💖💫RUDANI💖💫 13

253 46 24
                                    




Zaune Ahmad yake harynzu a parlor saidai yanzu bashi kadai bane, shida Xeenerh suke zaune yanda tayi mishi karyan Ilhaam na shiryawa ne saboda taga lokacin da Anwaar ya bita dakin, "Gata nan ma ta karaso" yace da Xeenerh tare da nuna masa Ilhaam, saidai kallo daya zaka ma Ilhaam ka gane tayi kuka "What's wrong Ilhaam" abunda Zeenerh ta fara cewa kenan, kallonta Ilhaam tayi alamun ta basu wajen tukunna, tashi tayi ba musu tayi sama, kujera daban daban suka zauna saidai ba wanda yace wa wani komai. "Princess kinsamu fitowa kenan?"Ahmad yayi breaking silence in "Karki damu, nasan dama bazaki amsa niba amma koh fitowa da kikayi na ganki ma I'm satisfied" tashi tayi batace dashi komai ba tayi kitchen ta kawo mishi drink sai snacks taxo ta ajiye masa, dan Xeenerh ba gwanar serving baki bane sai taga dama sai yasa batayi serving Ahmad ba "Kasha ruwa" Ilhaam tace dashi, dan smiling yayi yace "Dole nasha ae saboda mata tace ta kawo mun" wani kallon rainin hankali Ilhaam ta bishi dashi, dariya kawae yayi ya zuba a cup tare da sipping "Ni zan koma daki I need to rest" tayi magana ganin yayi shiru "Haba Baby yanzu fa kika fito"
"Sorry I've" ta fad'a tana sake squeezing idonta "To toh kimun rakiya mana Babe"
"Toh muje" ba musu ya ajiye abunda yakeci tare da sake sipping juice in sannan ya mike, rakashi tayi har wajen mota saidai kanta a kasa "Ilhaam?" Ya kira sunanta a nitse "Naam!" Ta amsa itama ah nitse "I want to ask for a favour pls don't say no" tace "Okay Ahmad say it out" jin haka yasa yace "Inaso ki rakani zuwa gida, my Mum want's to see you, kullum sai nayi mata maganarki" tace "No Ahmad kasan ba al'adar mu bace yin hakan" dan shiru kaman bazai sake magana ba, sai kuma yace "Pls Ilhaam, it's high time you leave these traditions behind, you guys are not in Maiduguri but Abuja" ya fahimtar da ita "Ahmad I can't, and to tell you ka jamun babban matsala yau, why do you have tell Anwaar that you are here because of me?" Ido yadan zaro saboda yayi tunanin haka ganin idonta kaman tayi kuka "What happened?" Ya tambaya in a calming way "Anwaar is my bf" ta fada amma saida taji ranta yayi zafi saboda karyan da tayi "Do you wanna break my relationship?" Ta sake fada "Oh auren dangi kukeso kuyi kenan? but you know how I love you right?" Ya fada tare da lashe leb'e, dauke kai tayi daga duban da take mishi "Toh ae ke tame rabo ce Ilhaam, kuma ni nasan I will be the one to win" ya sake magana ganin tayi shiru "And why do you think im a game?" Ta tambaya jin abunda yace "Anwaar has started the game, karki damu nine zan kawo karshen wasan", "Whatever it's or might be, that's between I and Anwaar" ta fada dan ita bata gane mai Ahmad yake nufi ba" yace "Oh Ilhaam don't be silly, kinsan I love you more than the way Anwaar does"dan kallon sa tayi ganin har ya yarda soyyayyah take da Anwaar "Whatever! zan shiga ciki" dan ta juya abunta, tafiya tayi ta barshi tsaye wajen koh motan ya kasa shiga, dan tabbas yasan ba wata mace da zataki Anwaar saboda he's every girl's wish, so calm and charming in every way, zuciyanshi ne yaji yana wani tafasa sosai da tunanin hanyar da zaibi ya wargaza jinjirin soyayyar su Ilhaam, Ilhaam kuwa komawa daki tayi tasha kukanta, sai tunanin yanda Anwaar ya proposing nata kawae takeyi, she can see the love in his eyes amma bata taba tunanin Anwaar zaice yana santa ba, saboda in ance mata Anwaar will ever fall in love da ita koh wata toh tabbass karyatawa zatayi, tasan bayi kula mata, dan rufe ido tayi ta bude "Anwaar is the one" ta fada a fili sai kuma ta fara girgiza kai "I can't love him, he will keep on hurting me saboda he has no idea what love is. He has never been in love" ta fada a hankali, from that very day bata sake ganin Anwaar cikin gidan bama, yana gama abunda zaiyi ya sake komawa wajen Ummi abunsa

*•*•*

~It's been 2 weeks~

Ilhaam na zaune rike da wani littafin Aameer that has to do with law tana karantawa, kamshin turaren da taji ne ya sata dago ido, saidai kafin tayi magana taji yace "Ilhaam I love you" Aameer ya fada sannan ya bata flower, karba tayi ah nitse tanajin yanda flower'n yake kamshi "I know you do" ta fada sannan ta ajiye flowers ah gefe "And I wanna marry you" ya sake fada, batasan lokacin da ta fara dariya ba which he finds her cute, saurin yin shiru tayi tunawa da abunda Anwaar ya fada kenan shima kawae kuma ta tsaya tana kallonsa tasan something is surely wrong, zata sake magana yayi saurin nuna mata wrist nasa, hakan yasa ta fasa maganan ta tsaya karanta tattoo in da aka rubuta wajen "Foreverllhaam" taga an rubuta "Aameer you are mad, why do you have to do this?" Ta fada calmly sannan tasa hanu ta shafa wrist in nasa daidai yanda akayi rubutun "Just to tell you how much I love you" ya fada in a flirty way, dadi sosai Ilhaam taji dan in ba wanda yake sonka ba bazai yi tattoo da sunan ka ba "But Anwaar?" Ta tambaye sa "Forget about Anwaar, do you love me?" Ya tambaya cikin husky voice nasa "Aameer I can't say, but I've fallen for Anwaar" ta fada sincerely "You will have to choose, tunda bazaki aure mu duka ba" shiru tayi tana kallon sa dan Anwaar hasn't proposed her the best way amma she saw true love in his eyes "Ilhaam" ya kira sunanta nan ya dawo da ita daga tunanin da ta shiga, zobe taga ya ciro kawai ya sa mata ah finger nata nan hawaye ya cika idon nata, yau take ganin ikon Allah "Will you marry me?" Kai kawai take gyad'a wa alamun Eh amma tunaninta duk na wajen Anwaar and she don't know why "I love you so much Ilhaam, thank you for accepting me" yana fadin haka ya tashi da witty smile ah face nasa, koh ba komai yanzu zai gwadawa both Anwaar da Ahmad ya isa, Ilhaam kuwa tashi tayi ta fita hawaye sai zuba yakeyi bata tsaya koh ina ba sai garden, zuwa tayi ta wanke fuskanta ta zauna ah daya daga cikin kujerun dake garden in tana karewa zoben da Aameer ya samata kallo, tana tunanin koh abunda tayi ya dace "You made the best decision nah?" Taji muryan Anwaar na fada, saurin dagowa tayi ta kallesa hawaye fal idonta, Anwaar can't blame her, saboda yasan halin Aameer, zaiyi duk abunda yasan zai iya dan ya samu amincewan Ilhaam "Im sorry" abunda ta iya furtawa kenan, dan murmushi yayi yace "Congratulations, your happiness matter" share hawayen ta fara yi sannan tace "You're the best, can't asked for someone better than you" zama yayi kusa da ita kan 5 seater yana kallon yanda different birds ke yawo a wajen, Plover, Shining drongo, Little bee-eater... and so on, itama kuma Ilhaam abunda burgeta shine Beautiful sunbird, Mousebird sai Narina trogon saboda colors in dake jiki, murmushi ne yayi escaping lips nata ganin Blue Jay kusa da ita amma ta kasa tabawa saboda tsoro, Anwaar ne yasa hanu ya dauka hakan yasa ta juyo ta kallesa "I don't know how this is here" tayi masa nuni da Blue Jay "Ba'a USA ake samun su ba?" Dan tasan they are not common in Nigeria "Actually I don't know either, one thing for sure is this bird is not our own as it's illegal to keep Blue Jays as pet, kinga kenan it can't be ours" dan b'ata rai tayi "What if it's Baa that bought it with there federal permission?" Ta tambaye sa "I can't say, it's been a while am home, this is the first time im seeing it here" ah hankali ta daura hanunta kan Blue jay ta shafa tana murmushi, bayan ta cire hanunta Anwaar threw it up to fly "I and Aameer will be going to Georgia for a competition, and we need you guys" ya fada kaman wanda akasa magana dole "Competition?" Ta tambaya da mamaki "Burnout race" ya bata amasa "Like seriously? Both you and Aameer have a profession, a Doctor and a Barrister so why this?" Ta tambaya still in surprise "Calm down Ilhaam, we signed this before coming back to Nigeria, so we have to" dan shiru tayi kawae tasan they just wanna play a risky game

***
Shirye-shirye suke tsaf dan zuwa country'n Georgia akan competition Anwaar da Aameer sunyi signing Woodstock car racing in da za'a gudanar na year in and the time is here, Su Aunty, Atee, Sabeerah, Humainah da matan yayun su ma duk sun hallarta, Ilhaam kam dama already tasan da abun, so duk sun yarda zasu

GEORGIA🇬🇪

"Ladies and gentlemen, it is time for the opening ceremony, the ceremony is about to begin" wata daga cikin judges in tayi magana "Our company is honored to organized this event, and now I may invite on stage Yesmin Abdu" nan aka tafa mata sai ga wata ta fito tana daga musu hanu "Hello guys, and welcome to the Brick motors 11th edition of the international Burnout race, the first three finishers in today's race will be in the 12th race, I mean in the final race, they will compete with the winners so far, and that will be the ultimate race, and whoever wins it will be the ultimate racer" ta fada da murmushi sannan tace now the race begins, nan aka fara aka fara kiran sunayen su "We see the Aameer Albaaz in the white car, and in the blue car is Anwaar Albaaz, while in the red car is Munnir Mohammed who are both competting for their first burnouts race, and in the other hands we have the lengendary racers" nan aka fara tafi, su Ilhaam suna daga gefe sai addu'a sukeyi "Ladies and gentlemen, as you can see the racers are gearing up" nan fa green light ya kama duk suka dau hanya Aameer ya fara gudu kaman mai, dama chan shi bai wani damu da lafiyansa ba, sai dai har aka gama first round wata mace ce ah gaba sai Aameer dake binta ah baya, saida aka kusa gama second round kafin Anwaar ya kara gudu shida Munnir, sauran ma ba'a barsu ah baya ba, saurin tashi tsaye Ilhaam tayi dan ganin yanda Anwaar yake gudu kaman zai tashi "He might hurt himself" Auntie Aisha ta fada ah hankali sannan tayi saurin tashi ah wajen saboda kar ta gani, motan Aameer da Rose ne ya kusan shiga final line in amma kaman daga sama suka ga motan Anwaar ya wuce su making him the first racer, Aameer second sannan Rose itace third "Anwaar is mad" Ashphert ta fada ganin haukan da yayi, "Kuma wai a dole mutum is a Doctor yasan right and wrong" ta sake fad'a Xeenerh tace "Kede kice kawae haushi kikeji dan Aameer bai winning ba "Oho ae yana daga cikin first 3" nan fa akayi declaring Anwaar winner.
***
"Anwaar what is the secret to your victory?" Ashphert ta tambaya bayan duk family'n nasu sun taro waje guda, dan murmushi yayi yace "I didn't put my legs on the brake, because im not afraid of death" ware ido Ash tayi "Kutt ba wanda bayi tsoron mutuwa fa" ta fada tana dariya "Ashphert I've nothing to lose, and that is the secret" ya fada yana kallon Ilhaam, sarai ta gane da ita yakeyi yasa bata ce komai na tabar wajen, Aunty Humainah dai fada tayi musu duka, tace ita bataso su dawo 12th in ma, su haqura haka saboda risky game suke playing
***
"Ilhaam no one can love you the way Anwaar does" Aameer ya fada sincerely, kallonsa tayi batace komai ba dan yanzu ita ta gama cire Anwaar ah ranta Aameer ne kadai "Im talking" kallon mamaki ta masa wai someone she loves is telling her wani ya fishi santa "Aameer mey kakeso nace maka?" Ta tambaya tana k'ara rephrasing maganan sa "Nothing" kadai yace sannan ya fita yaje wajen Yesmin Abdu, she's his girlfriend kuma tare sukayi karatu,  Xeenerh na ganin su tazo ta kira Ilhaam dan ta gani da idonta gudun karta fad'a tace karya ne danta lura yanzu Aameer bayi laifi ah idon Ilhaam


#RDN!

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now