💖💫RUDANI💖💫 33

163 30 16
                                    




Yana fita kuwa yayi dakin Ilhaam, tana cikin kallo yayi knocking nan tace ya shigo, tana ganinsa tayi saurin tashi ta zauna kafin tayi magana yace "Forgive me Ilhaam" kallonsa tayi kawae sai hawaye dan ya bata tausayi kawae tasa kuka "Na yafe ma Aameer, Allah ya yafe mana" ta fada muryanta na rawa tana share hawayen "Thank you Ilhaam, but plea-" bai karasa ba ta tsaidashi "I know you won't do that intentionally, can you please leave me for some time?" Tayi magana flatly amma bai hanasa ji ba "Sure" kadai yace sannan ya juya ya fita nan ya hadu da Anwaar, yana masa magana ya share sa ya wuce, girgiza kai Anwaar yayi kawai ganin Aameer yaki kulasa, knocking yayi dakin Ilhaam, dan kuwa Aameer na fita ta rufe, zuwa tayi ta bude ta koma ta zauna, shiga yayi ya tura kofan, kusa da ita ya zauna hakan ya bata daman matsawa da sauri fa "Mey kakeso?" Tayi saurin tambaya tana kallon gefe, bataso ma ya gane saboda Aameer take kuka, she is very sure yaga fitan Aameer ah dakin "Ilhaam I know I wronged you, so won't you find a place in your heart to forgive me?" Sai ah lokacin ta dago ta kalleshi "Baka bada haquri Anwaar sai in kanada dalili, yess you've hurt me amma na yafe maka tuntuni yanzu mey kake bukata? I can't withstand you" Ta tambaya a nitse "Ilhaam what I'm saying is that please-"...."Anwaar can you just go straight to the point?" Ta tsaida shi "Yes I can, Ilhaam I'm just trying to make our relationship work again and would?-" sai kuma yayi shiru "Ilhaam I'm sorry I know I've done many things but this time I'm serious marry me please" Sai kuma ya kamo hanunta cikin nashi, saurin cirewa tayi ta ta koma gefe saying 'I hate you' cikin ranta "I love you Ilhaam and that's not today but from the beginning and you know that, Ummi tace na aure ki, but am asking for your consent now, I want nothing to happen against your wish" kasa cewa komai Ilhaam tayi sai hawayen dake flowing down to her cheeks "Ilhaam cry no more, I'm here" girgiza kai ta fara dan batayi tunanin abunda Anwaar zai fada ba kenan, lokacin da takeso ya aureta ae bey aureta ba yaje yanata san Teemerh, yanzu kuma bazata aure sa ba "Aa Anwaar I can't marry you, just leave me and go" ta fada tana girgiza kai "Ilhaam please" girgiza kan ta cigaba dayi "No Anwaar please, you are late I deserve no one", "Believe me Ilhaam"...."I am not clean, I am not pure, bazan aure kaba" ta fada masa gaskia "No one is pure Ilhaam, but as far as my concern you are my Angel, Angelic all the way" hawayen ta fara sharewa tasan bey gane abunda take nufin ba, toh ya za'ayi ya gane ma bayan bey sani ba "Just go, we will talk later dan Allah" tashi yayi ya fita Ilhaam kuwa ta cigaba da sana'a wato kuka, inda ace he hasn't come late toh data amince ta auri Anwaar, yess bata wani jinsa ah ranta amma da zata auresa koh dan Teemerh, amma yanzu she lost her pride, she is not clean and she deserves no one"
**

"Kuji Anwaar fa wai aurena yakeso yayi" tayi maganan tana dake rephrasing maganan ah ranta saboda ita ta kasa yarda wae haryanzu Anwaar na santa "Toh ki aureshi Xeenerh ta fada tana rage kayan jikinta "Ina fada muku magana kuna mun ra'ayi" sai kuma ta bata rai ganin how they are uninterested "Wlh Ilhaam bazaki gane bane kitchen fa na shiga ae naga bazan iyaba nabarwa Husnah su karasa" dama ita Xeenerh sam batasan girki, saidai kullum ayi kwalliya ah dauki waya ah manta da komai "Wai mutumin da baiyi abinci kadan ba shine zaiyi me yawa koh?" Ashphert ta tambaye ta "Girlssss am talking" Ilhaam ta maimaita kanta, Ashphert ce ta taso tazo kusa da ita ta dafata "Ilhaam Aameer ne yafi cancanta ya aureki shiyasa kikaji nayi shiru" tayi karfin halin fada "Ni kuma da kikace ina yi miki ra'ayi Anwaar ya riga ya fada mun yanda kukayi, after you rejected the offer ya sameni ah kitchen munyi magana, kaman zaiyi kuka fa Ilhaam, this love thing is not favoring Anwaar" tayi maganan tana tausaya wa Anwaar "Xeenerh dan Allah kibari Ilhaam ta auri Aameer hakan ne zaisa mu wanke laifin mu, Aameer ya riga ya amince zai aureta fa" Ash tasa baki "Ashphert har yaushe ne zaki gane Ilhaam Anwaar takeso?" Ilhaam dai shiru tayi tana jira su gama "Ilhaaam wai bakisan Aameer?" Ta tambaya "Ashphert I don't love him gaskian Xeenerh ne" ta fada mata gaskia "Toh Anwaar kikeso?" Ta sake tambayanta, shiru Ilhaam tayi, tasan tace batasan sansa tayi karya, amma yanzu she hates him, kuma fa batasan meya mata ba "Amma bazan iya aurenshi ba shima" abunda kadai tace kenan "And why not?" Tace "Saboda baisan abunda ya faru ba kuma bazan iya fada mishi ba" ta mata karya, dan ita auren ne ya fita kanta "And who told you fada mishi zakiyi?" Xeenerh tayi saurin katse maganan nata "Xeenerh bakida hankali ne? He will come to know remember he's a doctor, koma ba haka ba ni bazan cuci Anwaar ba" sake baki Xeenerh tayi "Ke soyyayyah dadi koh? Ilhaam ke baki daukan lamarin so da sauki"...."Ce miki nayi ina sanshi?" Ta murguda mata baki "Ce miki nayi he is a Doctor" ta maimaita kanta "Wa'inda ba doctors inba ma ganewa sukeyi" Ashphert tayi interrupting "Toh kin gani koh Xeenerh, bazamu taba iya rainawa Anwaar hankali ba"..."Yanzu ba lokacin wasa bane da nace ki bashi wahala dan rainin wayo, yasan yana san auren naki ya zauna bamu wahala" girgiza kai Xeenerh tayi tasan Ashphert bazata iya maimaita wa bafa "Ashphert kede fadi solution kawae, you that play hard to get end up falling harder koh ba'ayi haka ba?" Harara tabi Xeenerh dashi "Kefa Xeenerh baki fahimta na, ae nace yanzu ba lokaci koh" ganin bata sake bata amsa ba tasan solution take jira "Toh here comes the solution" Ashphert ta fada "Toh fada mana" Xeenerh tace da ita "Kuyi auren under circumstances, or just tell him you won't tolerate any coercion sai lokacin da kika yarda-" kafin ta karasa taji muryan Xeenerh "Toh ae wannan kuma akwae cutarwa Ashphert, kuma kinsan Anwaar will never force her to something, kibar munafurci, you know how she was sexually assaulted kuma kike mata wannan shirmen?" Xeenerh tayi cutting nata "Toh sai kiyi ae, kin bari na gama zancen nawane?" Ash ta fada da bacin ran abunda Xee ta mata "Allah ya baki haquri toh"...."Eh Amiin" ta watsa mata harara sannan tacigaba "Ae bawae haka zasu zauna forever ba progress ba, idan ya tambayeki dalili kice tsoro kike, lokacin da kika yanke hukuncin fada mishi Anwaar will understand you, koh yaki yarda ae Xeenerh witness ce zata kareki balle ma yanda Anwaar yake sonki fa koh baki fada masa ba bazaiyi questioning naki ba, ke karma ya yarda, wani ya hana shi aurenki da wuri" tayi magana hankali kwance "Kae Ashphert wannan shawarin naki baiyi ba" Ilhaam ta fada tana girgiza kai, itafa auren ne bataso kuma bazata ce musu bataso ba tasan ransu zai baci "Toh Ilhaam munada wani ne?" Xeenerh ta tambayeta "Toh tambayeta dai" cewar Ashphert "Za'a samo wani ae" ta basu amsa "Ilhaam don't duped yourself, kar ki bari ki sake losing wannan opportunity dan zakiyi regretting" Ashphert tace "Babba ma kuwa"..."Yanzu in kika ki yin aure mey zaki ce wa Ummi? Koh so kike ki ce mata zabin nata beyi ba?" Xeenerh ta mata calm question, Ashphert tace "Fada mata dai yanzu bama wannan ba, idan Anwaar yaje ya auro wancan yar iskan yarinya Teemerh fa, kinsan idan baki amince ba ita zaije ya aura tunda kinga yanzu ya shirya aure" Ilhaam tanajin an ambato sunan Teemerh tace "Toh shikenan na amince" ita dai ta fada ne bawae taji maganan nasu ya zauna mata ba, kawae dai yanzu ta fara kishi da Teemerh ne ah fili, hugging nata Xeenerh tayi da sauri "I love you babe, yanzu zama bai kama kiba, go nd tell him before it's too late" kallonsu tayi taga duk suna zaune "Ku rakani" ta fada a hankali "Kinsan ni ban shiri da Anwaar sai ya zama dole, yanzu dai tunda zai aureki zan daina masa rashin kunya" Ashphert ta amsata "Kema kinsan kina rashin kunya ashe, look Ilhaam, I promise you ba abunda Anwaar zai miki, kawae cewa zakiyi kin yarda ki dawo abunki" Xeenerh ta fahimtar da ita "Toh ae sai ki fada masa" tabe baki Ashphert tayi "Kiyi haquri dai kije" dan shiru ne ya biyo baya kafin ta tashi ta fita da gudu, Xeenerh ta dauki wayarta ta kira Anwaar "We convinced her bro and she's coming to your room" tana ajiye wayan Ashphert ta gyara zama "Dazu naga Teemerh ta posting hoton ta da Rocky" kallonta Xeenerh tayi kaman mey predicting wani abun "Ash, are you stalking her?", "Could you just imagine Ash stalking Teemerh? Ke kinji abun ya kama miki kai? A wayan Aameer na gani" ta fahimtar da ita cikin masifa "Ashe Rocky bawan Allah na nan, I could remember her first encounter with Anwaar tazo da Rocky, tunda taga bayiso bata sake zuwa dashi ba, ita koh haushin rashin mutuncin Anwaar bataji ba" Xeenerh ta fada harda kad'a kai "Munafuka ashe sansa take, nifa i can't withstand that guy, urghhh" Ashphert ta fada tana bata rai

Munnirah ganin Ilhaam da gudu yasa tabi bayanta ganin hallway tabi, dakin Anwaar dake cikin main house, knocking takeyi tana nishi sakamokon gudun da tadanyi, Munnirah dan labewa tayi tana jira Ilhaam ta shiga tasa kunne "Come in" yace daga ciki already yasan da zuwan Ilhaam, tana shiga data ganshi kuma gabadaya sai jikinta yayi sanyi, duk courage in da ta kwaso ya tafi, zubewa tayi ah kasa out of words, ji tayi kaman ta koma dan hawaye taji na kokarin saukowa, Munnirah kuwa na ganin Ilhaam ta shiga ta duba gefe da gefe ganin ba kowa kusa da wajen ta sa kunne "Ilhaam, is anything wrong?" Ya tambaya ganin ta durkusa a k'asa, girgiza masa kai tayi alamun bakomai "Are you sick?" Nan ma girgiza masa kai tayi sai ah lokacin tayi gaining confidence nata ta mike "Anwaar-" sai kuma tayi shiru, ajiye wayan dake hanunshi yayi sannan ya karaso kusa da ita, zai rike hanunta ta matsa tace "Na yarda zan aure ka" ta fada sai kuma ta rintse ido, Munnirah dake ah waje ido ta zaro "Ilhaam are you sure Ilhaam?" Shiru tayi batace masa komai ba "Thank you Ilhaam, thank you for giving ne one more chance" kallon sa tayi jin abunda yace "I hate you Anwaar" sai kuma ta fara hawaye "I deserve it, cry no more please" yayi saurin hugging nata, batasan dalilin dayasa ta gagara hanashi hugging nata ba, yes she was scared lokacin da tazo but she feel safe now, gani take ba abunda zai sameta in tana tare da Anwaar 'But for how long?' A logical voice in her head inquired, hakan yasa tayi saurin breaking hug in "Can I go?" Girgiza mata kai yayi alamun aa kuma baice mata komai ba sai kallon pale face nata da yakeyi, koh ba'a fada ba yasan kullum sai tayi kuka "Kallon yayi yawa" ta fada snapping a finger dayan hanun kuma tana share hawayen "You are cute, amma kibar kuka" ya fada yana kokarin tayata share hawayen ta matsa "Yeah it's been a while ka kalleni dole kace haka"...."Noo I'm serious" tace "Toh nikam in ka gama zan tafi" ta fada kanta ah k'asa "Ilhaam I want to ask for a favour" tunanin miye kuma ta fara "Erm..go ahead" tayi maganan ba tare data kallesa ba "Yawaa kinga in less than 2 wks zan koma Uk" sai kuma ta tura baki, "Har za'a fara tafiya a barni kenan tun kafin ayi auren, in anyi auren kuma saina ganka" murmushi yayi ganin yanda tayi maganan "You will never change" ya fada tare da jan hancin ta "Toh whom will I change for?" Ta tambaya "For me mana" dariya ya bata, shima murmushi yayi yace "Toh what I'm saying is that inaso ayi auren in 1-2 weeks in kafin na koma kinga zaifi sauki koh" kallonshi takeyi da mamaki, Munnirah dake waje itama mamaki ya rufeta "Aure ah 1 wk?" Shiru tayi tanaso ta tabbatar da gaske ne "Anwaar bafa kaza za'a aurar ba, wani aurene aka taba yinshi a 1 or 2wks?" Yace "Ilhaam wannan ba wani abu bane tunda mun samu fahimtar juna, aure kuma koh ah kwana biyu akan daurashi ae" kallon sa tayi tana bata rai, toh yaje ya dawo mana sai ayi auren, itafa auren ne yanzu baso takeyi ba


Don't be a silent reader please 💕💕

#Rudani!

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now