💖💫RUDANI💖💫 5

303 61 9
                                    




Ah kwana a tashi lokacin biki sai matsowa yakeyi, Anwaar da Aameer kuwa duk sun koma aiki saboda Anwaar ana bukatansa a clinic shi kuma Aameer was supposed to present a case dama so dole su koma, Yaa Humainah kuwa ta kira waya ta shaida cewa lalle Xeenerh taje a fara mata gyaran jiki dan zata kira mai dilke daka Sudan.
*

***
Tsaye take jikin wani Rolls Royce yellow & black ta folding arms nata tana sauraren abunda wani saurayi daga gefe ke fada mata at the same time tana watsa masa harara, yana tsaye da short sleeve shirt da jacket sai shades in dake a hanunsa, dare ne amma ba wanda zaice dare be saboda koh wani lights na gidan a kunne yake "Ka gama?" Ashphert ta fada cikin bacin rai "No like you know I love you right?" Ya fada yana kallon ta "Najeeb nafi karfin ka raina mun hankali fa, har ni zaka cewa za'a ma auren dole, like ka masan abunda kake fada kuwa?"
"I know right what am saying, ki yarda dani for once" ya fada a hankali, "Wannan kuma kai ya shafa, wai har ni zaka munafurta, kana dating Teemerh, kazo kace kana sona koh? Ni ba haushin ka nakeji ba haushin kaina nakeji dana yarda dakai, just keep calm kaga koh bazan auro ba, im just dating you so as to make Aameer know my worth saboda ni Allah ya gani ba wanda nakeso sai Aameer kuma shima yana sona kaga banida matsala da maganan auren ka balle kayi tunanin bata mun rai zaiyi naji haushi" ta fada tana cigaba da hararan sa, tasan tana san Najeeb amma batada plan na auren sa koh kadan kaman yanda bey sa ah ransa zai aureta ba dan yafi san Teemerh akanta, amma yanzu abunda ya bata haushi shine ganewa da tayi wai fa yana san Teemerh kuma itama yana santa "I'm sorry Ashphert just trust me, it's an arranged marriage kuma zama mu koma Maiduguri fa"
"In kaga dama ku koma gaba da Maiduguri kar ku tsaya waje daya, ni kuma na maka alkawarin cewan sai na rigaka aure" tana fadin haka tasa kuka da gudu ta barshi wajen, dan yanzu take kara tabbatar da cewa bazata iya rabuwa da rayuwa ba Aameer ba, wristwatch in dake hanunsa ya duba sannan ya maida shades nasa ya shige mota, how he wish ta yarda da abunda yake fada, but he is happy beyi breaking heart nata ba tunda ta fada masa da bakinta Aameer takeso, da haka aka bude masa gate yabar compound in gidan zuwa nasu Teemerh, gatemen ne suka bude masa gate ya shige, a karkace yayi parking sannin ba dadewa zaiyi ba, a entrance door ya hadu da Lily, daya daga cikin maids nasu Teemerh nan ta wuce dashi guest palo yanda yace tayiwa Teemerh magana, ah nitse ta haura dakin Teemerh dan ta santa da bala'i, yanzu sai tace ma bacci take aka d'agata, ah hankali ta fara knocking kasancewan ah rufe yake yasa batace ah shigo ba, da kanta ta tashi ta bude sai ganin Lily tsaye tayi "What?" Tayi maganan tana bata rai "You are having a guest" Lily ta fada kanta ah sunkuye "Who is that?" Teemerh ta tambaya dan batayi da kowa zaizo ba "Najeb" ta kira sunan wani iri dan yana bata wuyan fada, dan karamin tsaki Teemerh taja "Give him some  refreshments and tell him that am having a migraine due to stress so I can't meet him" tana gama fadin haka ta koma ciki tare da rufe kofan da karfi, dan tabe baki Lily jin wai stress ne ya sa mata migraine, zata sauka ta hadu da Mummy, yanda Mummy ta tambaye ta miye matsalan nan ta zayyane mata "Tell him she is coming"
"Yes Ma'am" Lily ta amsa sannan ta sauka, Mummy kuwa cikin fushi tayi hanyan dakin Teemerh koh sallama batayi ba tashiga, Teemerh harta dago zatayi zagi taga Mum ne hakan yasa ta fasa, lively room ne mey kyau komai na mata dakin ya tanada, kamshin daki keyi dan yanzu ma ta gama kunna turaren wuta "Mum?" Ta kira sunanta ganin tana tsaye tana watsa mata harara "Go down and meet your guest before I deal with you"
"Mum banida lafiya ne fa" ta fada sannan ta tashi ta zauna "Zaki wuce ki fita koh sai na bata miki rai? Kodan saboda kin maqale wa yaron nan Anwaar shine bazaki kula wani ba?" Shiru Teemerh tayi sannan ta tashi jin an kira sunan Anwaar kafin fadan yayi nisa "Chukkran Fatima, ki cigaba da bata mun rai" Mum na fadin haka ta fice abunta, Teemerh na pouting mouth ta dau veil nata tayi kasa, ganin bayi main palo ta wuce guest palo, yana zaune calmly just as calm as he is ta shigo tana bata rai "Ashe kana nan" ta fada sannan ta zauna "Yea, how are you doing?"
"Im fine" ta amsa ah takaice
"Kin k'ini" abunda ya fada kenan da wide smile ah face nasa "I don't understand the word na k'ika here, all I know is that am honest to you, I'm in love with Anwaar Albaaz" dan murmushi yayi dan kuwa yana san Teemerh sosai, ah rashinta ne ma ya fara dating Ashphert gashi yanzu aure ma zaiyi bazai aure koh daya cikin su ba "I've never meet him personally, but I will like to someday" ya fada yana kallon ta "You will surely meet him, and that is when you will realised I made the perfect choice" ta fada tana murmushi "So I will be getting married Fatima, and the next thing dazan fada miki shine zamu koma Maiduguri" dan kallon sa tayi jin ya ambaci aure, ita duk zaton ta Ashphert zai aura dan kuwa tasan suna dating, ita Ashphert ne dai batasan yayi dating Teemerh ba sai da Ilhaam ta fada mata da kuwa bazata yarda dashi ba tun farko dan basan abunda zai hadata da Teemerh take ba "Are you getting married to Ashphert? No it can't be my in law getting married to my ex" ta fada tana dariya "I'm getting married to Asmah, a family friend and you know very well cewan Ashphert Aameer takeso right? You once told me, ban yarda ba amma yau ta fada mun da bakin ta" ya fada yanda sukayi, kallon sa tayi da mamaki dan batasan yanada wata girlfriend ba
"But Ashph-" bata karasa ba ya tsaidata "It's an arranged marriage, I don't like the girl, but I can't say no to my mother" ya fada ah nitse "Allah ya baku zaman lafiya" ta fada tana rolling eyes nata "Amiin" ya amsa "So yanzu in ka koma Maiduguri sai yaushe?" kallon mamaki ya mata dan yanzu ya tabbatar bayi ran Teemerh koh kadan "Is your love reciprocal?" Ya jefo mata tambayan da batayi tsammani ba, kallonsa tayi for some secs kafin ta wayince "Yes, I want to be loved just like-" sai kuma tayi shiru dan a zahiri Ilhaam takesan cewa "I pray you get it" ya mata addu'a "Thank you, zaka zo aure na right?" Ta fada saboda karfin hali bayan tasan sarai Anwaar bayi santa balle ya aureta  "That's if am invited" ya fada da murmushi
"I will invite you, don't worry"
"I will take a leave" ya fada sannan ya mike "See you" ta d'aga masa hanu
"Ba rakiya?" Ya tambaya "Toh muje" ta fada sannan ta bisa suka fita har yanda yayi parking mota ta rakasa kafin ta koma ciki
***
        *****             ****

"Aameer kaje dakinka pls" Aameer dake bakin kofa yana tsaye kaman maraya yace "Please let me in, it's been a while banga face naki ba aiki ya mun yawa, kinsan bani zama agida"
"Oo toh muje k'asa sai muyi maganan mana, amma i don't want it here sai a zargi wani abu ae"
"Bella please" ya marairaice fuska, Ilhaam kam hanashi shiga tayi ta tsaya sai dariya take masa, ce mata yayi yanada surprise dazai fada mata ae tuni ta sake kofa sannan ya shiga abunsa "Ok tell me what's it?" Ta tambaya da very thrilled expression a fuskanta "No ba yanzu ba, zan fada miki zuwa gobe in Allah ya kaimu" ya fada yana kwanciya kan bed nata yana lumshe ido jin kamshin da ko ina a dakin keyi "Which kinda scent are you using for this room?"
"U cheat" ta marairaice fuska kaman zatayi kuka" sannan taki amsa tambayan sa "No I promise in na gama komai zakiji" Deep down kuwa so yakeyi ya fada mata ya gama case in da sukeyi and it was a success, sai kuma ya tuna da yayi alqawari in ya gama zaima su Yaa Mahfouz maganan aurensu shiyasa ya fasa fada mata harsai ya fada musu komai sai ya fada mata gabaya "Promise?" Ta tambaya
"Yeah I promise"
"Toh ka tashi ka tafi dakinka, ni bacci zanyi, so zan shirya excuse me" jawota yayi ta fada kanshi, tuni ta fara bubbuga kirjin shi alama ya sake ta, tsayawa jin kamshin jikinta yayi hakan yasa yaki saketa "I like all your perfumes, the scent are amazing" ya fada yana lumshe ido "Toh ka sakeni mana" ta fada tana kokarin tashi "Give me a goodnight kiss sai in tafi" ya fada sannan ya bude ido, matse baki da ido tayi gudun kar Aameer yayi owing lips nata, dariya sosae ta bashi "Just me having a shy bride, girl tun wuri kibar wannan kunya naki dan baniso" ya fada sincerely "Toh naji ka sakeni" tayi maganan idonta a rufe, saketan kuwa yayi shima ya miqe sai anan ta bude ido "Good night Bella" ya ware mata hanu, zuwa tayi ta basa side hug nan ya manna mata peck "I love you" ya fada yana karewa cute face nata kallo "I love you too" ta bashi amsa da murmushi nan ya sake ta ta fita, yazo zai wuce kawai ya hadu da crying Ashphert a hanyarshi, tana ganin sa tayi sauri ta share hawayen nata saidai ta maqara dan ya gani "Ashphert don't lie to me, meyasa meki?" Ya tambaya da mamaki ganin tana kuka, zuwa tayi da sauri tayi hugging nashi nan sautin kukan nata ya karu yana shafa gashin kanta a hankali har tayi shiru, ya d'agota zaiyi magana kawae tace "I love you Aameer, and I want to spend the rest of my life with you, marry me please, ka tausayawa soyyayya'n da nake maka dan Allah, na lura yanzu avoiding ina kawae kakeyi" Ji yayi komai ya tsaya mishi cak na na wasu lokuta, yace bayi santa yasata cikin tashin hankali, in yace yana sonta Ilhaam fa? Duk ba wannan ba dama Ashphert tana sanshi duk wannan d'adewan? "Look Ashphert kije ki kwanta ki huta nasan kina buqatan hutu yanzu zamuyi magana gobe" ya mata wayo "Aameer please don't say no, da lafiyata I'm just heart broken and by now I want to settle, baniso na sake soyyayyah idan har ba aure bane" He knw Ashphert was his first love, Ilhaam competition maza dayawa keyi akanta yasa yace yana sonta kuma zai aurenta saboda ya gwada musu ya isa amma bayajin zai iya breaking heart na Ilhaam yanzu "Aameer say something, I know u've always loved me right? Why not now? You used to love me when I was naive and stupid but not anymore, I promise to be an ideal wife, ka tuna da soyyarmu ta baya Aameer let's get married and settled I promise to be a good wife" yanzu kam kukan nata ya dadu, hugging nata ya sake and had no option but to say "I love you Ashphert and I promise to marry you" Sai ah kunnen.......

Guys, Ilhaam koh Ashphert? Follow for more update and comment your favorite among the Albaaz




PS: am not a writer, just writing RUDANI as it is one of the books I want to read but it's not yet been written. You might see the fragments of yourselves from it. Always remember that You can be Ilhaam, Ashphert, Teemerh or Xeenerh- it's always a choice to be bad, bring good never goes out of style 💫💖







_The Confusion💫💝

Herjjorh-#RDN!

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now