💖💫RUDANI💖💫 21

200 37 15
                                    



Ta fannin su Xeenerh kuwa ah John F. Kennedy International Airport suka sauka, cab suka shiga zuwa Hudson, their street is one of the most quiet and expensive streets, everything about it is beautiful, gidan is just like a mansion dan kuwa babba ne sosai, trees ne kawae suka zagaye gidan da kuma more like artificial carpet dake kwance ta wajen gidan, sauka sukayi Sabeerah na rike da Xeenerh, cab driver ne yayi saurin fitowa zai bude kofa sai gani yayi har sun bude "Help us with the luggage" Aameen ya fada ah nitse sannan ya taimaka musu suka sauke kayakin nasu ya tayasu shigarwa "Everything about the house is beautiful Aameen" Humainah ta fada da murmushin ta mey kara mata kyau, shima murmushin yayi kawae sannan suka shiga ciki, Xeenerh kuwa dama tasan gidan dole zaiyi kyau tunda Aameen is an Architect, shi yake musu design na gida, su already sunyi Sallah a jirgi hakan yasa kawae sukayi wanka suka kwanta

PARIS

Bayan ta tashi a bacci ne ta fita zuwa k'asa, Yaa Atee ce zaune tana kallo nan Ilhaam ta karasa wajenta "Go and have your breakfast Ilhaam"
"Who cooked it?" Ta tambaya da mamaki "Aameer dai ya sayo" Yaa Atee ta bata amsa, bata sake ce komai ba ta mike sai kuma ta fara raba ido "Dinning na hanyan kitchen" Yaa Atee ta fada danta gane neman dinning area Ilhaam take, dan murmushi tayi sannan tabi wajen, ledojin wajen ta jawo ta fara duba mey zata sawa cikinta, Salmon, La Barre Chocolatée, Burata Et Tomates Ananas da Sea Bass ke ciki, dan tsuke baki tayi sannan tasa Salmon kan plate, bata wani ci da yawa ba ta mike dan zaga gidan, wani kofa ta gani ta jikin dinning in hakan yasa tabi wajen, it's more like a resting apartment dan kuwa lazy chairs ke wajen da inflatable sofa sai kuma foot hammock, everything comfortable kawae a wajen, karasawa ciki tayi, ita kadai sai murmushi takeyi, takawa tayi zuwa dayan side in, juyawan da zatayi ne ta hango Aameer daga gefe jikin desktop, pen a bakinsa sai kadawa yakeyi dan bai koh san ta shigo ba, sai a lokacin ta kare ma wajen kallo ta tabbatar da study room ne duba da yanayin da kuma yawan books in dake wajen, ita bata tab'a ganin somone serious and sometimes unserious kaman Aameer ba, shi kullum cikin karatu da rubutu yake, ganin hankalin sa yayi gaba ne ta juya ah hankali ta koma resting apartments in, zama tayi ita kadai ta bage kafa, ganin zaman bey da amfani ta tashi ta fita zuwa dakin Ash dake baccin ta har a lokacin hankali kwance, ganin tana bacci yasa bata tashe taba ta dau waya ta fara buga game, tana zaune Ash ta tashi ta fara squeezing eyes nata "Ilhaam" ta fad'a sai kuma tayi saurin hugging nata "Ke, are you alright?" Ilhaam data raba jikinta dana Ashphert ta tambaya "I will miss you, karki tafi" dariya Ilhaam ta fara "Ash, you are becoming something else, don't make me emotional as I will miss you too" kuka Ashphert ta fara dan batayi zaton zatayi missing Ilhaam har haka tun bata tafi ba, dariya Ilhaam ta fara mata harda ce "You look cute crying, I like that" jin abunda Ilhaam tace yasa ta fara share hawayen nata "Ilhaam leave my room, I hate youuuu" ta fad' a longing the u, dariya Ilhaam ta cigaba dayi sannan taja pillow ta kwanta abunta "Kice wa mijinki ya kaimu yawo kafin na tafi" hararan ta Ashphert tayi "Shi Aameer in ne yau bazaki ce masa ga abunda kikeso ba har saina ari bakin ki koh?" Ilhaam tace "Ash mana, I love you" murmushi Ashphert tayi tace "I love you more, zan fad'a masa" tana fadin haka ta tashi tayi bathroom danyin wanka, koh da ta fito Ilhaam bata dakin, nan ta shirya ta sauka kas'a yin breakfast, ba kowa palo dan Yaa Ateekah ma ta tashi, cikin kwanciyan hankali taci abinci kafin tayi dakin da Yaa Ateekah taje ta gaidata, tana gaisheta ta fita zuwa wajen Ilhaam, nan ta yita zuba mata surutu, shirmen duniyan nan ba wand'a bata mata shiba. Koh washagari ba Aameer ne ya tashi shigowa dakin Ashphert ba sai 1:34am, dare kenan, Ashphert har tayi wanka ta chanza zuwa sleeping dress, Ilhaam kuwa tace saita koma daki zatayi, ah haka sukayita tadi har bacci ya daukesu, bude kofan yayi kaman yanda ya saba ba sallama ba knocking, shiga yayi ya samu sun fara bacci Ilhaam ta dukunkune ah cikin hijab nata sakamokon sanyi da takeji, karasawa yayi kusa da ita tare dajan comforter in domin rufeta aikoh yana rufeta ta tashi saboda batada nauyin bacci, tana ganin mutum ah tsaye akanta tayi saurin tashi tareda ja baya, zata sa ihu yayi saurin rufe mata baki "Shhhh, I'm the one, Aameer ne" ya fada calmly sannan ya fara mata addu'a ah kunne sai ah anan tadan saki ranta, switch in dakin tashiga nema amma ta kasa samu saboda batasan yanda yake ba, tashi tayi ta laluma kofa ta fita abunta, tana fita yabi bayanta "Ilhaam please wait, we need to talk"
"We need no talk Aameer" ta fada a nitse sannan ta cigaba da tafiya "Ilhaam please listen to me, saboda nayi aure bashi zai hanani cigaba da zama dan uwanki ba" yayi maganan ah dame "Ae nima bance haka ba" ta fada a hankali "Ilhaam I've seen the way you're avoiding me, Ilhaam believe me, my intentions are pure I don't mean to hurt you"
"Don't try to change the topic, This was never my concern Aameer, so what if you ditch me for Ashphert? I want nothing but her happiness" ta fada har cikin ranta "Ilhaam I never dump you, ki yarda dani I still love you" da mamaki fal ranta ta kallesa "Aameer dan Allah mana, aure fa kayi, kanaso matanka ta fara facing wa'innan abubuwan kenan?" Shiru yayi yana kallon Ilhaam, hawayene taji yana kokarin zubowa kawae ta kauda kai "Ilhaam?" Ya kira sunanta ah hankali, d'agowa tayi ta kalleshi, he can't deny he loves Ilhaaam, but destiny has his own ways "Can I get a hug" girgiza kai tayi alamun bazata iya ba "Please" ya maimaita, hugging nasa tayi sosai ya riketa, hawaye yaji ya sauko masa shima dan duk gani yake he betrayed her trust "I love you Ilhaam"
"I know" ta fada da muryan kuka, duk abunda sukeyi Yaa Ateekah tana kallonsu kuma tana jinsu, dan da wuya take bacci da wuri "Go Aameer, your wife need you" ta fada tana kokarin raba jikinta da nashi, ba musu ya saketa tayi daki, wanka tayi ta kwanta, shima daki ya koma har alokacin Ashphert na baccinta peacefully, switch in dakin ya kunna hakan yayi sanadiyar farkawanta ah baccin "I'm sorry" yace da ita "Noo, no need" ta amsa a nitse tana squeezing eyes nata "Ni zanyi wanka" kai ta gyada mishi alamun toh, har ya shiga ya fito tana zaune, kallonshi ta shiga yi daga sama har k'asa tana karajin sonshi aranta, har ya shirya ya karaso wajenta bata sani ba saboda ta zurfafa cikin tunanin "Hello wife" yayi whispering, d'ago ido tayi tana kallon shi ba koh kyafta ido "Wannan kallon fa?" Kunya ne ya rufeta harda dan sa hanu ta rufe ido "Bude ido abunki ni banson wannan kunyan taku na mata, remember I'm all yours, before ae baki kalleni ba koh" kai ta gyad'a ah hankali "So look at me" sai kuma ta dago idon ta kalleshi "Kin shirya bacci yanzu?"
"Yanzu fa na tashi ah bacci koh ka manta ne?"
"Yeah I see amma idan ni inaso kiyi baccin fa?" Dan kau dakai tayi kaman bataji me yace ba, hanu yasa ya kamo face nata tare da owing lips nata kissing her passionately....

Guys... I am not a big fan of love. I don't know why I ended up writing about it. I find it very awkward and super shy to write romantic scenes😩💕💕 Love you all. Xoxo 😚 😘

#RUDANI #RDN!

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now