Meet Mr Hot Guy

2.1K 157 52
                                    

https://my.w.tt/DBOvuwPDAbb

MAH~NOOR✧✧
My First Wife♡
Chapter 0️⃣2️⃣
MrsUsmaa400
Free book
For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANIH RAHEEM

~#meet hot guy~

Juyawa tayi ta kalle ni, cikin wani irin kallo, kafin tace min.
"Ki tsaya anan, naje cikin idan kuma kika biyo ni, zan fahimci you Are ready to destroye my happiness!"
Sake baki nayi ina kallon Tasleem. Kafin na tsinci kaina da jin wani irin yanayi..."ok shiga"
"Better!"

Sunkuyar da kaina nayi tare da jin wani irin kwalla zai zubo min. Sautin tsakinta naji a hankali ta tsaya a bakin kofar ta gyara zaman rigar ta, tare da gyara ko ina sannan ta shiga.
A hankali ta sake bakinta, tana kallon cikin office din. Tare da kallon halittar da yake zaune akan wani kujera, yana aiki da laptop.
"Excuse me sir!"

"Koma ki kira wacce kika hana shigowa!" Jin wani irin Muryar da yayi magana, yasanya ta diriricewa, he look Handsome guy,.kasa motsi tayi tana mishi sani irin kallo, har wani Luv bird take gani tare da wing dinsu suna zaga kanshi.
"Cewa nayi ki kira ta."
Ya daka mata tsawa, da sauri ta juya tare da fita tana faɗin.
"Ok..ok... ok!"

Ta fito da sauri, ina tsaye sai ji nayi Tasleem ta wanke ni da mari sai da gurin ya dauka.
"You are bad luck, me yasa mike covering Destiny dina, wannan kika sake wani abu ya shiga tsakanin ku, sai na kashe kaina sannan na rubuta letter akan kace kika yi sanadin mutuwa ta. Please Noor, karki rabani dashi we deserve each other please."

Rike hannun ta nayi tare da jin wani irin kuka, yazo min nace mata.
"Har yanzun abokin rayuwata bai iso gare ni ba, daga lokacin da yazo gare ni, babu wanda ya isa dakatar dani, don haka babu abinda ya dame ni, but shine kuka mare ni."

Cikin tashin hankali, ta shiga tab'a fuskana, tana shirin kuka..
"Am sorry, ba zan kuma dukar ki ba."

Fada tana sauke kwallar ta, a hankali na goge fuskana, sannan muka shiga cikin office din kamar bai ga abinda ya faru ba, kallon mu yaƙe, kai na a sunkuye dan ban damu naga waye ba.

"Have sit"
Zan ja kujeran tayi maza ta buge hannuna, ta zauna, dayar kujeran kuma ta juyar dashi ta daura jakarta akai.

"I said have sit!"
Wani irin harara tayi min, sannan ta dauke jakar ta, ta barni na zauna. Tunda muka zauna mun kai kusan awa daya da rabi, kafin ya d'ago kan shi. Tunda muka zauna Tasleem ta zuba tagumi, tare da zuba mishi ido.

D'ago kai yayi tare da daka mata tsawa.
"Bana son kallo, da ugly face dinki nan."

Wani irin kunya ce ta kamata,.ta kuma shiga nutsuwar ta. Sannan ta kalle ni, ganin yadda nake kallon kasa yasata take min kafa. Sai da nace.
"Auchww!"

Da sauri ya d'ago kanshi, yana kallon yadda nake yatsina fuska, tare da cire takalmin kafana, sai lokacin da tuna yau da asuba nayi tuntube da kofar kitchen, na kuma ji ciwo domin farcen ya fita.

Kura min ido yayi cikin nutsuwa, yana kallon yadda nake jan zafin ina hura iskar bakina, mik'ewa yayi ya bude wani wardrob ya dauko a kwatin first ya iso gaba na, sannan ya bude akwatin, da sauri Tasleem ta iso tare da kai hannunta kan nashi tana faɗin.
"Sir bari na duba mata."

Wani banzan kazamin kallo ya mata, a sanyayye ta janye hannunta daga jikin shi. Ta koma gefe, zai riko kafana na yi maza na hana shi.
"Beb zaki duba min. Wallahi da zafi zai min."

Kallon fuskana yayi tare da sake wani karamin murmushi, ya dangwali iden ya manna min, wani tsalle nayi tare da fadawa kan shi, mai dani saman table din Office din yayi ina ihu, tare da rufe kafar.

MAH~NOOR🌹Where stories live. Discover now