💖💫RUDANI💖💫 4

311 64 11
                                    




Ita fa Ilhaam zama tayi ta yanke shawara cewan aure zatayi, the earlier the better tunda Aameer is a reformed kawai she made up her mind shi zata aura, so 10:12pm ya kasance Aameer na dakinsa yana rubuta report akan wani shari'ah da zasu gudanar a kotu bayan bikin su Xeenerh kawae yaji ana knocking nan yace "Come in" nan ya tsaya dan ganin waye da mamaki kuwa yaga Ilhaam ta turo kofa "Ilhaam-kece?" Ya tambaya disbelieving what he saw, kai ta gyad'a masa tana murmushi "Come sit here" ya mata nuni da kan bed kusa dashi, girgiza kai tayi tare da zama akan couch dake gefe "Yes nasan dole important abu ne ya kawo ki if not baza ki taba shigowa nan ba" ya fada tare da tashi zuwa wajen dispenser ya zuba ruwa cikin cup yana sha, dan murmushi tayi kafin tace "I love you" ae tuni yayi spitting ruwan yana kallonta disbelieving what she said "Yes I love you Aameer" ta maimaita "And I wish to spend the rest of my life with you, im sorry better late than never" ta fada kanta a kasa, cike da kin yarda Aameer ya karaso inda take sannan ya tsuguna a gabanta tare da rike hanunta "Thank you very much Ilhaam, I can't believe what you just said" cike da dabara ta zare hanun nata cikin nasa "Yanzu sai ka fadawa su Yaa Abu maganan auren mu sai a samu a hada koh dana su Xeenerh" ta fada cikin siririn muryanta sai kuma ta rufe fuska "I will make sure kin bar wannan kunyan as we are getting married right?" Da kai ta amsa masa
"Zaka fada musu ina?"
"Yea zan fada musu but not now, I'm on a case and it's twisted, By Allah muna gamawa zan fada musu"
"Sure"
"I'm sure of course, but kafin lokacin our relationship will remain a secret lokacin da mukayi revealing nashi will be a surprise to all"
"Wow that's a good idea" ta fada very excited "I love you so much Ilhaam" ya fada tare da hugging nata "And I love you as well" ta fada itama tana zagaye hanunta a bayansa, tana fitowa daga dakin Aameer taji an ja hanunta, ihu zata sa kawae ta juyawa taga Xeenerh "Xeenerh miye haka? ni banso gaskia" ta fada tana bata rai dan Xeenerh ta razana ta "Mey kikaje yi a dakin namiji?"
"Bansani ba iskanci zanje yi koh me?"
"No that's not what I meant gani nayi baki saba zuwa dakin nasu ba"
"Yeah I went to tell him that I love him" saida ta fada ta rufe baki dan batasan lokacin da ta fada ba, Xeenerh ta kwashe da dariya "Koh ba love ba?amma har yaushe zaki sake yarda da hakan?"
"Xeenerh Aameer has reformed, ya shirya aure na shima"
"You sure?" Xeenerh ta tambayeta dan ah zahiri ita bata yarda da Aameer ba
"Yeah im sure but don't tell anyone please" nan ta kwashe yanda sukayi da Aameer ta fada mata, fatan alkhairi Xeenerh ta musu kawae amma ta gane Aameer yana rainawa Ilhaam wayo in ba haka ba yace wai saboda case bazai yi maganan aure ba, Ilhaam na fita kuwa ya kira Ahmad yace masa mission succeed!
Tun daga ranan kuwa soyyayyah iri da kala Aameer ke nuna nata dan ta kara yarda dashi. She just can't ask for more

***
****
***

"Wen inti?" (Where are you from?) Wata mata ta tambayi Teemerh da yaren Shuwa, dan tsayawa tayi kaman bata gane mey ake cewa ba kuma ta fahimta sarai amsa ne bataso ta bayar cikin yaren Shuwa saidai Kanuri saboda Mahaifin ta Kanuri ne while Mahaifiyarta Shuwa, so tafi san Kanuri badan komai ba sai dan Anwaar is from the Kanuri clan, kuka kawae tasa musu dan abun ya dade yana damunta ta rasa mawa zata fada "Na rantse tunda yace bazai aureni ba toh ba wanda ya isa ya sashi" Teemerh ta fada hawaye na zuba, Tsaki wata daga gefe tayi sannan tace "Aikin banza, shi'in banza, ni nama rasa mai kika gani jikin yaron nan da kika nace masa" tayi maganan cikin Kanuri saboda duk in ya kama suna yi saidai sunfi iya Shuwa saboda sunfi rayuwa da Mummy akan Daddy "Yaa Xee nasan halin Anwaar tun ba yau ba, in ya fadi magana toh sai ya aikata" Teemerh ta bata amsa da Hausa "Ke kuma sai ki zauna ki zuba ido duk wahalan da kika sha akan sa ya tafi a banza?" Aunty Sham dake jinsu finally tasa baki "Da shunu Fatima?" (What kind of stupidity is this Fatima?) Maman Teemerh ta fada da yaren su Shuwa "Ae ni duk cikin yaran nan Fatima ce na haifeta shashasha, toh kisa a ranki auren Anwaar kaman anyi dan bazan lamunci iskanci ba" ta sake fadi, share hawayen tayi tace "Mum bayi sona, how on earth can he marry me?"
"Kede ki zuba ido kibar mun komai a hanuna"
"Mummy dan Allah kar kukai Anwaar wajen wani da sunan sihiri, nayi alqawarin zansa ya fara sona"
"Ke tashi ki bamu waje, tunda da kike ce zaki sa ya fara san naki mai kike jira haryanzu? aikin banza kawai" Auntie Sham ta fada tana huci "Shamsiyya ki barta, ita da kanta zata dawo hanya ae" Mummy ta fada sannan ta tashi ta shiga ciki "Toh in kin ga dama ki fara shiri dan zamu Florida" Yaa Xee ta fada tana watsa mata wani kallo, kallon ta tayi bata ce komai ba tana tunanin yanda Anwaar zai fara sonta, hakan yasa tayi saurin tashi ta fita, samun Driver tayi tace zata fita gudun karta dau key a hanata fita, basu tsaya koh ina ba sai gidan su Ahmad.

*****
Dariya sosai Ahmad yake mata sai da yai mai isar sa kafin yayi shiru "Ahmad you are wicked, keep laughing" ta fada tana bata rai "Hey, you know very well am not understanding this your Shuwa language nah?" Ahmad ya fada yana kallonta jin abunda tace, koh kallonsa batayi ba tasan yaji abunda tace sarai neman magana gare sa "Toh yanzu mai kikeso nayi? kinsan dai banida ikon da zansa Doctor ya soki"
"Nasani amma dole akwae wata hanya"
"Eh toh, for now dai hanyan guda daya ce"
"Tell me pls" ta fada tana gyara zama
"Aameer is set to marry Ilhaam-" bai karasa ba ta tsaidashi "Toh wannan kuma amfanin mai zaimun? In taga dama kar tayi aure har duniya ta nade in dai ba Anwaar zata aura ba kam ae shikenan" tayi maganan cike da bala'i "Ke fa kinada matsala, ae sai ki bari na gama, you know very well that I love Ilhaam and to marry her is my goal, then why do you think zance miki zata auri Aameer in ba alkhairi ah ciki?"
"How then?" Ta tambaya eager to know "Aameer will not marry her, he will ditch her, and by that time zatayi realising non among her brothers is honest, after that zata yarda nine nake santa tsakani da Allah, she will marry me and leave broken Anwaar, kinga he has no option but to marry you tunda kinga baida wata gf"
"Wow, just a wow" ta fada tana tafa hanu "Ya banyi tunanin haka ba? Ahmad you're a genius"
"Ae ni ba wasa bane, saidai nayi tunani mai kyau akan wannan abu"
"Ae wahala na yazo yazo karshe nikam, drop me home" ta fada sannan ta mike, ba musu shima Ahmad ya bita

******* ***
*********

"Aameer mai kasha?" Xeenerh ta fada sannan ta karasa tare da riko sa "Let me be Xeenerh, ina ruwanki da abunda nasha?" Ya fada yanaso yayi calming kansa "Aameer amma-" bata karasa ya katse ta "Out of my room" ya fada yana cire rigan jikinsa nan fa tattoos nasa suka bayyana dan nasa yafi na Anwaar yawa "Aameer you still got tattoos?" Ta fada a bit surprised dan tayi zatan he's gone for dermabrasion long ago, (Ta zaci yaje an cire tattoo in) bai ce mata komai ba ya fada kan gado ya kwanta abunsa, girgiza kai kawae tayi ta karasa tasa masa duvet ta kashe lights sannan ta fito tana mamakin halin Aameer da kuma yaushe zai bar shaye shaye "Kuma ah haka yakeso ya auri Ilhaam?" Ta tambayi kanta ah fili "Nooo" ta amsa sannan tayi dakin Anwaar luckily yana nan, knocking tayi a nitse yace ta shiga "Anwaar can we talk?" Ajiye wayan dake hanunsa yayi sannan yace "Sure Amarya" yana murmushi "You got that" ta fada tana dariya "So what's it?" Ya tambaya ah nitse "Dan Allah don't be mad at me"
"Why should I? you did nothing"
"Will just do"
"Nasan bazai bata mun rai ba just say it out"
"Akan Ilhaam ne fa" ta fada a nitse, dan kallonta yayi kawae bai ce komai ba "If you still love her then do something before it's late"
"How many times zance miki im not interested in her or her stuffs?" Ya fada kaman wanda akasa magana dole "Anwaar how do I tell you Ilhaam is set to marry Aameer? Im sorry Ilhaam, tace karna fadawa kowa but I had to" Da sauri ya dago ya kalleta dan sam baisan Aameer da Ilhaam suna dating ba, saboda dama chan Aameer ya saba kiran Ilhaam da pet names haka so ba wanda zai kawo dating suke "Come again" ya bukaci ta maimaita "Aameer and Ilhaam were dating for a long time now and both I and you knew that Aameer has never loved her, he just want to use her for his lust.."bata ida ba ya tsaidata "Shut up Xeenerh and not a single word please" ya fada not knowing what next "Do what's right I know you still love her so save her, Aameer will just use and dump her "I don't love her Xeenerh so stick it to your head" ya fada a tsawace "I know you do" ta fada saboda karfin hali "Xeenerh leave please" ya fada cikin wata irin murya, bata ce komai ba ta fice dan tasan yana bukatan kasancewa shi kadai.

It's time to start choosing a team, so guys Anwaar koh Aameer? I literally liked them both💖💝

#anwaar
#aameer

Drinking is Injurious to health⛔️



From the first three chapters, I hope you have understood a little and thanks for waiting for the next one. It is a somewhat tragic story🥺 but there is suspense, romance, hate, happiness, and in each page, there is a new situation to read.

(Daga pages uku na farko, ina fatan kun fahimci kad'an kuma na gode da jiran na gaba. Labari ne mai ban tausayi, amma akwai tsoro, soyayya, k'iyayya, farin ciki. Kuma a kowane page, akwai sabon abunda zaku karanta)



Wednesday, August 2023- #RDN!

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now