💖💫RUDANI💖💫 1

667 73 27
                                    


All thanks be to Allah The Almighty, for granting me the knowledge and priviledge to think and start this story, may He prosper and gives me the ability and opportunity to see its end. This page is dedicated to MIEMIEBEE👄 my most inspiring writer, I just love you fisabillah💫💖 my heart is with you ever since you wrote 👄👄👄
🎀🎀🎀 🎀🎀🎀
🎀❣🎀
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*'YAR GATA CE!*👸🏻
•°•★•°•
°• •°
°•° the characters, the lessons and everything has given the vibe, most especially the ADEEL😂 and my ZEEZEE🦋 and Yaa Al'ameen too🥹, but young Yasmeen is my favorite, tayi haquri sosai😻 Your TANA TARE DANI is not forgotten please, as I so much love the character Fannah💝 so I want to nailed out the Miemiebee in me😄 Love you.... Noraa💫💖





Abuja, Nigeria📍

      Albaaz Residence.

Jikin wani gida ne naga an rubuta Albaaz mansion, hakan ya bani daman shiga domin naga abubuwan dake gudana ah cikinta, gidane babba, dan yanda aka tsara gidan kaman ah abroad.

Parlor ne Babba wanda zai iya daukan kujeru set uku zuwa hudu, manyan electric incense burners na turaren wuta a kowani angle, kamshi ne kawae ke tashi a wajen da ya hadu da sanyin Ac, takun takalmin akeji qwas-qwas na saukowa daga sanan bene alamu mace ce "Aameer as I said I'm sorry bani sake bata lokaci, amma karka hanani zuwa wajen Mami" tayi stating kaman zatayi kuka, sai anan yadan tsaya hakan yasa na kare masa kallo, lalle Aameer saurayine dogo mai kyau'n gaske kuma yanada haske sosai, koh wata budurwa zataso ace Aameer nata ne halan shiyasa yake ra'ayi "Xeenerh ni driver'n kine?" Ya fada jin yanda ta dage sai ya kaita gun Mami, kuma fa sarai chan zashi daukanta ne baison yi "No you're not, and you will never be"ta fada tana dan murmushi dan ta gane ra'ayi kawae yake mata amma zaije da ita, fara ce tanada kyau sosai ajin farko wanda koh wani namiji zaiso, tana da shape Ma'sha Allah, hanci har baka, ga gashi har gadon baya, kasancewar ba dan kwali a kanta, veil ne tayi rolling kuma ba me kauri ba hakan ne ya bani daman ganin gashin kan nata, cigaba da tafiya yayi sannan ta bishi ah baya saidai kafin sukai ga exit door yaji ance "Hey Mr. Aameer" ta fada tana sa ribbons akanta, fara ce tanada kyau sosai ga gashi dan naga da kyar take kamasa cikin ribbon in, wasu kan ce tafi Xeenerh kyau saboda farin fatarta yafi na Xeenerh fita, while wasu kan ce Aa Xeenerh ta fita kyau "Hell no" ya furta a hankali dan yasan itama shiriritan zata masa sannan ya juyo calmly yace "Any prob?" Ya fada fuska ba yabo ba fallasa "Erm.. where are you guys heading to? naga sai sauri kuke" ta fada sannan ta karasa wajen fridge ta ciro bottle water "Ina ruwanki?" Ya tambaya yana binta  da dirty look "Ashphert gidan Mami zamu, you can talk on when we are back" Xeenerh ta fada sannan ta fice "Yanzu gidan Mami zaku shine you don't bother telling me despite cewan da nayi zanje tun jia" ta fada tana kallon Aameer kaman zatayi kuka "Look im sorry Ashphert, koh jiya ma ba k'i nayi ba kawae aiki ne yamun yawa" ya karasa wajenta tare da rike hannayenta guda biu "Yanzu kije ki shirya, we're waiting for you in the car and don't be late kinji?" Kai ta gyada masa sannan ya mata peck ya fita.

Yana fita parking lots ya samu Xeenerh tsaye dan batason which of the cars zai dauka ba, saboda motoci ne gidan har rumfa uku and each contains 5 making it 15, tsaki yaja ganin tana tsaye danshi gani yake tasan motan dazai dauka, dan kuwa tunda yasai Jeep avenger ya dame su dashi, bayi daukan koh wani mota sai shi "Aameer baka mun adalci ba, cewa kayi fa kar na bata maka lokaci, amma yanzu dake Ashphert ce ta tsaya yi maka magana ae gashi kai kasa nayita jira, ana adalci dai" ta fada tana pouting mouth "Matsayin Ashphert daban naki daban" ya fada sannan ya shiga motan, tsaki taja ciki-ciki a yayinda ta bude gaba ta shiga, shiga taga yayi amma bai ja motan ba a hakan bakinta bayi shiru ba take ce masa su tafi mana nan fa yace mata Ashphert yake jira ae itama zataje "Lalle Aameer ka raina mun hankali, wlh toh ni ba yanda zanje" ta kama handle in mota zata bude yasa lock "Zuwa ya zama dole" ya fada da witty smile, shiru tayi kawae ta fara hawaye amma koh a jikinshi, ita kuma abunda yafi kona mata rai shine fadan da yayi ta mata wai ta bata lokaci sai gashi yanzu Ashphert take jira, mutumin da ya tsani jira a rayuwanshi fiya da komai, shiru tayi batace komai ba nan hawaye ya taru idonta daidai da shigowan Ashphert tana basu haquri as she's a bit late, koh kallon ta Xeenerh batayi ba, nan securities suka bude musu gate suka fice, hakan ya bani daman karewa gidan kallon dan ba karamin mai kudi bane yayi gidan duba da yanda securities ke kai kawo cikin gidan.

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now