💖💫RUDANI💖💫 56

83 24 59
                                    



"Mum I don't think wannan abubuwan zasuyi tasiri kan Anwaar" Teemerh ta fada cikin tashin hankali "Why did you say that?" Ta fada tana watsa mata harara "Har kusan shekara fa muna abu daya amma bayida niyyan sakin yarinyan nan, Mum abubuwa bazasu cigaba ah haka ba, ah samo mafita" ta fada ah dame "Eh, Shamsiyya ta karbo wani magani wancan satin ae bayan dawowanta gidan naki, toh yanzu dai kan ita Ilhaam in za'a koma tunda shi abubuwa sunki yiyuwa" tayi maganan hakan yasa Teemerh jin sanyi cikin ranta "Ae Yaya sai kinga yanda yake pampering yarinyan nan bayiso wani abu ya tabata koh kadan wlh" Auntie Sham ta fada cike da takaici "Ke kuma zama kikeyi ki zuba ido koh? Ke Fatima barin fada miki ban zauna da kishiya ba kema bazaki zauna da ita ba" Mummy ta fada rai a bace "Ina kokari Mum, yanzu abubuwan da sauki at least yanzu kaman ya fara sona tunda dakyar ya bari na fito wai bayiso na wahala" ta fada kuma tana murna "Banza abunda ke cikin ki yakeso bake ba" Yaa Xee ta fahimtar da ita, dan shiru Teemerh tayi ganin gaskia ne maganan Xeee "Toh yanzu zuwan Lagos in ma bazai bari kiyi ba kenan saidai aje miki?" Mummy tayi saurin tambaya "Yea sort of" ta amsa ah sanyaye "Ku barni dasu duka daga shi har ita aljanan" Auntie Sham ta fada tana murmushin makirci "Yanzu dai abani maganin nayi-nayi, Yaa Xee kwanan ki nawa a gida wannan karon kuma?" Ta tambaya wai dan ta zaci dawowa Xee ta sake "Keni matsa chan, Lafiya qlau nake zaune da Mahmood yanzu, yini nazo yau kuma harda Mufeedah tana wajen Daddy" ta fahimtar da ita "Beey fa?" Ta tambayi Aunty Sham "Wai aure ubanta zai mata, toh yace ta koma, ya rufe mun 'ya ah daki koh abinci ta window ake bata" tabe baki Teemerh tayi tasan yawon Habeey ae da yawa yake, amma kwana biyu yayi yawa ta fito "Barin gaishe da Daddy sai na wuce" Teemerh ta fada sannan ta mike tayi palon Daddy.

Anwaar is caring for his baby not Fatima amma gani take ita yake wa, Ilhaam bata wani taimaka masa dan ita jira takeyi Teemerh ta haife abunda ke cikinta, ya zama dole Anwaar ya saki Teemerh, if he can't ita ta yarda zata karbi sakin komai ya wuce kuma zata cire Anwaar cikin rayuwanta sannan ta koma chan Maiduguri da zama wajen Ammaah, a farewell to Abuja. Tunda Teemerh taga yanzu Anwaar yabar mata fada ta budewa Ilhaam iskanci saidai bata tabayi gabansa ba, ba Ilhaam kadai ba har Anwaar masa takeyi dan ta gama lura da yanda yakesan yara bayiso koh ranta ya baci yasa take taking wannan advantage in, wahalan yau daban na gobe daban take bawa Anwaar, ya sauko sosai from cold to cool, shi ke mata abinci ma dan tace masa in Ilhaam tayi abinci bayi mata dadi, ah takaice dai sai abunda Teemerh taga dama takeyi, saidai abunda ke bata mata rai shine yanzu Anwaar kullum sai ya tuna mata bayi santa, harta gwammace da kafin tasa masa rules, dan yanzu abunda takeso shi yakeyi amma kafin yayi zai ce mata bayisanta, he's doing it for the baby. Yau fa Ilhaam na damuwanta fa Teemerh taje tayi neman magana amma taki kulata "Ilhaam kizo fa kiyi mun abinci dan Allah na fara jin yunwa, am not eating this your rice and stew something, come and make some jollof pasta" tayi maganan da wani gadara "Yaushe na zama mey yi miki abinci? Toh bazan yi ba, sai ki bari wanda ya saba miki yau ma ya miki" ta fada mata gaskia dan karma tasa rai "Ilhaam karkiyi tunanin ke wata abune acikin gidan nan dan na lura ke bakida tunani koh kadan, banda haka nace ga abunda nakeso kice Aa?" ta fada cikin nuna isa "Tunda ke kinada tunani ae shikenan" Ilhaam ta fada zata wuce Teemerh ta wani finciko ta saida ta fadi daidai da saukowan Anwaar kuwa..."Ouchh" Ilhaam ta fada dan sosai taji zafin faduwan...da sauri Anwaar ya karaso ya dagota yana yiwa Fatima wani mugun kallo "Bakida hankali ina?" Jin yanda yayi maganan yasa ta rude ta fara kame-kame, ita duk ah zaton ta Anwaar bazai mata fada ba koda marin Ilhaam tayi "Babe I'm sorry" itama ta tsugunna ganin yanayin sa "Kuskure ne bansan zataji ciwo haka ba" ta fada har muryanta na rawa "Fatima duk abunda kike acikin gidan nan bani ce miki komai saboda wani kikeyi, amma don't you dare think of touching Ilhaam, idan kikayi hakan ranki zai baci sosai" yayi assuring nata "Dan Allah kayi haquri banso nayi hakan ba amma ka yafemun, Ilhaam I'm sorry kinji?" Ta fada saboda tsantsan munafurci irin na Teemerh, zata rike Ilhaam tace "Don't" ta tashi tabar musu wajen "Babe I'm sorry bazan sake ba" Teemerh ta fada ganin koh Ilhaam in taki kulata balle ta samu Anwaar ya huce "You better mind your ways Ilhaam tayi kama da wanda zaki ci mata mutunci ne?" Ganin fadan nashi kaman bazai kare ba Teemerh tasa kuka tayi sama, zama yayi ah daya daga cikin sofas in dakin cikeda takaici, kasa zuwa dakin Ilhaam in yayi sai chan ya tashi yayi dakin nata yayita bata haquri kuma yayi alqarin bazi bari kowa yaci mata mutunci ba, saida ya tabbatar ta huce ya fita zuwa wajen Aameer, Aameer's health is unsound
💔
*

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now