Babi na hamisin da Hudu

1.3K 138 3
                                    

Tun da Omar ya bar hall in ba'ayi wani abun kirki ba aka kare don haka amarya da abokanta kawai aka kai gidanta domin siyan baki, toh fa anan matsalar ta fara, domin tun karfe goma suke gida amma ba ango ba abokansa, haka dai sukayi ta zama da sukaga lokaci na tafiya sai kawai sukayi wa amarya sallam suka tafi, suna yan mitan dalilin zuwan angon. Ita kuma amarya har cikin ranta bataso sun ta fi ba domin ko ba komai ai mutum ma rahama ne amma yanzu sun barta ita kadai tilo daga ita sai me gadin da ke waje wajan aikin shi.

Zaman tayi a parlor tana me jiran shi amma har taga sha biyu tayi be dawo ba kuma ta kira number shi yana ringing be dauka ba. Toh ina yake. Me ya sameshi shine tambayoyin da take ma kanta. Haka dai ta tashi ta shiga dakin da aka nuna mata as nata, tayi kintsa domin ta fara jin bacci, kwanciya tayi a gadon tana me lumshe idonta, bata san lokacin da bacci yayi awon gaba da ita ba.

Acikin bacci taji kamar ana motsi da wani abu bude idonta tayi ta ga Auwal ne tsaye kanta yana wani layi kamar Wanda ya sha wani abun maye.

" keeeee meee kike anan " ya jaaa maganar tashi irinta yan Wanda ya sha giyan nan ya bugu.

"auwal mezan gani haka, giya kasha". Ta fada idunta a waja.

" u**anki na sha yar *ska " ya am at a tareda kundumu wasu ashariyan da be faduwa.

" ni ka zaga " .

" eh ko akwaai abinda zakiyi ne "

Aikam daman maryam ba baya ba wajan mashi haka ta hau kanshi da fada kamar ba amarya ba, daman ga haushi ya ki zuwa siyan baki, yasa zata zama topic in zance a wajan kawayenta. Aikam ganin ta haushi da ya fada kamar wata Uwar shi, dukanta ya fara yi ba ji ba gani tun tana ramawa har dai karfinta ya kare, sai da yayi mata lillis da duka, be barta a haka ba sai da ya fanshi kudin sadakinshi da ya biya, ba shi ya sararamata ba sai da yaji ta dena numfashi, haka ya tashi ya barta a yashe a kasa ya haye gado ya kwanta.

Tun rana da abin ya faru, Maryam ta shiga cikin ukuba, dukan yau daban na gobe daban, kuma duk lokacin da yake ne man hakinshi ne ma yake ko ta gaba ko ta baya wannan ba damuwarshi ba,  a sati biyu duk tabi ta tsagwame ta rame, haka rayuwar tayi ta tafiya ita bata fada a gida ba gudin kar ayi musu dariya domin ko ba karamin rashin mutunchi ita da mahaifiyarta sukayi ma danginan nasu ba.

A watan su na biyu tasamu shigar ciki amma duk da hakan be sarara mata ba daga karshe ma sai da tayi bari. Bangarin su Omar kuma soyayya suke ba kama hannun yaro. A lokacin ne ma Afra ta fara rashin Lafiya suna zuwa kuwa akayi mata gwaji aka ce tana da nuna biyu, ina a ranar ko uwar dan bata kai Omar jin dadi samin wannan labari ba domj Allah yayi shi da bala'in son yara gashi kuma ma love of his life ce zata bashi yaran ai sai son yaran nashi yayi doubling.

Abida dama ta sauka ta samu bouncing baby boy, kuma both uwa da uban suna bashi kulawan da ya kamata, barin su Uncle H ma matar shi ta haihu yan biyu mace da na miji ana kiransu da Alamin da amina, su mu duk su Hauwa sun haifi yaran su ita na Hauwa macece aka samata sunan Umma ita kuma Safina namiji aka sa mishi sunan KakaAlhaji. Duk suna zaman Lafiya da iyalinsu ba ka ma jin kansu, sai mutum ma ya zaci auren soyayya sukayi ba na zumunci ba. Wannan kenan.

____________________________________________________________________________

Toh Annan zan kawo karshen labarin nan, banso ma yayi yawan haka ba, amma hope de yayi entertaining in ku. Vote , comment and share.

Bissalam.

 AFRA Where stories live. Discover now