💖💫RUDANI💖💫 48

104 22 43
                                    



Saida Teemerh ta tabbar Anwaar yayi bacci kafin ta shigo da pillow ta kwanta kusa dashi, shiko da yaji mutum cikin bacci ya dauka Ilhaam ce dan ya manta daya sake aure hakan yasa ya zagayeta a jikinsa yanda yakeyiwa Ilhaam ya cigaba da bacci abunsa, she lived her life believing Anwaar zai so ta but when? Cikin satin nan aka kawota amma abubuwa ba change, she was scared haka ta haqura dan banda house keepers nasa maza ba kowa cikin gidan, there will surely come a day when she and Anwaar will come together but when? She promised no one her body but Anwaar, but see how he is treating her, so she's not worthy of his love or what? So the saying of what you seek is seeking you turns out to be a lie, she seeks love but hatred in return? She can't believe the man she loves so much keeps making her feel unworthy. Tuna haka kawae tasa wa Anwaar ihu hakan yasa ya tashi da sauri turning on the lights, mamaki sosai yasha ganin Fatima "Ke kuma fa? Meya sameki?" Ya tambaya da jiran amsa "Im scared" kawae ta sake sa masa kuka "What are you scared of? And who makes you?" Ya tambaya ah hankali ya rike hanunta "I am scared am not worthy of your love Anwaar" ta fada cikin kuka sannan ta rikesa ta cigaba da kukan, ah hankali ya d'agota a jikin nasa "Fatima tell me you are sick, banda haka miye zaki tashi cikin dare ki fara kuka?" wato gani yake ma hauka tayi yasa take ihu cikin dare "You make me to Anwaar, when will you realize how much I love you?" Girgiza kai yayi "Sleep for now and we talk tomorrow In Shaa Allah" saurin sake rikesa tayi dan bata sa ran daina kuka ba "Don't leave me Anwaar, koh nayi bacci ba lalle in na tashi na ganka ah gidan nan ba, you give all your importance to Ilhaam" ta fada tana sake rikesa, shi ya gane both Ilhaam and Fatima basuda damuwa, banda haka Ilhaam ma yanzu bata samun time nasa balle har Fatima tayi tunani haka "Sleep Fatima, yau duk kuka kikayi, you are my wife huh? And that's what matters" ya fada tare da kissing hanunta daya rike trying to comfort her "I love you Anwaar" yace "Yes, I know you do" kallonsa kawae ta tsaya yi before she slowly leaned to place a kiss on his lips, sun dade haka not making any move kafin Anwaar ya fara kissing nata and she kissed him back. She loves Anwaar so much so how can she even think of letting go of this precious moment? The two ended up consummating their marriage that night

Koh da ya tashi da asuba yana bude ido Fatima ya fara gani, da yanda gashin kan nata ya rufe mata fuska, yafa san itane, amma dan ya sake tabbatarwa ya gyara mata gashin revealing her face "What?" Ya tambayi kansa sannan events in jiya ya fara dawo masa, Fatima is his wife but why he's feeling that he cheated on someone? Is that someone Ilhaam? Or Fatima whom he didn't love? "This can't be" ya fada ah hankali yana kokarin sauka Fatima ta bude ido tare da tashi ta zauna tana gyara comforter'n, kafin tayi magana ya tsaidata "Ki manta kawae, ki manta da komai da ya faru jiya as it was never meant to happen" shiru tayi dan maganan ma batasan yanda zata fara dashi ba "Anwaar?" Ta kira sunan nasa muryanta har na shaking "Kinji abunda nace ae" kukan da take dannewa ne ta fara, she and Anwaar are married couple amma ji yanda yake maganan kaman wanda suka aikata abunda ba daidai ba, if not he's Anwaar, she would have hated this man for the rest of her life "It was never my intention to get intimated with you, so ki manta da duka wannan" yana fadin haka ya tashi ya dau rigan sa yabar mata dakin "Anwaar" ta kirasa da karfi amma koh juyowa baiyi ba, yanzu ta gane batada wayo ma, taya zata bada kanta ma wanda bayi santa, gashi ya sake gwada mata shifa bai damu da ita ba after taking advantage of her, gashi an barta da ciwon jiki. Ita tasa aranta in Anwaar bai bata haquri ba ta tafi gidansu bata sake dawowa ae cikin gatan ta ya dauko ta ba sadaka aka masa ba, zama tayi ta fara rera kukanta. Fita yayi zuwa wani dakin, wankan sa tass yayi da duk abubuwan daya kamata ya shirya tas, yanaso ya fita yabar gidan ne ma koh zaiji sanyi amma ya kasa daina tunanin Fatima, he don't think Fatima will ever comes to forgive him, she loves him amma ji abunda ya mata, and that too bai damu ya duba wani hali take ciki ba, yasan bayisanta, amma wannan karon harda laifin sa, saurin barin abunda yakeyi yayi zuwa dakinta, tana zaune yanda ya barta tana kuka, and that makes him feel more guilty, Ilhaam is his wife so as Fatima, amma yasan bazai bar Ilhaam tayi kuka ba so why is he making Fatima? "I am sorry" ya fada hakan ne ya dawo da hankalinta wajen nasa "I am not wrong and can never be in nace kabar mun daki, so out of my room" gabadaya ta haukace masa "I am at fault, but am now apologizing, forgive me" yayi pleading bayan ya karasa wajenta, shiru ta masa dan bata ma da amsa, ah hankali ya rike hanunta ya maimaita kansa. Shi ya taimaka mata tayi wanka ta gyara kanta and back to the room shi ya gyara. Da gangan yaki kai Teemerh UK saboda Ummi tace banda Ilhaam

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now