💖💫RUDANI💖💫 60

96 24 63
                                    


The next day sukaje suna, koh da Ilhaam taje samu tayi Ummi na kokarin shiga mota da alamu fita zatayi "Ina yini Ummi" ta fada cike da ladabi "Lafiya" Ummi ta amsa ba yabo ba fallasa "Tarbiyan dana miki kenan na cewa miji ga abunda kikeso yayi koh?" Kallon Ummi tayi sai kuma ta sauke ido k'asa "In kinga d'aga musu hankali zakiyi toh tun wuri ya sawwake miki, sai ki dawo ki zauna nayita ganin ki" ah hankali tace "Kiyi haquri, amma zama da ita ba dadi, she opposed peace Ummi" ungo naki, ta zage ta "Ke zaman lafiyan kika nema da kika dage sai kin raba aure? Ni na rasa dalilin Anwaar na boye miki wlh" ita Ilhaam ta rasa meyasa ga laifi Teemerh nada amma su sam basu yarda ita mey laifine "Ummi what are you saying, wannan ma kuskure ne kuma bazai sake faruwa ba da yardan Allah" ta fada kawae badan taso ba saidan Ummi tayi haquri, koh gobe Teemerh ta mata laifi sai tace Anwaar ya sake ta dan yanzu ta lura Anwaar bayi wani san Teemerh tunda har tace ya saketa ya yarda zaiyi, kadan ma Teemerh ta gani "In kinga dama kiyi tayi, kinsa kishin banza da wofi a ranki, the earlier the better ki cire dan Fatima dai bazai saketa ba saidai in ke kibar mata gidan" Ummi na fadin haka ta shige mota abunta ta bar Ilhaam in shock "Is this really Ummi?" Ta tambayi kanta, ganin bamai bata amsa ta shiga ciki, Ashphert na daki tana kuka dan Ummi saida ta mata tasss, marin da Aameer ya mata kuwa saita ramasa kan Teemerh tunda ita ta jawo mata har sakin, gashi yanzu Ummi tadau duk blame in ta daura mata, ita Ashphert ta lura yanzu ba kowa ran Ummi sai Teemerh "Da kin bar kuka, kawae ita Ummi ranta ne ya baci kince Teemerh ne ta kashe miki auren"  Xeenerh ta bata haquri "Xeenerh duk ita taja fa Aameer ya sakeni" ta maimaita kanta "Yanzu fa ya maidaki ina?" Gyad'a kai Ashphert tayi ta fara share hawayen tana sake bin babyn Xeenerh da kallo "Too cute" ta fada sannan ta tashi Xeenerh ta bita suka fita, palon ya fara cika da mutane amma bai hana Xeenerh ganin Ilhaam dake zaune tare da Aameen tana masa magana ya shareta ba "I missed Ilhaam" ta fada da sauri ta karaso, amma dake Ilhaam bata Xeenerh take ba ta shareta tayi wajen baby, tana zuwa ta karbi Baby hanun Ash ta fara masa kisses ita ah dole tayi baby, ta kwashi kusan 30mins batayi magana wa kowa ba sai Baby ta take ma wasa kaman ba jinjiri ba "Toh baza'a fada mun sunan nashi ba?" Ilhaam ta tambaya hade dayin kalan tausayi ganin duk basu mata magana ba suma "Okay nasan nayi laifi banzo da wuri ba amma what's the name please?" Ta k'ara tambaya "He's Muhammad" Aameen ya fada yana smiling "Oh wow Ma'sha Allah sunan Baa" ta fada very excited "You are blessed Affan indeed you're, Allah ya raya mana shi da imani" ta sake masa peck "What did you just called him?" Xeenerh ta tambaya "I said Affan" ta maimaita "It's a nice name ae, then we all should called him Affan saboda kara koh Yaa Al'ameen?" Xeenerh ta tambayi Aameen "Sunan yayi sosai" Ashphert da Aunty Nabilah suka goya baya, dan murmushi Ilhaam tayi ganin sunan data bayar yayi dadi "Toh Ilhaam baza ki badashi wa baqi bane duk kin rikeshi kinki kowa ya ganshi" Yaa Sabeerah ta tambaya finally... "He's so cute to let him gooo" Ilhaam ta bata amsa tana sake manna sa ah jikinta "Toh uwa kyau uba kyau ba dole yaro yayi kyau ba" Ashphert ta fada tana kashe ido wa Xeenerh, dariya suka sa a dakin saboda sunsan ba karya dukkan iyayen Affan masu kyau ne, Aameen kam tashi yayi ya fita abunsa yabar mata suyi hidimarsu, ganin baby akayita yi kafin Teemerh tazo, tun shigowan ta da rawan kai tazo, sai yauqi takeyi kaman kubewa "Ga Amaryan Anwaar" Ateekah tayi introducing nata wasu Rabi'ah dan basu zo bikin ba "Gata so Masha'Allah kuwa" ta amsa tana murmushi hakan yasa Ilhaam cewa "Dan Allah kun taba jin yanda akayi auren dole wa namiji?" Saurin girgiza kai Rabi'ah tayi dan ta iya raya gurmi "Toh gashi dai anyiwa Anwaar" sake juyawa Kauthar tayi ta kalli Teemerh taga cikin kwanciyan hankali ya kamata ace Anwaar ya auri Teemerh ae, Teemerh koh alaman bacin rai bai nuna fuskanta ba hakan ya kara ba Ilhaam haushi "Meyasa auren dole? She's beautiful" Kauthar bayan ta gama kare mata kallo ta fadi "Because am the first wife, ain't no way zai auro wata da kansa" kallonta Teemerh tayi taja tsaki "Allah ya yafe miki" tana fada ta tashi duk aka tsaya kallon su, Ateekah regretted farawa da tayi dan sun rantse sai sun nuna basu zaman lafiya "Toh Allah ya rayashi cikin masu imani" Teemerh ta fada sannan ta maida shi wajen Ilhaam' "Amin ya rabb" ta amsa a nitse dan ita bada Affan take fushi ba ae "Fatima sauran ke" Yaa Atee ta fada tana murmushi bayan Teemerh ta koma ta zauna, murmushi Teemerh ta maida mata "Allah ya saukeki Iafiya toh" Yaa Sabeerah ta fada "Amiin" duk suka amsa banda Ashphert da take ansawa ciki-ciki, ita Ilhaam haushi suka bata ganin yanda suke ma Teemerh, koh tayata kishi basuyi kawae ta tashi abunta, Ashphert kuma ta haqura da rama marin saboda tunawa da tayi Teemerh nada ciki, amma ba komai zasu hadu ah wani, ta dau alqawarin in Anwaar ya tashi sakin Teemerh saita tabbatar ya bata uku, Xeenerh naganin Ilhaam ta tashi tayi daki ta bita ta fito da ita dan ana zaune qlau bazata qi enjoying hidima saboda Teemerh ba. Zoya and Aunty Raihaan sun zo duka anyi hidima dasu cikin mutunci, kuma Aunty Khadie tasan Raihaan was Aliyu's ex amma har sun zauna sunyi tadi abunsu


💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now