Tunda yake harkan bin mata, Tasleem itace yarinyar da zai ce ta fisu jahilci. Domin ana janye ta gare shi tana kuma manne mishi, murmushi yayi lokacin da ya ganta babu kaya a jikinta, ba tare da ya damu ba, ya afka mata, babu tausayi babu kome sai da ya rabata da kimarta, bai tab'a samun mace ba da shi ya bude ta, sai Tasleem. Da Golder ring yake amfani, ganin shi zai bude ta yasa shi cire condom din, da karfin tsiya ya shigeta, sai da ta fashe da kuka.

   Babu tausayi babu kome ya shiga gurjeta, har sai da ya mai da ita cikakkiyar mace, sannan ya juye ruwan shi a maranta tass ya cika mata mara da maniyyin shi, sannan ya sauka a kanta, ya nufi hanyar ban daki yace mata.
"Ki shirya yanzun na mai dake gidan ku.kyayi wanka a can ba a bathroom dina ba."

Tun kafin ya fito, har ta shirya. Tana jiran shi, yana fitowa ya saka wani gajeren wando, tare da wata shirt sannan ya kalleta bayan ya ciro kuɗi masu yawa, ya bude handbag ɗinta ya zuba mata sannan suka fita. Ya kawo ta gida, ko sai da safen da take mishi bai kula ba, yaja motar abun shi.

     Tunda ta shigo ta gasa jikinta, ta zauna gaban mirror, tana kallon fuskar Noorh, sai take ganin kamar iya soyayyar da noorh tayi mata gaskiya ne, amma wani shashi na zuciyarta yaki amsar gaskiyar. Lumshe idanun ta tayi tare da cewa.
"Ba mamaki kin fimu  gaskiya ba mamaki mun fiki,"

Ta fadi haka tana me fashewa da kuka, tare da toshe bakinta, tana kallon. Kwanciya tayi tana kuka, tare da shashekan, abinda ya tashi Noorh daga barci, tashi zaune tayi tana kallon Tasleem.

   "Baby Queen! Me ya faru da ke?" Wani irin kuka ta fashe da shi, tare da kin juyowa, rarrafawa tayi Noorh tayi gurinta, tare da juyar da ita, tana shasheka.
"Baby Queen!"
"Noorh! Don Allah karki bari kawo yasan abinda ya faru dani, bana son na cigaba da service a Hamoud Boualem Company, kawai ina Son nayi nisa dashi ne? Please Noorh, ki taya ni Niman canji, na san kin san meye computer yau nake son na bar kampanin."

      Rike hannun juna ta suka yi, sannan tace mata.
"Zan duba na gani."
"A'a zaki iya, ko hacker kiyi don Allah."
Kallonta Noorh tayi cike da tsoro bakin ta yana rawa ta shiga girgiza mata kai.

     "Na sani zaki iya, wallahi zaki iya kawai ku kutsa suna na, cikin inda aka turani ne don Allah."
Ta faɗa tare da sake wani malalacin kuka, dan dole Noorh ta janyo computer ɗinta, ta fara kokarin niman hukumar bautar ƙasa, haka da zata aikata shine mafi girman laifin da za a iya turata Jail.

     Dan haka na fara kutse sosai, sannan ta kuma ciro sunan Tasleem ta maida cikin ma'aikatar harkokin kuɗin na Yola, tana gamawa ta kashe computer ɗinta, sannan tace mata.
"Na gama!"
Rike hannun ta tayi gam.
"Nagode sosai Nagode sosai."
A kusan gado daya suka kwana, sabida farin cikin abinda ya faru.

    ....
Washi gari, bata fita ba. Nima haka ban fita ba, sai ya zamana munyi spend din ranar a kyautatta mata, haka ta b'ata lokacin tana mata cookies snacks, sai drinks. Haka Noorh ta wasting time ɗinta tana kula da Tasleem.

     Tsawon three days, kafin suka koma aikin shi, Mr Nazzir yayi yayi ya shiga jikin Noorh, amma taki bashi fiskan, asalima salon wulakancin take mishi, ga Tasleem da ta daina zuwa kamfanin haka ya bashi haushi da mamaki, har kusan sati biyu.

Ya sha kiran Noorh ta ce bazata ba, a gaban Uban kowa gaya mishi magana take, dake yana mugun sonta, bai tab'a jin kome ba, asalima ya dauki hakan matsayin kome da lokacin sa, lokacin shi yana zuwa.

   Sai dai wani hanzari ba gudu ba,.yadda yake yawan jin bukatar Tasleem, ya sanya ya fara mata barazana, da videon ta da ya dauka lokacin suna Iskancin su. Yace zai sake a media, idan bata zo ba. Babu shawara ta shiga zuwa gurin shi yana gurzanta, ba tare da sanin Noorh ba.

     A hankali ya mai da Tasleem sexytoy. Bata da ikon kanta sai nashi a duk inda yake idan yana bukatar ta, sai taje. Gashi bata kwaya yaƙe, dan karta dauki cikin shi.

       Mutum ne da yake da mutuncin a idanun duniya, dan haka ba zai lamunci ya zubda kimar shi ba.
Ya san meke faruwa da kowa amma bayan jin zai sake yayi abinda zai b'arar mishi da kima.

         A hankali kome ke tafiya yayi da Tasleem ta goge da namiji, karewa ma, sake dawo da ita Company yayi, suka ci-gaba da zuba rashin mutuncin, abinda ya bawa Noorh tsoro ta same ta da dare suna kwance.
"Baby Queen! Kin ce kin bar aiki a Hamoud Boualem Company, yanzun kuma kin dawo."

    Dake ya gama kitsa mata, karya da Karerayi, ta d'ago a fisge tana cewa.
"Da kike iskancinki da Badar ba tab'a shiga rayuwarki, ban da munafunci kece kike gayawa Sir Nazzir, ai ba akan shi na fara bin maza ba?" Ware idanuna nayi akanta tare da point din kaina.
"Ni kuma! Ni ce xan lalata miji suna, Haba tasleem me."

"Dalla Malama ki min shiri, banza irinki, wato Kinga Ubangiji ya kuma daukaka almaarina shine bari ki zo ki min zagon kasa, har kina rokon ya kwantar dake, god forbit da halinki."

    Daga haka ta juya tayi kwanciyarta, ranar sai da naji kamar kafin gari ya waye zan mutu, zunzurutun bakin ciki da takaici. Da gari ya waye abinda na saba nayi, sannan na nufi gurin cin abincin anan naga sun cire chair daya da nake zama, alamun bani cikin su.

          Ina ganin haka, na juya tare da komawa d'akina, na dauko wasu takardu tare da jakar aikina, nazo gaban Daddy na ajiye mishi ina kallon shi, tare da cewa.
"Am forget inda Brrst yake, amma nasan wannan shine,  agreement din da aka yi na dukiyar Abi! Dan haka wannan gidan da kewayen shi mallakina ne. Dan haka zaku iya rike kome naku, ku cire min hakkina."

Daga haka na juya na bar musu, gidan, ko kula kiran da suke min banyi ba, nan yar su ta cika fam, tare da cewa sai ta kunya tani a gaban jama'a..

    ---
Lagos.
"Son baka da kirki! Meye laifin meye laifin Zoolfa? Yarinyar nan tana da hankali, tana kuma kaunarka."

    Kwance yake a dogon kujerar falon, tare da cewa.
"Hmm!"
"Kasan cewa ba zan iya hana Baffan ka iko da kai ba ko? Dan haka wallahi duk hukuncin da ya yanke."

"Assalamun Alaikum! Yau gamu a gidan Alkali." Inji Hajiya Fatima.
Matar Kwamishin yan sanda, tare da wata kyakyawar yarinya a bayanta, wacce tukun da suka shigo tayi katarin gamo da Kyakyawan matashin zaki.
Tashi yayi zaune ya nufi hanyar step sanye da dogon wandon jeans blue black, sai wata red shirt armless, an rubuta Am proud to be in militry.

     "Ammih! Waye wannan?"
"Major Mahir Hamoud Boualem, CEO na MHB Foods."
"Ammih."
Murmushi Ummi tayi tana cewa.
"Toh wallahi! Ki rabu da Son, dan ina ganin bai da lafiya ne, yanzun haka maganar da nake dashi na aure kenan kuka shigo, idan kin sami miji kiyi aure amma Mahir bai da nutsuwar aure yanzun."

"Don Allah ki bari nayi kokarina!"
Tayi maganar kamar zata fasa kuka.
"Inas."

Kallon Maman ta tayi a shagwaɓe,. Dai dai fitowar shi daga sama, yana sanye da wani jacket, me hula ashe color. A hankali yake takawa idan ka ganshi sai ka rantse da bai tab'a dariya ba, mik'ewa tayi tare da cewa.
"Mr Mahir! Am Inas Dawood Mai Lafia!"

Kamar ba dashi take ba, ya juyar da kanshi tare da nufar hanyar waje.ita kanta Ummi kunya ce ta kamata tace mishi.
"Baba na! Baka ga Hajiya Fatima bane!"

Cike da gajiya tare da rashin abin cewa, ya kalleta idanun shi cike da takaicin Inas, ya da kasar idanun shi ya kalli Inas, sannan ya kalli Ummin shi, tare da gyada kan shi.
-----
Kuyi hakuri maneji 🤓

MAH~NOOR🌹Where stories live. Discover now