💖💫RUDANI💖💫 83

52 24 82
                                    


ABUJA_

Hararan sa tayi ganin tana magana ya wani share ta "Anwaar ka jin tsoron Allah karya kama ka da hakkina fa, tunda ka rabu da Ilhaam kaqi mu samu zaman lafiya acikin gidan nan" yace "Yau kuma mey na miki?" Ya tambaya ba tare da nuna damuwa ba "Ae bazaka sani ba Anwaar, damuwan Ilhaam dana en uwan ka shine kawae damuwa, baka sauke mun hakkin aure, ga Aunty Sham ae sau daya kaje ka dubata, na fada maka matsalan da Beey ke ciki ma baka nuna ka damu ba, ni matsalan da nake ciki duk bai dame ka ba saboda baka damu dani ba, wlh Allah Anwaar nace ban yafe ba sai hakkina ya bika" ta fada kaman mey shirun kuka, kallonta yayi dan duk abubuwan data lissafo kadan ne suka zama masa dole, amma duk sauran ae ganin daman sane "Yanzu ke duk wannan abubuwan da kika lissafo yaushe suka zama mun dole?" Ya tambaya yana jiran amsa "Hakkin nawa ma ba dole bane? Ban tuna lokacin daka sakeni ba" shi mamakin yanda abun masifa bayiwa Fatima wuya yake "Yanzu waye yace na sake ki? Fatima, I used to think that you were a peaceful human but am wrong" cigaba da kallon sa tayi saidai yanzu ta hade rai "Saboda na fadi gaskiya?" Girgiza kai yayi "Ilhaam bata nan, we don't even know her whereabouts yet, but here are you complaining. You have to support me" kawae Teemerh ta fara kuka "Ilhaam, Ilhaam, Ilhaam. Kowa abunda yake fada kenan, saboda ni banida amfani? You are not even appreciating my efforts in your life Anwaar, what is my fault?" Yace "Calm down and stop crying please, I have a lot to do these days, I don't have time for the things you are blaming me for, find it in your heart to forgive me if I do you any wrong Fatima, you are my wife, and I can't deny you happiness, I might not want the sadness and jealousy that is burning in you, but shh, forget about Ilhaam being my wife, she was my sister before becoming a wife, and now she's a sister forever. You are a witness, even if Ilhaam is not my wife, she will continue to be my sister, I can change a wife but not a sister please" yana fada ya tashi dan yanada wajen zuwa, juyawa tayi ta cigaba da kukan ta tana tunanin Ahmad yayi nasaran sa Anwaar damuwa, ita duk abubuwa sun taru sun mata yawa. Anwaar kuwa wajen Aameer ya wuce dan ya masa waya Najeeb yazo, nan fa ya samu suka hadu ya fara musu bayanin "Har yanzu muna kan bincike akanta, amma ba alamun ta, munsa policemen namu koh ina ah Maiduguri amma still ba success" Najeeb ya fada musu yanda ake ciki, kallonsa duk sukayi ba amsa "Sanin halin da take ciki ma yanada mahimmanci" Shareef yasa baki "He sent a video, we don't want Anwaar to see it that is why we hid it" Rafeeq ya fada tare da miqawa Najeeb wayan, da sauri Anwaar da sauran suka karasa dan gani, the video was saved from the cctv, Ilhaam struggling to take over herself and Ahmad trying to force himself, coffee table in dake wajen Anwaar ya buga hanun sa kai, dama bai gani ba shi kam, is a plain glass hakan yasa ya fashe har hanun sa ya fara jini "Doctor Anwaar stop hurting yourself" Shareef yayi saurin rike hanun "Why Ilhaam? Mu muka masa laifi" Anwaar ya fada a dame "Shiyasa bamu so ka gani ba, Ahmad is a disgusting being" Aameer ya fada yana kallon sa "I am sorry to say, but he can terminate her pregnancy if he finds out" kallon Aameen sukayi bayan abunda ya fada, girgiza kai kawae Anwaar yayi yaje wanke hanun sa, yasan ba abunda Ahmad bazai aikata ba, da duk abubuwan wa shi yayi ma, amma ae ba abunda Ilhaam ta masa.

**

MAIDUGURI_

Ah hankali Ahmad ya bude kofan, akan abun sallah ya sameta dan kuwa yau ta makara, tana jin shigowan sa tayi saurin juyawa a tsorace, ihu tasa yayi saurin komawa baya "Shhhhh" yace da ita hanun sa akan lips nasa "Ki shirya Ilhaam, I'm taking you home" da sauri ta dago ta kallesa, sai kuma ta fara matsawa baya, tasan Ahmad karya yakeyi "I am trusting you no more Ahmad" ta fada masa gaskiya kawae ta cigaba da kuka, shi tausayi ma ta bashi, kuma ya amince da duk hukunci da en uwanta zasu masa, he concludes to he is not above the law "I am geez serious about this Ilhaam" kara sautin kukan tayi dan ita batasan ganin sa ma "Just goooo out, I know you ain't taking me home in any circumstances, nasan halin ka, you are a liar, a cheat, ban maka komai ba, what's the fault of my heart loving Anwaar? And that is the main reason I love him so much, Anwaar is not a beast, he would never treat me badly, I don't want to curse you Ahmad but you deserved it, you are a demonic being, kaifa koh mutuntani bakayi ba, you tried to rape me Ahmad, how do you expect me to trust you?" Girgiza kai yayi "Dammit, I know you can't trust me but believe me this time, I am taking you to your family" yayi maganan a nitse, for the first time bayan tayi aure Ahmad ya mata magana a nitse hakan yasa tayi shiru tana kallon sa tana so ta tabbatar koh gaskiya yake fadi "Ahmad dagaske kake?" Ta daure ta tambaya dan ta kasa yarda "I'm serious Ilhaam, let your baby come first, he needs his father, nayi miki alqawarin bazan miki komai ba and I am going to take you home safe and sound, da yardan Allah bazan sake damun rayuwanki ba, this is my promise to you, dama so nakeyi nasa Anwaar cikin tashin hankali amma an riga an sa ranan aure na da Sarah fa nikam, she loves me for who I am, no way am betraying that girl. A shirye nake da duk hukunci da zaki mun" saurin girgiza kai tayi "Just take me home, that is all am asking for" ta fada muryanta na rawa dan gani take zai sake ce Aa "I will take you home Ilhaam, I can't even look into your eyes and ask for your forgiveness, I will try that when I have the courage" tsayawa tayi tana kallonsa hawaye na zuba a idonta, a hankali ta daura hanunta kan cikinta hawayen nata na kara yawa "Cry no more Ilhaam, is a morning flight, everything is organized" tashi tayi ah hankali, dan juyawa yayi ganin har lokacin a tsorace take "Thank you so much Ahmad, words cannot repay your favor" yace "Gidan Aameer za'a ajiye ki kenan?" Ya tambaya danshi kansa tsoron zuwa wajen guy in chan yake, he is ready to ask for their forgiveness and reveal Teemerh's secrets too "Gidan Baa zaka kaini, I know they must be there" ta dawo dashi daga duniyan tunanin sa.


💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now