Family tree

1K 78 1
                                    

Alhaji Abubakar Sadiq Maska ( Baba Alhaji )
• mata 2.
1)Mata ta farko
• Hajiya Hauwa ( inna)- ( yara shida)
1) Abubakar ( Abul bait )
Yana da mata biyu da yara tara .
Matar shi ta farko Amina (Umma ) na da yara bakwai.
• ya Muhammad ( yana auren khadija,  da yara biyu ( hassan da husaini )

• Ya Uthman ( yana auren fatima  da yara uku ( muhsin, laila da marwan )

• Ya Huzaifa ( yana auren bilqis,  yana da yaro daya Salahdeen ana kiranshi da salah.

• Ya Tauhid ( yana auren samira, bai da yara tukuna. )

• Hafiz ( sa'an su Omar ne )

• Safiya ( an kusan auran ta )

• auta Hauwa takwaran Inna ( tana karatu )

• matar Abul bait ta biyu zuwaira tana da yara biyu duka mata

• Sadiqa da Salina duk suna karatune.

2) Asiya ( Ummi)  , tana da yaro gudadaya Al amin sa'an su Umar ne.

3) Kabir ( daddy )

•Yana da mata daya Aisha ( mommy )

• yana da yara biyu tak

• Umar Faruq ( Abul khair ) da kuma Abida ( sa'ar Hauwa ce kuma kawayene ).

4) Salman ( Abbi )

•Yana da mata biyu da yara shida

• matar shi ta farko Surayya ( Aunty Ummi tana da yara uku)

• Ahmad affan ( Wanda yake sa'an Umar )

• Bilqis ( Matar ya Huzaifa)

• Safina ( sa'ar Abida kuma kawarta )

Matar shi ta biyu Zalikha ( tana da yara uku)

•  Zainab ( tayi aure da yara biyu )

• Aisha ( tayi aure da yara biyu )

• Maryam ( bata yi aure ba )

5) Sabir ( Baba S)
Yana da mata d'aya da yara uku

• Samir ( ya girme su Abida amma kuma su Umar sun girme shi)

• Assim da kuma  Atiq ( yan biyune )

6) Sahiba ( tana da yara biyu)

• Sadiq junior ( sa'an su Umar ne shima )

• mahra

2) Matar Baba Alhaji ta biyu.
• Hajiya Zainab (Aunty mama )- ( yara uku )

1) Halima ( yaya babba , tana da yara hudu duk mata ne )

• Khadija ( Matar Ya Muhammad )

• Fatima ( Matar ya Uthman)

• Sa'adah ( tana da aure da yarinya daya Saliha)

• Sadiya takwarar yaya babba.

2) Adam ( uncle Adam )

•Yana da mata daya ( Aliya)
da yara biyu ( Haroon da Abdullah)

3) Yusoof ( uncle yusooof )
Baiyi aure ba kuma sa'an su Umar ne.

 AFRA Where stories live. Discover now