💖💫RUDANI💖💫 66

89 24 81
                                    


KATSINA

Sun yarda duk sunje saidai early evening sukayi zasu koma. Abbas, Billy, and Haleemah duk basu nan suna Maiduguri dan su Leemerh suna school, Bilal ya koma Abuja saboda he resides there, ah halin yanzu dai Najeeb, Asmah, da kuma Yesmeen ke Katsina sai Maāmaa da Mummy. Baza dai ace gidan ba mutane ba dan yanzu wasu suke zuwan musu taaziya ma bayan dawowan su Katsina. Soldiers ne suka fara shigowa before Aliyu and the rest, they assured wajen is safe kafin suka fita "Aliyu?" Mummy ta fada da mamaki "Ashe zaku zo" ta fada bayan ganin Sabeerah, Aameer, and Ilhaam came in next, she's wearing a loose maroon abaya with Swarovski crystals and some eyeglasses wanda suna shiga ta ciresa, sai handbag nata da wayanta a hanu, her dressing is so modest amma batayi kamada matan aure ba. Aameen and his wife Xeenerh said their Salam before Anwaar, Ash, and Fatima came in, Najeeb looked at both Ash and Fatima kafin ya dauke kai, bai taba tunanin zai gansu nan ba, wai meya kawo su ma "Maraba ku karaso, Ilhaam zo tanan" zataje Yaa Sabeerah ta jawota hakan yasa ta fasa dan batasan dalili ba, matan tanada kirki fa "I feeled honored" Yesmin ta fada bayan ta karaso tana murmushi dan ita tunanin ta duk saboda ita aka shirya akazo taaziya dan tasan dole sunsan Bilal is not in Katsina by now.


Kowa na zaune shiru dan kowa da abunda yake sakawa ah ransa "Allah yasa ya huta, due to work zamu koma yau. We have no one or house in Katsina" Yaa Abu ya fada bayan dogon bayanai "Aa nan ma gida ne ae, you all are welcome wlh" tana fada Sabeerah ta bata rai, gidan Baban su Aunty ne and it's a big apartment dan yana daga cikin masu kudin Katsina, tasan ba zasu takura zaman gidan ba amma bazata zauna gidan mugun mutum kaman sa ba. He is dead amma ita koh ta tuna sa saidai tace Allah ya jikan musulmi no special prayer for the worst man "The ladies will be here with you, zasu taimaka wajen karban gaisuwa, in week time sai su koma "Yaa Abu ya basu haquri hakan yasa sukayi shiru "Anwaar, week wae zamuyi anan all in the name of business relations?" Ilhaam ta tambaya jin abun bai kama kai ba, shiru ya mata danshi karyan ma ya kare masa. Su Yaa Abu basu jima ba suka koma dan akwae abubuwan da ya kamata ace suna wajen a chan Abuja, banda Anwaar da yace eh zasu koma a yau suma amma sai early evening danshi bai wani ji yanasan barin Ilhaam wajen nan har week ba, ya fiso in za'a fada mata gaskiyan ma ah fada yana nan so he can take a good care of her, hakan yasa both Aameen da Aameer suka haqura, in ma late evening ne dai a yau zasu koma dan Aameer yayi resuming aiki ba yanda za'ayi su kwana a Katsina "Baza mu zauna anan ba, zamu hotel dan bakuda wajen da zai ishe mu, we can't share a room" Sabeerah tayi maganan giving them all a disgusting look, haka kawae fa ta fada dan bata musu rai tasan sarai akwae enough rooms amma in ransu bai baci ba ae bataji dadi ba "He is Al'ameen, and she is his wife, sunada yaro daya mun barsa a Abuja" Humainah ta fara introducing mutane, nan Xeenerh ta danyi murmushi kawae ta sake gaishe su "He is Aameer and she is his wife" tayi nuni da both Aameer and Ash dake zaune separately "Masha'Allah, Allah ya kara zaman lafiya" Mummy ta fada kafin suka amsa da Amin "He is Anwaar and she is his wife" tayi nuni da zallan Teemerh" hakan yasa Ilhaam, Xeenerh and Ash kallon ta "He is having two-" kafin Ashphert ta karasa Sabeerah tayi cutting nata "Shut the damn up Ashphert, Aameer take care of your wife" shiru tayi Aameer ya karasa wajenta ya fara mata magana kasa-kasa banda Ilhaam da idonta ma ya cika da hawaye, tashi tayi ta fita though batasan ina zata ba, Yesmin na ganin ta fita tayi saurin binta "Hi, I am Yesmin" ta fada extending her hands, kallonta Ilhaam tayi ta shareta dan tasan ta ae "Allah ya masa rahama" kadai tace zata wuce Yesmin ta riketa "I know you are Anwaar's wife. But why do they introduce that girl kadai?" Girgiza mata kai Ilhaam tayi "Bansani ba" ta daure ta fada "I'd like to be your friend, I mean best friend if you don't mind" ta fada smiling "I am not interested in any of that, even Teemerh was my friend" ta fada saboda bacin rai without knowing when "Wow, perfect husband for the two friends" ta fada sarcastically dan yanda Ilhaam ta amsa bai mata ba itama, Ilhaam bata amsa ba Anwaar ya fito "Angelic you are needed inside please. You are my wife so what if they don't mention it?" Yesmin tace "Toh meyasa baza su fada ba? Anwaar I so much despise that your wife Teamer or whatever she is bani san ganinta" yasan da gangan ta bata sunan dan ba wuya yake dashi ba ae, so take ta nuna masa ranta a bace yake dan shima ya iya bata sunan mutane in ransa ya baci "Taaziya kukazo mun bance kuzo da wancan boyfriend and husband snatcher ba" ta fada tana rolling eyes Anwaar kuma yayi shiru for a second "Yesmin don't try something stupid between these two. And don't you dare mention Ilhaam is my wife" yana fada Ilhaam ta kallesa, toh kar ace ita matansa ne saboda mey? "Sai ka bani divorce paper yanda zan nuna proof. You are my husband kuma dole na fada" tayi maganan rai bace "Thank you very much, ashe bakin ki a bude yake. Haka kawae baza'a cuceta ba, she is my new friend and it's a must for me to stand by her" itama ta zaqe, baice komai ba ya juya sai ganin Najeeb yayi yana tsaye ya folding arms "I saw your wedding card online lokacin bikin, I mean Aameer posted that, but why are you guys opposing it?" Bai amsa shiba ya wuce abunsa "Ka santa?" Yesmin ta tambaya ganin Anwaar ya wuce, Ilhaam ma bin gefen su tayi ta wuce ta barsu danyin maganan, tana shiga Maāmaa tace "Ga Ilhaam sai ta zauna dakin dake kusa da na Yesmin" batace komai ba ta karasa tasan kowa ana bashi comfy room ne. A ranan su Anwaar suka koma leaving the ladies after making sure Ilhaam is fine.


💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now