💫💖RUDANI💖💫 29

173 33 16
                                    





"Aameer are you drunk?" Ashphert ta tambaya da mamaki sannan tasa hanu da d'ago bottle na Cognac a k'asa "Go out" ya fada ah hankali trying to calm himself "No why should I? Aameer mey na maka a rayuwa haka?" Ta fad'a kawae taji ta fara hawaye, maimakon ya amsata sai sa hanu yayi ya karbi bottle nasa data d'aga "Please leave" ya fada sannan ya kamata ya fitar da ita sannan yasa lock a dakin, kuka ta zauna ta fara rerawa, saida tayi mai isarta kafin ta dau waya ta kira Aameen "Yes Ash, what's it?" Yana dauka taji sabon kuka "Am here, cry not please" yayi pleading "Aameen, he hasn't stop drinking" ta fada hawaye na sauka tana bi tana gogewa, tana fada ya gane Aameer take nufi "Calm down please, you gonna be alright huh?"..."Aameen he's going to be a father soon, so why will he not-" , "Ashphert kiyi haquri, perhaps an bata masa rai ne ah waje so he has no other option but to" ya katse ta "Ya kamata ace ya bari, I don't want my Baby to call this Aameer a father, I want a new Aameer please" tayi maganan not that calm "In Shaa Allah Ashphert, I will talk to him"...."Thank you Aameen" ta fad'a ah hankali "Anything for you Ash" da haka sukayi sallama


Washegari ya shigo duba Ilhaam, Alhamdulillah ta samu sauki, sallama yayi ta amsa hakan yasa ya shiga, budewa yayi ah hankali ya shiga, fridge nata ya bude tareda ce mata "Ya jiki?"..."Da sauki sosai" ta amsa kanta ah k'asa, cup ya dauko sannan ya zuba madaran pitcher in dake hanunshi ah ciki ya miqa mata, b'ata fuska tayi "Milk?" Kai ya gyada mata alamun Eh "Anwaar kasan milk is not my thing so give me chocolate instead" zama yayi ah gefenta tare da miqa mata cup in milk in "Drink!" Ya fada fuska ba yabo ba fallasa "Anwaar please" ta fara masa sakalcin data saba "So kakeyi nayi rashin lafiya?" ta marairaice fuska wae duk dan ta bashi tausayi ne amma dariya ta bashi jin ta ambacin rashin lafiya "Ilhaam milk in ne zai saki rashin lafiya?", "Eh mana ai kasan ni bason sha nakeyi ba" yace "But is for your well being Ilhaam, and make sure to drink water frequently, Peppermint tea and some-"..."Uhm nikam bari kaga fita ma zanyi" tayi saurin tsaida shi ganin ya fara bayanai "Toh Ilhaam in Ummi za'aje yawo kenan" this time kuma yana murmushi yayi maganan "Ni yaushe ma Ummin zata dawo?" Sai kuma tayi shiru da sauri tunawa da idan Ummi ta dawo wai fa aure za'a mata, kuma da wannan Anwaar dake kusa da ita yanzu "Very soon, yanzu haka fa tana Chad, biki ta samu sukeyi, and she has to attend" Ya amsa ba tare da tunanin komai ba, shiru tayi ta fara tunanin dole mana Ummi taqi dawowa da wuri, yanzu za'a ce suna biki sai sunkai 1 month suna abu d'aya dan sun iya raya bidia "Ina zakije?" Ya tambaya jin tayi shiru "Wajen Ashphert zanje, zamu yini mata Xeenerh ma zataje" ta bashi amsa "Toh drink the milk sai nayi dropping naki nima can zanje" girgiza kai tayi "No, rest Dr. Anwaar wai fa wayo kakeso kamun koh? Toh na gane ka" ta fada tana dariya "C'mon Ilhaam karki batamun rai drink it, and am serious zanje in duba Ashphert kinsan tanada-" sai kuma yayi shiru "Ya kayi shiru? Ka karasa mana" ta fada tana dariya "Ilhaam you're not serious, toh drink" karba tayi tasha rabi, ba yanda baiyi da ita ta shanye ba taqi "Toh yanzu har kinji sauki zaki iya fita kenan?"..."Naji sauki nikam ae bawani ciwon daga hankali bane dam chan" shiru yayi kawae yace "Toh ki shirya" dan fa sarai yasan abun bey mata da dadi amma kar ah fad'a, kaman ba Anwaar da Ilhaam masu fada ba, danshi Anwaar when it comes to sickness ajiye komai yakeyi ah gefe yayiwa mutum jinya, shiga motan Anwaar tayi amma kaman this is her first time saboda ba abunda takeyi sai fidgeting, kuma koh tambayan ta yayi saidai ta amsa kai ah sunkuye, ah haka suka isa gidan Barrister dake Nairobi street, Wuse II, kasancewan ba nisa sosai daga Maitama basu dade ba suka isa, ah tare suka shiga suka samu harsu Aameen sunzo, welcoming nasu su Xeenerh sukayi sosai "Mun dade bamu hadu haka bafa dole muje gidansu Yaa Abu gaisuwa koh ya kukace guys?" Ashphert ta fada da fara'a "Eh ya kama it's been a while ae, mey jego ya jiki-jiki?" Xeenerh ta tambaya "Xeenerh kefa 'yar iskace, haihuwa nayi da zaki cemun me jego?"..."Ki daina biyewa Xeenerh kawae" Ilhaam ta sa baki, abinci ta kawo musu sukaci, sunaci suna tadi saidai koh da wasa ba wanda ya tambaye su koh shiryawa sukayi, bayan sun gama Anwaar ya duba Ashphert ya daurata akan magani, nasan yace ta same sa ah asibiti akwae test da scanning in da zatayi, Ashphert ce ta jasu Ilhaam d'aki wae ita ah dole shiryawa zatayi saboda haka sukayi dakinta "Ilhaam am curious, kun gyarota ne keda Anwaar- I mean Yaa Anwaar?" Xeenerh ta tambaya "Nima wlh Xeenerh abunda yasa kika ga na jawo ku nan kenan"Ashphert ta fada tana kokarin ciro kayan dazata sa "Toh munapukan karshen zamani, dysmenorrhea nakeyi kuma shi ya bani magani saisa kukaga mun fito tare, kun gane?"..."Ae kinsan Anwaar da tausayin ciwo" Xeenerh ta fada sai kuma suka fara dariya itada Ashphert "Ku cigaba" kadai tace dasu, shiryawa sukayi duk suka fara da Yaa Sabeerah, abun bai zama gaskia ba saida Yaa Sabeerah tace Ilhaam ta koma gida "Kowa yana anan Yaa Sabeerah why Ilhaam?" Aameer yayi saurin tambaya "Ita ta nuna zaman chan takeso ae" kallonta kawae Ilhaam tayi batace komai ba, ita jira takeyi Ummi ta dawo ta koma wajenta if not wajen Mama Laure zatayi zaman ta, waje ta fita tasha kukanta ta jira saida suka gama suka fito, Anwaar da baisan abunda yake faruwa ba sai aranar ya sani, ba yanda basuyi da ita su karasa sauran gidajen ba taki saboda tasan bakinsu dayane, ah gida suka sauketa suka wuce
**

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now