💖💫RUDANI💖💫 57

90 24 114
                                    


DOCTOR ANWAAR ALBAAZ RESIDENCE

Kaman yanda tayi alqawari saiga Ashphert agidan Ilhaam, ita batama yi maganan Teemerh ba balle ya dameta, labari ta fara bawa Ilhaam harta shiga na Aameer "Ke Ashphert matsalana dake wanna shirmen naki, Aameer bazai taba miki kishiya ba, kibarshi da flirting da mata awaje amma banga yanada ra'ayin karo aure bafah" ta kwantar mata da hankali "Ae bazai kara ba kam saboda yana jira aurenki ya kare ya aureki" Ashphert ta bata amsa sincerely and disturbed "Lalle Aameer akwae abunda yake yawo masa akai amma in ba haka ba mey ya kaini kashe aure?" Ta tambaya da mamaki though bata wani jin auren ya dameta yanzu "Kema de kya fada, but he got your your name as a tattoo"... "Yea, that was the time we were dating haryanzu na nan kenan?" Ash tace "Bazai cire ba ae"... "Ash, komai akwae lokaci dole fa ya cire watarana" Ilhaam ta fahimtar da ita "Allah yasa toh amma your picture is everywhere har wallpaper nasa kece, Allah ya shiryesa kawae" girgiza kai Ilhaam tayi gane aiki ne bai masa yawa ba "Amiin, watam kekam Aameer bayi hanaki fita" tace "No indai fita ne kam he permits me everywhere, bai cika so a tambaye sa bama" Ilhaam tace "Toh ae kinga ta wani wajen da sauki".... "Eh ba laifi tanan kam" ah haka suka cigaba da tadi saiga Teemerh ta shigo koh magana babu ta samu waje ta zauna bey mata bama ta dauki remote tayi changing channel in, dadin abun bama kallo suke ba "Ke yanzu Teemerh in banda neman magana da munapurci palon kasa be isheki ba sai kinzo nan? Koh dan saboda kinga nazo ne shiyasa kika shigo kiji abunda muke cewa?" Ashphert ta fada cike da masifa "Koma mey kika dauka hakane, this is Anwaar's livingroom so let me be, why don't she take you to the guest-?" Bata karasa ba Ash ta chapke "Toh yanzu ne kuma zaki gane bakida wayo Teemerh, ni na miki kama da wanda za'a kai guest somewhere? Lalle kinyi kuskure" ta fada tana hararanta "Ke Teemerh tashi ki fita ki bamu waje" Ilhaam finally tasa baki "Da kenan da kike yanke hukunci abi, yanzu koh shi Anwaar in ni nake yankewa yabi" dariya sosai tabawa Ashphert "Lalle kinyi kuskure da baki fahimci halin Anwaar ba, duk wannan rawan kan da kikeyi saboda kinada cikine ina?" Sai kuma ta sake fashewa dariya "Kar kisa na miki kallon wawiya mana, sa'a kikaci bey zubar da cikin ba saboda I am very sure Anwaar bayiso ki haifa masa yara, amma ki bari in kin haifeshi zakice na fada" kallonta Teemerh tayi batace komai ba "Ash what are you saying?" Ilhaam ta tsaidata "No Ilhaam kibarni" ta fada tareda daukan handbag nata tayi wajen Teemerh tareda sa hanu a kafadarta, kasa buge hanun Teemerh tayi "Teemerh na lura kinada karancin ilimi akan Anwaar, ki karance sa da kyau kafin ki fara fada akan abunda ba naki ba wawiya kawae" tana fadin haka taja hanun Ilhaam "Babes zoki rakani" Ilhaam tace "Wait, tafiya zakiyi saboda ita?" Kallon Teemerh ta juya ta sake, dan ba'ayi Teemerh'n da zata hanata zaman waje ba "Na gama important something in Ilhaam, so kar ke in ki damu dayawa kinji" tace "Toh kin manta key" Ilhaam ta dauko da sauri ta bita dashi sukabar Teemerh nan zaune cikin tunani, rakata tayi har parking space yanda ta shaida mata komai Teemerh ta mata ta rama, Ilhaam in kuma tayi alqawarin ramawa sannan ta dawo, tana shigowa taga Teemerh zaune amma tana ganinta ta tashi "Kun gama ci mun mutuncin koh kuwa?" IIhaam bata ce mata komai ba zata wuce Teemerh tasa hanu ta pulling nata, saida ta kusa fadi amma tayi saurin daidaita tsayuwarta, daga hanu tayi ta zubawa Teemerh wani marin daya gigitar da ita dan koh ah mafarki bata tunanin Ilhaam zata mareta, ihu tasa da sauri Munnirah ta fito daga daki... "Teemerh mey yasa meki?" Teemerh kasa magana tayi amma tana daga ido taga Anwaar ya shigo kenan tayi saurin kauda kai saboda kar su hada ido, zubewa tayi ah kasa ta rike cike, mamaki sosai tabawa Ilhaam, juyawan da tayi taga Anwaar in ne ya tabbatar mata da dalilin munapurcin Teemerh kawae taja tsaki "Subhanallah" ya fada a yayinda ya karaso wajen da sauri yana kokarin dagata "What happened" ya tambaya "Duuu-dukan ta inaga tayi" Munnirah ta fada tana juya ido yanda bazata hada ido da Ilhaam ba "Ni ban daketa ba, I just s.." bata karasa ba ya tsaidata "Can you please shut up Ilhaam" ya fada da muryan da be taba yiwa lIhaam magana da ita ba, tuni ya rudata, itama Teemerh kallon situation in tayi cikin mamaki yanzu ta fara yarda da maganan boka (Subhanallah) Ilhaam must have step on that, juyawa tayi zata wuce sama yayi saurin riko hanunta "And where do you think you're going? Tun ban gama magana ba zaki wuce kenan, na fara wasa dake koh?" Teemerh dake zaune a kasa ta kashewa Munnira ido tuni ta hau murmurshi, they never see Anwaar shouting at Ilhaam, amma Teemerh kam dadi taji dan tun jiya take jira taji sun samu matsala "Koh kin manta tanada cikine? And you choose to treat her this way?" Jin fadan nasa bana kare ba ta bude baki zatayi magana dan ita ta gaji da zaman gidan ma, inda zaice ta koma gidansu da tafi kowa farin ciki "Enough! Enough Anwaar, why can't you trust me? I'm not that bad to beat her despite knowing her condition, and to add ita Teemerh ne zan daka bata rama ba? Why can't you just go for the truth and leave your lies alone" ta fada tana hade rai "Amma Ilhaam kina jin tsoron Allah keda Ashphert ne ae kuka fara, bayan kin rakata kika dawo kina mun naki, you guys even said you envy my pregnancy" Teemerh tayi interrupting maganan Ihaam saboda taga Anwaar ya fara yarda da matan nasa, yasan Ilhaam can never say she envy Fatima's pregnancy but he can totally agree with Fatima's statement as yaga motan Ashphert zata wuce lokacin daya dawo, Ilhaam tsayawa tayi out of words dan batasan lokacin da tace tana jin haushin cikin dake jikin Teemerh ba "Ashphert?" Anwaar ya maimaita, kama hanun Ilhaam yayi zai hau da ita sama tayi saurin kwacewa "Let go of my hand" ta fada ayayinda taja baya "Idan kai baka yarda da abunda nake fada ba then who can?" Ta tambaya tana ware hanu "Saboda duk maganan ki ba gaskia aciki Ilhaam" ya bata amsa, juyawa tayi cike da takaici ta fara tafiya har tayi nisa taji muryan Anwaar cak ta tsaya "Idan kika sake biyewa Ashphert kukayi wani kuskuren bazan barku ba" Teemerh wani sanyi taji aranta yau Anwaar yayiwa Ilhaam tatas, amma duk da hakan taso yafi haka, Munnirah ma sai dariyan munapurci take dan so take burin Teemerh ya cika kowa ya huta, dawowa baya Ilhaam tayi yanda yake "Idan muka sake dukan Teemerh koh? Muma zaka dake mune? Duka wannan saboda Teemerh kakeyi hakane? Idan kuma kazo kayi nadama fa? Ni zan yarda da abunda kayi munne?" Kallonta duk suka tsaya yi harshi Anwaar dan yanzu ya tabbatar ba abunda Ashphert ke koyawa Ilhaam sai raini da rashin kunya, ya kamata yayi maganin abun nan tun kafin lokaci ya kure "Ohh noo Ilhaam, meyasa kike tunanin kullum nasara na tareda ke? You never know when you'll lose everything, everything and for sure nima kin kusa ki rasani idan ke zaki cigaba da biyewa wancan maras kunyan" wai fa ya fada dan tayi mending ways nata ne amma b'ata mata rai yayi, kawae taji hawaye "Idan na rasa ka sai mey? Nayi nadaman auren ka tun ba yau ba, I loved you and I will always do amma bazan bari kamun abunda be dace ba, I've obeyed you but not anymore, idan kana tunanin kana duka wannan saboda na bawa Fatima haquri to fa kayi kuskure, I'm Ihaam Albaaz inayin abunda nakeso ne kawae" ta fada trying to hide her pain "I regretted the day I accepted your marriage da wancan abun" tasssssss! Taji saukan marin da saida ya kaita kasa, da sauri Munnirah ta shige daki da gudu tabar Teemerh, dago idon da suke zubar da hawaye tayi tana kallonsa "Anwaar you slapped me? Toh na rantse wannan marin bazai tafi a banza ba, you better mark this this day to be the last day of our relationship" ta fada tana kuka sannan ta juya... sa hanu yayi acikin gashin kanshi cikeda takaicin abunda ya aikatawa Ilhaam, baisan lokacin da abun ya faru bama, kawae dai yasan abunda ya aikata ba daidai bane, but she caused it with this sharp mouth "Babe you shouldn't have slapped her" Teemerh ta fada tana sa hanu a kafadarsa, bemasan lokacin data karaso ba ganinta kawae yayi, wani kallon daya bita dashine yasa tayi saurin janye hanunta, hanyan daki ta kama tana tafiya tana dan dingisa kafa hanu a ciki saboda kallon da taga Anwaar yana mata karya zargi komai, samun waje yayi ya zauna akan dining da hanunshi a kai sai saukowan Ilhaam ya gani da akwati tana ja kaman wanda zata tashi sama, kara bude ido yayi yaga eh fa itace "Da izinin wa zaki fita?" Koh kallonsa bata yiba ta cigaba dajan akwatin nata "I dare you not to go out" dara-daran idonta da suke zubda hawaye ta dago ta kallesa dasu tuni yaji jikinsa yayi sanyi sai ji yayi ranshi ya baci dabai mareta ba, juyawa tayi ta fice abunta shiko ya zauna da tunanin Ilhaam, Teemerh kuwa shiga daki tayi ta kira Mummy ta fada mata finally aikin boka yayi, ba'a samu zaman lafiya ba dan kuwa Anwaar yau har marin Ilhaam yayi a gabanta, murna sosae Mum tayi harda yiwa Teemerh addu'an samun nasara, From the other side kuwa Munnirah ce ta kira landline na Aameer dan batada digits nasa, ce masa tayi ya bawa Ashphert haquri kan abunda ya faru amma tazo sun hadu da Ilhaam sun daki Teemerh saboda sun samu misunderstanding, ran kowa dai ya baci amma itama ya bata haquri. Dama da bacin ransa, kawae ta sake b'ata masa ran
**

💖💫RUDANI💖💫Donde viven las historias. Descúbrelo ahora