💖💫RUDANI💖💫 22

205 39 22
                                    




USA, NEW YORK

Ta bangaren Xeenerh kuwa itama Aameen nata ya mayar da ita cikkakkiyar mace, anyi kuka ba laifi. "Yaran zamani yanzu Aameen in bazai bari sai mun tafi ba? Du-du ma kwana nawa zamuyi mu tafi? Jibi fa In Shaa Allahu zamu tafi" Yaa Humainah tace da Xeenerh ganin tafiyanta ba daidai ba "Ke kin fiye sa ido wlh Yaa Hummy" Xeenerh ta fada ciki-ciki, amma sarai Yaa Hummy taji ta kawae shiru ta mata "Hummy ki mata ah hankali kawae, mijinta ne fa, mun isa muyi wannan fadan rashin gaskian?" Sabeerah tace da ita, hakan yasa tayi shiru, ruwan dumi mey ji da lafiya Yaa Sabeerah ta hadawa Xeenerh da kyar saida tayi dagaske kafin Xeenerh ta shiga tana jin zafi ta fito abunta da kyar tana kuka ta yarda ta zauna, koh da su kazo yin lunch saida Humainah tayiwa Aameen magana shiko yi yayi kaman be jita ba "Al'ameen I'm talking"
"Toh wae Aunty Hummy ba matata bace?" ya fada tare da sa hanu cikin gashin kansa yadan hura iska kadan daga bakinshi "Toh sannu mey mata" dariya yayi kawai ya kalli Xeenerh da tayi shiru kaman munapuka "Wai ni yaushe ma zaku tafine?" Ya sake tambaya "Oh Aameen korar mu kakeyi ma" Yaa Sabeerah ta fada tana murmushi "Toh duk kun sa mana ido, kunsa Sweetheart yin shiru"
"Toh sannu Sweetheart kiyi magana kinji" Yaa Sabeerah tace da Xeenerh "Ni wlh Aameen kabari duk zakasa suyita teasing ina kuma" ta fada kaman zatayi kuka "Allah ya baku zaman lafiya mai daurewa"... "Amiin" ya amsa abunsa, wayanshi ne ya fara ringing tuni ya daga "Humble Doctor" ya fada bayan ya daga "Gani ah airport can your driver pick me up?"..."Yeah why not? harka iso kenan?"
"Na iso Man" Aameen yace "Right now zan turoshi"
"Dr. harya iso ashe, jiya ya kirani yacemun zaizo kuwa" Xeenerh ta fada da fara'a "I felt very bad daba Ilhaam zai aura ba" Yaa Hummy ta fada cike da tausayin lamarin "Yaa Humainah, Dr. Yana son Ilhaam harynzu" Aameen ya fahimtar da ita "Toh meyasa yayi introducing wancan qawar Ilhaam has his future wife?" Yace "I've no idea Yaa Hummy" ya fahimtar da ita, Sabeerah dai batace komai ba dan ba sosai takeson shirita ba, Xeenerh nema tace itama she trust Anwaar's love, kiran driver'nsa yayi yace ya dauko Anwaar ah airport, Aunty Khadie kuma ta kirata ta mata murar aure kan basu samu zuwa New York in ba, tayi tafiya zuwa Maiduguri, amma inta dawo halan tazo, Xeenerh kuwa amsa d'ai-d'ai take bata har suka gama wayan, suna zaune ah palo suna dan tadi saiga Mr. And Mrs. Anwaar an shigo😂 wato Teemerh dunia, tasha red lipstick gata fara hakan yasa ya dau fuskanta, sunglasses in dake idonta ta cire tana biye da Anwaar, da sallama ya shigo abunsa "Hi Xeenerh" ya ware hanu wa Xeenerh alamun tazo yayi hugging nata, tashi tayi zataje Aameen ya bita da wani kallon jeki ki gani "Ahh kai Anwaar bakasan matar wani bace itako, koh dan kun tashi tare ne?" Yaa Humainah ta tambaya "Hey man why do you have to stop her?" Ya tambayi Aameen "Saboda ni mijin aurene nasan darajan aure" ya fadi hakan wa Anwaar da biyu "As you can see I'm here with mine" ya matsa Teemerh ta bayyana, da sauri Xeenerh data koma ta zaune ta tashi tsaye, without a second thought tace "Out of my house Teemerh" tayi maganan ba wasa cikin sa, ware ido yayi yana dariya as he find Xeenerh funny, banda haka bey zo da Fatima dan ah koreta ba, all he can see is pure love da Fatima ke musu, amma basu appreciating "Aa Xeenerh ba'a haka in ta fita ina zataje" Yaa Humainah ta tambaya, though itama tunanin yanda iyayen Teemerh suka bari ta biyo Anwaar wani k'asa take, ita kuma Teemerh both Daddy da Mummy basu nan, Yaa Xee data k'asa zaman gidan aure kullum tana gida ita kadai ne gidansu kuma bajin magananta take ba, yasa tace ma Anwaar zatazo yi musu murnan aure itama "Bafa Nigeria muke ba balle kice ta koma gida, shigo Fatima" ta fada sannan tayi alama wa Teemerh kan ta karaso, da fara'a Teemerh ta fara shigowa "I don't care akwae hotels ae, she can stay there, as she belongs to the street" kawae Teemerh tasa kuka, wae Xeenerh tace she belongs to the street "Subhanallah" Yaa Hummy ta fad'a tana rike baki "Allah na gani ni ban taba aikata abunda ba dai-dai, niba er iska bace kuma wannan magana sam bai dace dani ba" ta fada still tana kuka "Teemerh? Munapurci zaki mun?" Xeenerh ta tambaya da mamaki, cigaba da kukanta tayi sanin ba abunda Anwaar zai ma Xeenerh as he respect her so much, duk gidan da Xeenerh yafi mutunci saboda ita Ashphert rashin kunya ya mata yawa "Kiyi haquri Fatima" Aameen ya bata haquri, batace komai ba ta fara share hawayen nata, Humainah ce ta tashi tace both Anwaar da Aameen su bita, ba musu suka bita ya rage daga Xeenerh sai Teemerh, ce musu tayi suyi haquri subi komai ah hankali dan bataso ana tashin hankali ba dadi, nan ta samu suka amsa mata, ita kuma Teemerh ganin sun bar wajen tace "Kuma idan ni er iskace ae dan uwanki ne zai bada shaida kan haka, tunda kullum tare muke, kinga kenan-"...... "Don't try that Teemerh" tayi saurin tsaidata "Kar ki yarda ki jefi dan uwana da kalman iskanci" murmushi tayi "Idan ni er iska ne, Toh wlh Anwaar ne babban dan iska, kinga shi ya koya mun kenan, ae mace bata b'ata namiji saidai namiji ya bata mace" ganin su Anwaar sun karaso yasa Teemerh saurin yin shiru "Xeenerh calm down, she is your friend right?" Aameen ya tambaya "Never, she will never be my friend, she's our source of pain"..."Xeenerh idan Fatima zata bar gidan nan toh nima bazan zauna ba" Anwaar ya fada ah takaice saboda shi ya dauko ta, da mamaki take kallonsa jin abunda yace "Anwaar don't pretend, Ilhaam is not here with us, ba amfanin abunda kakeyi "So you all think this is a joke right?, idan Fatima ta tafi nima I won't stay" ganin dagaske dan uwanta na shirin tafiya yasa ta yada makaman yaki "Shikenan there's no need for that you-you all can stay" Teemerh wani farin ciki taji yanda Anwaar ke defending nata agaban en uwanshi, shiga sukayi ta gaishe dasu Aunty Humainah cike da girmamawa "Lafiya Fatima kina lafiya?" Sabeerah da saukowan ta kenan ta fad'a da fara'a, Teemerh ta amsa da "Lafiya lau Yaa Sabeerah" Xeenerh kam da taga bazata iya da munapurcin Teemerh ba daki tayi, Aameen ne yaje yayita bata haquri kafin ta yarda ta fito

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now