💖💫RUDANI💖💫 27

174 34 10
                                    





NIGERIA....


"Anjima ki same mu ah gidan Baa, kice driver'n Aisha ya kaiki" kallonsa tayi jin yanda yayi maganan "Lafiya kuwa Yaa Farouq?" Yace "Noo lafiya lau, kinsan su Xeenerh zasu dawo, so zasu fara sauka acan sai ku gaisa ki dawo gida dan bazaki sake fita ba" wani kuka ne wanda bazata iya dannewa ba yazo mata hakan yasa ta nutsu ta fara rera masa kukan "Look Ilhaam ba kuka nace kimun ba, that's for your well being, I'm sorry kinji?" Riqeta yayi ya share mata hawayen nata, ganin yanda take kuka ta bashi tausayi kuma "Shikenan you can stay there if you want tunda Mama Laure na wajen" saurin daina share hawayen tayi "Yaa Farouq are you sure?" Ta tambaya da mamaki "Yea, why not? Amma zaki dawo when Ummi is back, please", "You are the best" ta fada sannan tayi daki
**

4:30 pm ta shirya tace driver'n ya kaita, hakan kuwa akayi basu tsaya koh ina ba sai gidan Baa, tsayawa tayi tana mamaki as motan Yaa Mahfouz, Yaa Farouq, Aameer da Aameen duk na wajen, motan Yaa Abu dana Anwaar ne kadai bayi gidan dan kuwa Ummi na d'aga kafa shima Anwaar ya d'aga, shiga tayi ta samesu dukansu russ ah palo, saidai kuma ba su Mahfouz in, su Ashphert ne suka tashi da sauri sukayi hugging nata "Ahh" ta furta ah hankali yanda baza suji ba kasancewar sun danna wajen da aka mata shegen duka "Ni ku sakeni shine koh ku fada mun kun iso koh?" Ta fad'a harda dan bata rai "Sai ku saketa ae kuma da bakuda zucia" cewan Aameen ya taso kaman zai maketa tayi sauri matsawa, dariya sosai ta bashi yace "Toh ni wucewa zanyi in kin so" tace "Noo just tell me missing ina kayi, you want to hug me" at this time dariya sosai yakeyi "Lol hug ko?" ya tambayeta da zolaya, jawo Xeenerh yayi ta fada jikinsa yace kinga wanda nakesan hugging anan
"Lalaah bari su Yaya su shigo su ganku" tsaki Ashphert tayi jin Ilhaam zata fara musu shirme "Toh ba matana bane?" Shima dai ya tambayeta "Matarkaaaa ce" ta fada tana dariya "Toh Mr. Aameer yana jira na fara mishi magana kenan koh? Toh gashi nayi ae" ta fada ganin Aameer yayi shiru kaman ba shi ba "Baby girl" Ya fada yana kokarin tashi, saida ta bari ya karaso tace "Pardon?", "Baby girl" ya maimaita mata "Tabb Allah Aameer yanzu kam saidai in kace Lady, tun sunan yarinta kuma har yanzu wai Baby girl, bazan amsa ba" ta fad'a tana juyawa ita ah dole fushi take, hakan yasa ya jawota ta fada jikinshi har sauran kad'an ya yarda ita, su Ashphert sai dariya suke musu, tsokanan Ilhaam sukayita yi har suka gaji Ilhaam taja su Xeenerh daki, labarin dukan daya Farouq ya mata ta basu "Mcheww wlh Yaa Farouq Allah yayi mugu" cewan Ashphert tana kokarin duba jikin Ilhaam "Ilhaam I pray Ummi ta dawo da wuri ah samu asa date na bikin ku da Yaa Anwaar, ya kamata ki tashi kark'ashin su Yaya" Xeenerh ta fada itama tana riqe da hanun Ilhaam, binta da kallo Ashphert tayi jin duk tabi ta chanja musu suna wae Yaya, bata dai ce komai ba tace "Wai mey taje yi Canada?" Tayi maganan tana kallon Xeenerh "Toh ni zaki tambaya? Dawowan ki yau nima haka" Xeenerh ta bata amsa, kallonsu Ilhaam tayi tana tunanin halan basu san Ummi fa ba lafiya ba, tabe baki tayi dan ita dai ba fada zatayi ba "Shima Anwaar in kinsan ba zama yake ba, I called him yesterday na gaishe sa, wai ya koma ashe, toh ni dama badan Allah na kirasa ba, I just wanna confirm koh haryanzu yana tare da Teemerh" Ashphert ta fada tana kallon su jin sunyi shiru "Toh sai yace miki mey kuma?" Xeenerh ta tambaya "I was mad da nayi tunanin samun information wajen sa, kinsan sai yaga dama yake magana ae" share zancen Ilhaam tayi sai cewa tayi "How do you guys feel as married women, akwae wani change?" Kallonta Xee tayi tace "Ba wani change Ilhaam, komai kaman da fa, Yaa Aameen bayida matsala ke kin sani" Ashphert tace "Tabb gaskia ba wani change Ilhaam, saidai kinsan kowa da halinshi, shidai Aameer san sa rules anyhow, wai hijabs everywhere" ta fad'a tana dariya dan fa ita karya Aameer ya juya ta yanda yakeso, shima yanzu harya fara fahimta dan da wuya yake wani abun "Toh shikenan ae tunda yace sai ki yarda" Ilhaam tasa baki dan bata ga laifin abun ba "Ilhaam kinsan wannan bazai yiyu ba, saboda ni tsakanina da hijab sallah ne saboda Abaya nafi sawa ke kin sani sai kuma manyan veils" tayi maganan tana kad'a kai "Kema kinsan Yaa Aameer da kishi fa" Xeenerh ta fada tana dariyan mugunta "Ki cigaba zamu zuga Aameen koh Ashphert" Ilhaam ta tambaya Ashphert "Ae ki barta kawae Ilhaam" wayan Ilhaam ne ya fara ringing tace musu "Yaa Mahfouz ne" dauka tayi suka gaisa yace ta sauko k'asa yana nemanta "Kuzo muje" tayi magana tana kokarin sauka "Muje ina?" Xeenerh ta tambaya baki bude "Mun gaishe su dazu, yanzu kuma ke kadai aka kira so kije kawae" Ashphert tace "Ahh tohh, sai kin dawo kawae" tace "Toh sake fita sukayi ne?" Ashphert tace "Who knows? An isa ah musu tambayoyi ne?" Murmushi kadai Xeenerh tayi ganin rashin kunyan Ashphert karuwa yakeyi, amma tasa ah ranta with time Ash zata daina saboda Aameer is a King, shike yanke hukunci abi, fita Ilhaam tayi, tana sauka kasa taga Yaa Mahfouz, Yaa Farouq, Aameer da Aameen duk suna zaune suna jiranta, saidai ba Yaa Abu, zuwa tayi ta durgusa ta gaida su suka amsa, nan Yaa Mahfouz ya fada mata dalilin zuwansu shine Ahmad ya turo iyayensa sananan sunaso ah basu ranar aure, wani mummunan faduwan gaba taji tayi saurin d'aga ido ta kalleshi as she was very shocked jin maganan, su Aameer ma kallonsu suke, danshi Aameer koh masu bada auren Ilhaam sun k'are ba zai bari Ahmad ya auri Ilhaam ba "So dalilin dayasa Yaa Mahfouz yazo Abuja kenan" ta fad'a a ranta "Ni..ni..ni bance ya turo gidan mu ba" ta fada murya na shaking "Ni na nace ya turo saboda naga yana zuwa wajenki" Yaa Farouq ya fada yana danna waya "Amma Yaa inaga ya ka mata ayi bincike tukunna, kuma in Ilhaam bataso bai kamata ace anyi ba" Aameen yasa baki "Eh Yaya, abunda Al'ameen ya fada gaskia ne" Aameer yayi supporting nasa "I don't know of the Ahmad, amma shi mahaifin nasa haryanzu yaban sa akeyi dukda bayi raye" Yaa Farouq ya fada saidai this time yana kallon su, dan kallon sa Aameer yayi kawae dan yasan ba wanda zai dau 'yarsa ya bawa Ahmad saboda shi halin sa ba irin na mahaifin sa bane, Ilhaam kuwa na tsugune sai hawayen da takeyi "You can go, Doctor zai fad'awa Ummi, tunda tanada hakkin sani sai muji mey zatace" Mahfouz ya fada ah nitse, tashi tayi tana share hawayen idonta, kanta ah k'asa tayi sama "Yanzu za'a bari ta dawo tukunna koh?" Aameen ya tambaya dan a zahiri baso yakeyi Ilhaam ta auri Ahmad ba, kafin su amsa Aameer yayi saurin cewa "Amma Yaa, indai bata yarda ba toh kar ah takura, we know how Ummi's health is" yayi maganan cikin nutsuwa "Hakane, mu zamu wuce" Farouq ya fada sannan ya mike tare da gyara glasses in dake idonsa


💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now