Babi na talatin da Uku.

1K 118 9
                                    

Lagos.

" Umma is like a second mother. Bayan Mommy inajin macen da na fi so itace Umma. Ranar da abin ya faru gaskiya banji dadi ba domin ji nayi kamar Mommy ce takeyi, so I was really annoyed. " ya fada yana mai kallonta.

Zaune suke shi da ita a cikin garden na gidan, sun shimfida carpet akan grass. Picnic basket ne da aka rufe da wani white and red checkered towel zaune a tsakiyan su. Yanzu suka gama having lunch, which consists of chicken sandwich, chilled zobo da ta dafa tareda pineapple , tareda kuma oreo cheese cake as a dessert.

Nodding kanta tayi. Yanzune ta gane dalilin da ya sa Omar jin haushi ranan.

" toh amma daman ba sa shiri da Maman maryam ne ?". Ta tambayeshi wanting to know more.

" ita wannan ai kowa ma na gidan basa shiri da ita " yace yana dan murmushi.

" kwata kwata matar batada alqibla " ya karasa.

"naga alama, don ni matan ma tsoro taban " tace tana dan ware idanunta. Dariya reaction inta ya bashi yana mai shaking kanshi.

" matsoraciya, ai ita she's all barks ne Kawai"  ya fada mata.

Girzgiza kanta Kawai tayi amma ba wai ta yarda da hakan bane. Yanda taga mama zalikha a tsayenan batayi kamada mai bluffing ba.

" I guess a maza kuma Uncle H ne best uncle in ka " ta tambayeshi tana mai maida dirty plates in da sukayi amfani da shi cikin basket.

Abinda ya sat tambayarshi haka shine bai da wata magana in dai bata mommyn shi ba to Uncle H ne. Dan zaman da tayi dashi ta lura ya shaku sosai da Uncle H. Daga giran shi daya yayi yana mai dan rausayar da kanshi kafin ya bata amsa.

" nope Abbi, baban su Affan. Abbi is like the chilled type of uncle, ba ruwanshi da shiga sabgan mutane. Shiyasa yakeda wani special place a cikin zuciya ta. "

Nodding kanta tayi tana storing duk abinda ya fada cikin brain inta.

" uncle H kuma fa " ta kara tambayar shi.

" uncle H is my uncle and also my best friend, bayan Abdullah shine mutum na biyu da yake sanin secrets in na. Jin shi na ke kamar older brother that I never had. "

" that's actually good. Kai kaji dadi ma you are surrounded by so many relatives, how I wish ni ma hakan ne " tafada tana dan murmusawa.

Familyn su ba suda wani yawa domin ko yawanci duk Yaya daya ne da su. Familyn babanta ne ma a Kusa kuma su ma basuda wani yawa. Gwanda gwanda na barin mamarta ma ba laifi suna da yawa amma sai suyi shekara ma basu haduba in ba dai wani bani ne ya faru ba, da zai hada su waje daya, kamar dai su biki ko gaisuwar mutuwa.

" yeah sometimes, it's a blessing, amma wani ranar kuma a nightmare. Ku fa bakuda yawa ne?."

Nodding kanta takara yi kafin ta amsa shi. " nope, familyn baban mu ba suda wani yawa, daga Abbi sai brothern shi Abbu su kadai suke living a kaduna, sauran kuma suna wasu states din so hardly gaskiya mu hadu".

" shi Abbu bai da 'yayane. ?"

" yana da guda daya Asad " ta fada tana murmushi, sai kuma can tace.

" Allah sarki Asad I really miss him ".

Dan bata fuska Omar yayi, bai san mai ya sa ba jin abinda ta fada ya sashi jin wani iri. Kishi yake ? Abinda ya tambayi zufiyarshi kenan amma ai bai kamata yaji kishi ba tunda shi sai ba wai son ta yake ba. Girgiza kanshi yayi yana mai son kauda wannan feeling in kafin yace.

" kunsaba kenan. "

Daga kanta tayi ta kallishi ta ga ita shima yake kallon, amma kuma ganin yanda fuskar shi gaba daya ta canja daga mai fara'a zuwa Omar in da ta sani abaya, ya bata mamaki kwarai.

 AFRA Where stories live. Discover now