💖💫RUDANI💖💫 44

116 23 34
                                    




"Anwaar ka yarda ni na abortin-" bata karasa ba ya rufe mata baki "Wannan ya wuce, we need to focus on some better things and that's would you marry me?".... "You are mean, why not will?" Ta fada smacking his chest "Ouchh" ya fada ah hankali "Will you marry me?".... "Why not marry me Ilhaam?" He heaved a sigh gane Ilhaam will never change "Marry me Ilhaam" ya gyara "Why not-" kafin ta karasa ya tsaida ta "I ain't saying anything no more, you must marry me".... "Heyyy are you trying to be romantic?" Ta tambaya "I am not and it doesn't sound romantic either" ya amsa da sauri "But you have to propose to me in a romantic way" ta fada harda gyara zama "I will do that traditionally"..... "Anwaar I want it to be romantic"...... "As I told you I will do mine in a traditional way, and that's not now and not today" kallan sa tayi tasan tunda yace ba yau ba, ba yanzu ba toh ba wanda ya isa ya sashi yau "I will be going to meet Barrister and the other guys" yana fadan sunan Aameer ta bata rai "Ilhaam I know he is not right in anyway, but can't you find it in your heart to forgive him? Why the sudden changed of face after his name being called?"..... "Nifa na yafe masa, kawae fa naga zaka fita ne" ta masa karya "You need rest, so sleep and forget about your life problems" tace "Anwaar gidan nan fa na bani tsoro, hire some securities please" saida yadan yatsina fuska "Kefa zama gidan Baa ya bata ki, learn to live without any of them and you will find happiness" shiru tayi bataso ta sake masa musu "But if that's what you want shknn, you want it? You get it" tsalle ta tashi ta fara "Ilhaam" ya kirata a tsawace hakan yasa ta nutsu "You abort- sorry you miscarried a baby kuma kike tsalle? Try healing" ya mata fada, shiru tayi jin yanda ya sake sa abortion cikin maganan sa, toh shi ya zaiyi, bincike ya tabbatar masa it was an abortion amma ba yanda ya iya dole ya karbe sa ah miscarriage "I am sorry, I don't mean to" ya bata haquri gane dalilinta "Shknn, you can go" da haka dai ya barta ya samu su Aameer "Za'a samo Imam" Shareef yayi maganan "Shareef you knw that bamusan wani malami nan ba, ah Maiduguri mukayi Islamic school" Al'ameen ya amsa "Yea, sai de that Imams dake jan sallah masallacin dake jikin gidan Ummi, I think zaiyi wuya ayi abun secretly without her or su Yaa knowing" Aameer ya amsa, "Whatever may be the situation tomorrow is Friday and ya kamata ayi auren nan" Anwaar yasa baki "Akwae that Malams da suka koyawa su Ilhaam in karatu sai ah nemo one of them, am very sure bazai k'i ba in yaji she's one of his student, karku damu zan masa magana" Aameer ya assuring nasu "We have to pay for it to be a secret" Shareef suggested "Kubar mun wannan" Aameen ya fada hakan yasa duk suka bari a haka "Okay we appreciate, ya kamata ku hadu yau fa, and don't forget to bring your wives most especially you Anwaar that keeps on telling my wife about Ilhaam toh she's eager to meet her" Shareef yayi maganan "Mu hadu wajen Captain toh"..... "Nah wajen Anwaar ya kamata mu hadu dan tunda yayi aure ba muje gidan Amarya ba" Shareef ya suggesting hakan yasa duk suka tuna basuje ba fa "Eh shawara mey kyau" Al'ameen ya amsa "Sauran ku sake cewa mu bari ba yau ba"..... "Don't worry Shareef, nothing of that sort will happen this time, Ilhaam will always be there to welcome you" Anwaar ya amsa, kiran Ashphert Aameer yayi yace taje, ae ba bata lokaci ta fara shiri abunta


"This house is beautiful, just as Baa's, girma kawae gidan Baa yafi wannan Ilhaam" ta fada tana sake bajewa kan gadon "Bafa kwanciya zakiyi ba, abinci zaki tashi kiyi kin dai ga ni banida lafiya" Ilhaam ta fada harda yin muryan tausayi "Don't be funny Ilhaam, keda zaki buga order, har wani wahalar dakai kikeyi" tana fada ta jawo waya "Koh Aameer kullum sayo abinci yakeyi, randa yake free shike mana" jinjina kai Ilhaam tayi, tanaso ta iya halin Ash amma bata iyawa "What about a helper?" Ilhaam ta tambayeta hakan yasa ta juyo "Waii! haka kawae yasha abunda ya saba yazo yaci mutunci er mutane ya barni da abun kunya wlh bai isa ba in bazai sayo abincin ba cikin sa".... "Hmm, Ash namu" abunda Ilhaam tace kenan "Ke banga shoes and bag house naki ba?" Ta fada tana sake bin dakin da kallo "My life will never be complete without these two, so open that door and you find everything there" Ilhaam ta mata nuni da wajen ba musu ta tashi ta bude glass door in, that is why she called it a house dan Ilhaam da iya tara shirme as bag, karma takalma suji labari "Wow, yanda kika shirya yamun kyau, haka zanyi wa nawa" tana fada ta fara making call "In 20mins abincin zai iso" ta fadawa Ilhaam bayan ta gama, tana zaune tanata zubawa Ilhaam surutu Anwaar yayi knocking nan ta tashi ta bude "Kinzo kina kam hana mun ita hutawa koh?" Girgiza kai tayi, ina tayata tadi dai, Ango mijin amare, ayi wannan gobe Friday next Friday ah sake wata" ta fada ah hankali yanda bazai jiba, Ilhaam dake kusa da ita kadai taji "Your husband is here" ya fada mata hakan yasa ta tashi ta fita, tana fita ma abincin ya iso nan ta karbo, labari ta fara zubawa Aameer kaman sun shekara basu hadu ba dan ita kullum tanada labari, har Anwaar ya dawo wajen nasu, Aameen and his wife, Shareef and his wife sunzo nan Anwaar ya tashi kiran Ilhaam. Suna zaune suka fito, though tace masa ba yanda yake mata ciwo amma saida ya riketa "Angooo" Zoya ta fara tsokanan Anwaar "Kin boye mana Shareef" ya amsa sannan suka zauna seater daya da Ilhaam "Shareef introduce your wife to us mana" Ash tayi maganan ganin baice musu gata ba "I am A'eesha Zoya, kuma munje wajenku ranan baku nan" tayi nuni da Ash da Xeenerh tana murmushi hakan yasa Ashphert maida mata "Can't believe we are Namesakes. I am Aisha Ashphert" ta fada tana nuna kanta "We were busy with Ilhaam's wedding that time, and we're are so sorry but Shareef is the one to be blamed ae yasan bamu nan" ta bata haquri "Aa Ashphert daman fani wajen friends ina naje kuma na same su" ya amsa mata hakan yasa ta girgiza kai "No ba komai gashi yau mun hadu, I got to know Anwaar, Aameen, and Aameer amma bansan ku ba, I think if meeting you koh sau daya ne".... "That's so thoughtful of you Zoya, am Xeenerh" Xeenerh ta nuna kanta "Ki fito kice you are Xeenertu kawae zaifi, kina bi kina chanja suna" Aameer ya chapke "Ni sunana Xeenerh, kawae zaka nemi b'atan suna, sunan labarawa ka maida mun suna da Hausa" dariya ta bawa su Shareef "So A'eesha ga Ilhaam" ya nuna mata Ilhaam dake gefen Anwaar "Hi Ilhaam, I am Zoya" ta fada stretching her hand for a handshake saboda basuda nisa, mika hanun Ilhaam tayi tana murmushi "I always wanted meeting you" Ilhaam ta fad'a "Nima haka, ae Anwaar in yazo yana mun labarin ki" Zoya ta fara zuba, dan itama ba baya ba wajen surutu "It's time for dinner so let's dine" Xeenerh ta amsa, suna cikin cin abinci Ilhaam ta tashi taje kwanciya dan jikin bai gama saketa ba

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now