Babi na Sha biyar

1K 121 15
                                    

Tafiya yake kafarshi daya na bin daya, ya kara waya akune alamun waya yake yi. A hannun shi kuma wani black envelope ne wanda yake plain without any decorations on it, kuma ma dai ba zai jawo hankali mutane ba, wannan kuma na nuni da abin da ke ciki na sirrine ba kowa ake so ya lura da shi ba.

Duk inda ya wuce sai sojoji sun sara mishi, daga musu hannu yake yi ba tare da ya basu ko glance daya ba. Sauri yake yi, dazu da suka shiga meeting ne captain Sidi ya kirashi amma duba da shi ba mai zuwa cikin meeting bane da wayanshi shiyasa bai gani ba, sai da suka fito tukuna ma ya gani bayan ya dauko ta daga inda yake ajiye kullum in za su shiga meeting.

A intelligence department nacikin Barack in ne Sidi ya ce mishi suna tare da Sam, yasan dai maganar bata wuce abinda ya basu aiki a kai da kwana biyu da suka wuce. Da sauri yake tafiya domin ya iske su, domin kuwa yana da wani meeting din in the next hour kuma beson ya bata lokaci ba tare da ya samin abinda ya sa a duba masa ba.

Tafiya mai dan nisa yayi kafin ya isa wurin. Shiga cikin wani daki yayi da computers ne birjik a ciki kowace computer da wanda yake sarafata. Shigowanshi ne ya sa su duka tashi suka kame kam, suna saluting mashi.

" Good afternoon sir " suka fada in chorus.

Nodding kanshi yayi kafin ya karasa ga barin da ya hango su Sidi. A cen nesa suke da sauran mutanen domin ya musu gargadi da kakkausar murya na kar su saka third party acikin, suma abinda ya sa ya saka su aikinan shine yayi trusting din su, yasan baza su wata mai qasa a ido ba.

Abin na neman sirri so he is not taking any chances. Tafiyar nan tashi mai aji da ji da kai ita yake yi. Gashi daman ya saka khaki in shi wanda ya kara fito da tsantsar kyaun shi, kayan yayi hugging jikin shi amma ba sai ya matse in nan ba, no yayi dai dai da size in shi.

Taku na yan sakoni yayi kafin ya isa garesu. Su ma kara sara masa sukayi kafin su je gun abinda ya tara su.

" sir mun yi tracing address in nan, mun gano wajen a dan kande yake, kafin a isa fifth chuccker, but dai it's a walking distance tsakanin wajen da resort it. " Sam ya fada

Nodding yayi yana jin jina kanshi.

" okay. Ina son kai Sam da Sidi kuje wajen perhaps lokacin weekends,  I want you guys to be discreet. Kar ku bari ayi suspecting in ku. Kawai information nake so ku samo mun game da " sai yayi shiru bai karasa ba.

Ganin fararen papers da ke Zaune a kan desk in da ke gefansu ne ya sashi dauko daya. Chiro pen yayi daga aljihun shi yashi rubutu kamar haka.

The walls have ears, but ina so ku nemo min if possible full information akan Samir Saif. Everything about him, from what he likes to what he dislikes, his hobbies, places he loves visiting and so own.

Passing papern yayi wa su Sidi kafin yayi ajiye black envelope in.

" keep this with you. Kuyi amfani da shi domin samun duk information, kunji ".

" yes sir " suka fada a tare .

Dauka sidi yayi ya bude yaga rappers na kudi kamar guda uku kuma duk na dubu dai dai ne. Wangale idanunshi yayi yana mamakin wannan makuden kudin da Omar ya basu.

" sir amma wannan basuyi yawa ba kuwa. ". Sidi yayi tambaya yana mai rufe envelope in.

Girgiza kanshi Omar yayi kafin ya ce
" a'a trust me you'll need it. Oh kafin na manta, make sure you disguise yourselves, I repeat don't let them see your real features, kun san dai yanda ake yi ba sai na tsaya muku bayani na ".

" Eh sir mun sani " Sam ya amsa.

Nodding shima Omar yayi kafin ya sa hannu a cikin aljihun wandon shi ya fito da wata yar coin wace take looking exactly kamar wadda afra tayi amfani da shi domin ganawa da yar tsana.

 AFRA Donde viven las historias. Descúbrelo ahora