💖💫RUDANI💖💫 54

95 24 41
                                    




A Year Later...

Days turned to weeks, weeks to months, and months to a year. Finally, the Doctor Anwaar Albaaz family is back in Nigeria safe and sound. Yes, it's been a year amma bawani change, ita Ilhaam kishi, kar dai taga Teemerh koh da wasa kusa da Anwaar, nan zata fara hade rai ita an mata ba dade ba, she still hasn't accepted Teemerh as Anwaar's wife, ita kuma Teemerh zama da kishiya ne ma gabadaya bata yarda dashi ba, ranan dan rashin kunya harda cewa Anwaar ya saki Ilhaam suyi zaman su. Ashphert koh taqi zuwa dan tace in tazo abun bazaiyi kyau ba gwanda ta haqura hakan yasa ita Ilhaam taje. Ita kuma Teemerh wajen Ahmad ta fara zuwa dan koh gidansu bata jeba, she never thought Ahmad can stoop that low, tayi kuka kaman ba gobe, yanzu ta gane duk wanda yasan Ahmad is making sure he avoid him, women can never trust people like Ahmad, he did something dirty and ends up blaming her husband Anwaar for it, but she surely vowed to avenge every if it, kafin su dawo Ahmad ya kirata, and when Anwaar knows about it warned her to avoid him, ita gani take tafi Anwaar sanin halin Ahmad ashe ba haka bane, yanzu Ahmad ya sa mata dokan duk lokacin daya kirata she must go, he don't care about her marriage, tambayan kanta irin hukuncin da Anwaar zai mata na sanin ya hanata abu tayi kuma bayan tayi abun bai tafi dai-dai ba, she once asked Ahmad reason da yasa both his guys are calling him a Baddest, sai ce mata yayi sunan ya dace dashi, kuma yana jin dadi in Aameer koh Anwaar sun kirasa haka, she find it weird amma yanzu ta yarda, kawae ta cigaba da kuka, bayan ta gama kukanta tayi wanka tazo ta kwanta sanin Anwaar is somehow busy sai chan dare zai dawo, ita ta rasa dalilin sa na daukan su ya kaisu chan, tunda sukaje Anwaar is not attending any class, ita tasan hakan zai faru dan bayiso ya fita, he's always on a call with Shareef telling him this and that, ita kawae tasan he took them on a vacation da wayo ne dan su manta wani matsalan su, daga United States ya kaisu United Kingdom ya ajiye su, there they end the last three months of the year. The view in the United Kingdom is everything both Ilhaam and Teemerh may wished for, saidai gidansu ba daya ba da Ilhaam, Fatima can say Anwaar is a nice guy, bayisanta amma bayi bari dai koh Ilhaam in ta mata ba daidai ba, she finally agreed to Anwaar wants peace. Shi bayiso ana fada kuma ta yarda, abunda haryanzu bata yarda ba shine zama da kishiya, ae Mmnta batada kishiya itane zata yarda, da haka dai tayi bacci.

The Next Day

Teemerh ke hakimce akan kujera tana waya, magana takeyi amma kaman baza tayi ba, chan tace "Auntie goben zakixo Ina?", "Eh Ina hanya karki damu da yardan Allah" Aunty Sham ta amsa daga daya bangaren "Hmm Aunty ba wani change fa haryanzu" tayi maganan so lost "Kede ki kwantar da hankalin ki sainazo tukunna, dama chan ya dauke ki zuwa k'asashen turawan chan saboda kar aikin mun yayi koh?" Ta tambaya da fada kaman Teemerh na gabanta "Kede Aunty Allah ya kaimu kizo kawae, tunda mun dawo komai normal" ta fada da murmushi a face nata "Amiin" da haka sukayi sallama ta fita zuwa dakin Anwaar, da sallama ta shiga kaman mutuniyar arziki, yana zaune chan gefe jikin desktop, jin sallama yasa ya dago tare da amsawa, ah nitse ta karasa dan tasan bayiso ah damesa yazo nan, banda haka ae akwae desktop ah kasa, tunda ya dago sau daya ya kalleta bai kuma ba, dan siririn tsaki taja ah ranta ganin sai ta fara samun kan Anwaar sai kuma ya dawo bata attitudes, banda haka ace ta shigo koh miye matsalan bazai tambayeta ba, bata kaiga karasa tunanin nata ba taji yace "Yess, any problem?" Ba tare daya dago ba, sake gyara zama tayi kafin ta bude baki "No bakomai, nazo tayaka tadi nefa" sai ah lokacin ya dago ya kalleta dan yasanta da shirita "And to tell you how much I love you" ta sake fada da murmushi, baice mata komai ba ya cigaba da abunda yakeyi dan yanzu ta tabbatar masa batada matsala, ita kenan kullum cikin narrating masa how much she loves him, he agree to batada matsala kuma tanasan zaman lafiya amma haryanzu ya kasa koyawa zuciyansa san Fatima, saboda raba soyyayyah Ilhaam ba abu mey sauki bane "I love you so much Anwaar, gani nake ba wacce takaini sa'an miji" ta dawo dashi daga duniyan tunanin daya tafi, murmushi kawae ya mata dan baiji farkon abunda ta fada bama "Yanzu so nakeyi naje gidansu Amrah, tunda muka dawo banje mata bafa" ta fada tana kallonsa "Bansan yawo Fatima, tunda muka dawo baki zauna bafa" ya fada this time shima kallonta yakeyi "I know, amman-" bata karasa ba ya tsaidata "Amma mey? I forgot to tell you that we will be visiting Xeenerh In Shaa Allah" ya fada in a calm way, dan bata rai tayi tanaso tayi tunanin wani abu amma taki yarda da hakan, batayi nauyin baki ba tace "Sun dawo ne?" Girgiza kai yayi alamun Aa "We will be going to Canada, sai mu dawo tare" dan kallonsa tayi cike da takaici dan ita gaskia yawon Anwaar ya fara damunta yanzu, banda haka ae sai ya bari ita Xeenerh ta dawo kafin suje ae, yanzu ta tabbatar shawaran Ilhaam ne wannan "Babe, mu bari ta dawo mana ae zai-" kallon da ya mata ne yasa tayi shiru "In ba zakije ba fine, suit you right" ya fada hankalin sa kwance "Sorry" ta fada cikin nutsuwa, baice mata komai ba hakan yasa ta tashi dan tasan ta cigaba da zama fada zasuyi, tana fita ta karasa kan dining yanda Ilhaam ta jera abinci kamshi sai tashi yakeyi, ita kanta tanaso Ilhaam tayi girki dan ba karya yana dadi, dan ita Ilhaam batada aikin da yafi trying different recipes, amma ita Teemerh kishi bayi bari taci abincin da kyau, zaman tayi kaman an aiketa ta fara budewa, Grilled Cheese Sandwich, sai Macaroni and Cheese kadai Ilhaam ta girka yau, sai Apple juice, Coconut juice da Tangerine juice cikin Juice Dispenser 3 tank, plate ta dauka tasa Grilled Cheese Sandwich sai cup ta zuba Coconut juice tayi sama abunta, ah nitse a zauna ta faraci, aman da taji ne yasa ta tashi da sauri tayi toilet ta farayi, saida ta gama ta wanke baki ta fito, ji tayi duk abincin ya fita a ranta lokaci guda, dauka tayi ta fita dashi zuwa kitchen yanda ta samu Ilhaam na making roasted fish, ita batasan Ilhaam na gidan haryanzu bafa, dan ta bari zata suna matan Shareef Zoya ta haihu "Ilhaam zanci" ta fada kaman an bude bakinta, saida ta fada ta tuna ashe waifa Ilhaam ce, kallonta Ilhaam tayi jin abunda tace "Barin karasa" ta fada cikin sanyin murya, harara ta watsawa Ilhaam kafin ta fice tana addu'a Allah yasa ya hada su gida daya ah Canada dan tafiyan su United States bai mata dadi ba dan gidan su daban-daban, saboda shi kansa Anwaar basan America yake sosai ba balle yayi abunda zaiyi pleasing nasu, daki ta koma ta kira Aunty Sham ta fada mata zasuyi tafiya indai zuwanta ya wuce this week baza'a sameta ba, nan tace mata zata bari sai sun dawo sun nutsu kafin tazo.

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now